LAILAH-DIZHWAR

2K 103 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
         🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
          🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*🌼👸🏻LAILAH-DIZHWAR🤴🏻🌼*
  *🌷🌷🌷🌷NA🌷🌷🌷🌷*
  *ZAINAB NASEER SARKI*
       *_ (ZEENASEER😘) _*
       🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

'''Editing by : Ameerah Zarewa'''

*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
                ☆We the best ☆

ViaWattpad@Zeenaseer01
https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R

Email:realhausafulaniwritersforum@gmail.com
Facebook:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITTERSFORUM.com

*108*

Kai tsaye dakin husna Na nufa,abun mamaki dana tura kofar zaune na ganta kan gado takasa bacci.

Sai faman jijjiga kanta takeyi,alamun damuwa yayi mata yawa.

Sai kuma ta mike ta nufi jikin mudubi tana kallan fuskarta.

wani ihu ta saka tare da zubar da dukka jeran kan madubin tare da zubewa a kasa ta kuma fashewa da kuka.

Tsabar kishi ta kusan haukacewa atunanin ta meta rasa, me yasa Dizhwar yake rawar jiki akan Lailah,ita menene bata dashi da har zai dinga mata hulakanci,shine babban abunda yake damunta,kuka taci gaba dayi tamkar ranta zai fita,cikin wannan bakin cikin da kuma kishi tayi bacci anan wajan.

________
Bangaran Amarya da Ango kuwa,Dizhwar baya cikin dakin da alama yana Toilet dan an kusan tayar da Sallar Asbah.

Gaba daya dizhwar yau ya kasance cikin farin cikin da duk duniya be taba samun sa bah,duk da Itama Husna yaji farin ciki amma be kai rabin rabin Da yaji akan lailar sabah,sai kuma yanzu ya kuma tabbar wa da kansa zargin Husnar ba ainayin budurcinta ta kawo masa ba,yan dabarune ,amma lailah kam badan shine ya fara saninta ya mace ba da cewa zaiyi budurwace.
  Saida ya gama lallashinta tayi shiru tukun ya shiga toilet dan gyara jikinsa.

Ita kuwa Lailah zuwa yanzu babu kuka domin tasha bakar wahala matuka agun angon nata,Ta kudindine jikinta acikin Blanket din,sai yanzu take dana sanin Magungunan data sha,atunaninta bazataji zafi ba amma sai gashi ji take gwara na farkonta akan wannan ma.

Tana cikin wannan tunanin taji fitowarsa da sauri ta kuma kudindinewa idanta a rufe.

Kallanta yayi dan sauri yake karya makara ya karasa wajanta yana kokarin bude blanket din dan Mata magana amma jin ta rike shi sosai yasa yayi mata magana ahaka.

_"Rabin raina,kiyi hakuri yanzu zanje in dawo kinji"_

Jin bata mashi amsa ba yasa ya fita daga dakin.

Saida ya fita tayi ajjiyar zuciya tare da yaye Blanket din ahankali ta fito da Iya idanta ganin babu kowa ta dan yaye kadan dan tana san zuwa tayi wanka ta gasa jikinta ko zataji dadi.

Ahankali ta mike zaune dan tana san gyara jikinta kafin ya dawo bata san ya kalleta ahaka bata da kaya,

Ahankali ta dinga matsowa daga kan gadon duk da tana jin zafi,haka ta daure ta mike zaune ta zura kafarta tayi kasa Blanket din yana jikinta,Hankalinta gaba daya yana kan kofa dan kar wani ya shigo.

Mikewa tsaye tayi ,zafine ya ratsata kamar zatayi kuka haka ta dinga bin bango harta shige cikin Toilet din.

Kuka ne yazo mata ganin da kyer take tafiya hakan yana nufin dizhwar ba karamin mugu bane.

Zama tayi gefan Bath din tare da zuba ruwa dumi,saida ya taru ta shiga ciki,wani ihu ta saki batare da sanin tayi bah.

Shikuwa yau koda aka idar da sallah,gida ya tafi be zauna har gari yayi haske ba sabo da yana da Patient,
  Koda ya shigo cikin dakin, ganin bata nan yasa ya nufi hanyar toilet din, yana jin karanta ya shiga da sauri.

LAILAH-DIZHWAR page 105 to the endWhere stories live. Discover now