Ina muku albishir da sabon littafina mai suna
GIMBIYA MARYAMA
littafine mai matukar ban tausayi da kuma nishadi sannan da darussa dayawa a ciki
WATCH OUT!!!
LOVE U ALL MY FANS Allah yabarni daku masoyana

KAMU SEDANG MEMBACA
MAYIESHA
Cerita Pendeklabarine akan wata mace jaruma wacce kwasam bazato ba tsammani ta tsinci kanta a cikin wata duniya. Shin ta hadu da qaddarar tane kokuma mutuwarta. Kubiyoni domin jin yadda ta kasance