LAILAH-DIZHWAR

1.6K 94 7
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
         🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
          🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*🌼👸🏻LAILAH-DIZHWAR🤴🏻🌼*
  *🌷🌷🌷🌷NA🌷🌷🌷🌷*
  *ZAINAB NASEER SARKI*
       *_ (ZEENASEER😘) _*
       🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

'''Editing by : Ameerah Zarewa'''

*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
                ☆We the best ☆

ViaWattpad@Zeenaseer01
https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R

Email:realhausafulaniwritersforum@gmail.com
Facebook:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITTERSFORUM.com

*128*

Wayarsa ya cillah kan gado tare da cire rigarsa daga shi sai siglet.

Baki ta rufe cikin mamaki tana kallan kofar dakin.

Dariya yayi yanda yaga tayi din, ga mamakinta ya kuma cire siglet  din ya ajje kan gado.

Hannunsa biyu yasa yana fadin,
_"Zo kiga karshan rashin kunya"_

Da sauri ta bude dakin zata fita, jin Muryar Mami da mutane yasa tayi saurin kulle kofar tare da komawa cikin dakin da sauri tana fadin,
_"Innalillahi wallahi ga Mami nan dan Allah ka saka kayanka kaji, karta shigo nide wallahi babu ruwana"_
Ta fada tare da daukar hijab dinta zata saka.

Kwace hijab din yayi tare da daukarta.

Idonta ta runtse dan ji take Mami zata bude kofar.

Jin kamar karan tafiya yasa ta saurin sakkowa daga jikinsa cikin Sauri ta jashi zuwa toilet tare da rufe toilet din tana me kara kunan ta jiki ko zataji shigowar mutum.

Shikuwa ba karamin  dadin hakan yaji bah.

Kokarin cire mata riga ya shiga yi, ita kuma bata san tayi magana da karfi ajita cikin rada ta furta,
_"Dan Allah ka bari mana, ni wallahi ka bari mu futa daga dakin nan"_

Batare dayaji me take fadi ba, ya zare rigar.

Tare da matseta jikin bango yana hada bakin su.

Itakuwa Mami koda ta shigo dakin atunaninta Lailah tana ciki.

Ganin hijab dinta kan gado, bata lura da kayan Dizhwar din ba sabo da ta saka hijab din ya rufe su.

_"Lailah"_
Mami ta fada tana mesan sanar da ita,zata tafi part din Memartabah saida safe.

Shiru Lailah tayi dan yanzu Dizhwar ya gama kashe mata baki.

_"Lailah kina jina? "_
Ta kuma fada tana matsowa wajan toilet din.

Da er ya mika hannunsa tare da kwankwasa kofar sau biyu.

Jin haka yasata fadin,
_"In zaki fita ki yima jakadiya Magana tana dayan dakin"_

Wannan karan ko kofar bata kwankwasa bah.

Karan wayar Dizhwar ne yasa ta daga hijab din, cikin mamaki taga kayan sa anan ga kuma wayarsa da ake kira.

Tabbas yana bandaki da ita, cikin jin kunya ta fita daga dakin batare da tayi magana bah, lallai tasan Dizhwar bashi da kunya,yau kuma abun adakinta ya kare, ko magana bata yima jakadiya ba ta fice daga cikin dakin.

Ita kuwa jin an kullo Kofa yasa ta saurin tureshi tare da fita daga cikin dakin hijab kawai tasa batare da rigar ba ta fice daga part din gaba daya cikin jin kunya da kuma haushinsa.

LAILAH-DIZHWAR page 105 to the endWhere stories live. Discover now