Da sauri yaje ya tada mayiesha taki tatashi yace mayiesha kitashi yen fashi a gidannan.
Da sauri ya bude idonta ta farka tace yen bashi kumaYace zo kigani
Ta leka a window ta hangosu sai kokarin shigowa sukeyiTace kakira yen sanda yanxu.
Yace kafin su iso sai sunshigo gidan kawai muje mu samesu
Mayiesha tace kada ka mantafah su bindigane dasu
Yace to ai sai idan mun nuna muna tsoronsune kuma nasan yadda zamuyi musu wayo dukansu kawai kitashi muje.
Barayin na samun nasarar shigowa gidan suka nufi parlo saisuha mayiesha zaune a parlor ta nade kafarta daya akan daya.
Babban su yaje gunda yace waton ke ko tsoro bakijibah mayiesha tace meyasa zanji tsoro bayan nasan da zuwanku.yanxu dai nasan kome yakawoku to idan kaine babba saika biyo ni nabaka duk abunda kakeso.
Yace to wlhy kin nemar wa kanki sauki kuma idan kikayi kuskuren rainamun hankali saina fasa miki kai da bindigannan.
Tace haba yallabai taya za'ayi haka kawai ka biyoni.
Ta haura sama shikuma yayi wa yaransa alamar sujirashi.
Yana shiga dakin tayi yaji anrufe kofa da sauri munawwar ya saka masa wuka a wuya yace kanayin dogon motsi zan yanka maka wuya.nan mayiesha tayi saurin kwace bindigarshi sannan ta nunashi da ita tace yau zan kasheka kuma nakashe banza.
Muktar yace dan Allah kuyi hakuri.
Munawwar yace waton kana ganin mu wawayene koh kokuma matsorata to yau zaka gane kurenka daga kai had yen uwan naka.
Amma idan kuma kanason nayi maka hakuri to ka sanar dani waya aikoku.Muhktar jikin rawar jiki yace wlhy nabilace ita da qawar ta aisha.
ŞİMDİ OKUDUĞUN
MAYIESHA
Kısa Hikayelabarine akan wata mace jaruma wacce kwasam bazato ba tsammani ta tsinci kanta a cikin wata duniya. Shin ta hadu da qaddarar tane kokuma mutuwarta. Kubiyoni domin jin yadda ta kasance