SAƘO

1.5K 51 31
                                    

*SANARWA ZUWA GA ƊUMBIN MASOYA LITTAFIN BADARIYA DAGA ƘUNGIYAR GASKIYA WRITER'S.*

_gaisuwa gami da fatan alkhairi a gare ku mabiya littafin *BADARIYA* wato masoyan *ANTY NICE*, alkhairin Allah ya kai maku a duk inda kuke, wannan marubuciya na baku haƙuri a bisa rashin jin ta da kuka yi na kwana biyu, bada gan-gan ta daina typing ba hakan ya faru ne dalilin rashin lafiyar da take fama da ita, saboda haka dan Allah ku sata a adu'oin ku daga baku nan ku masu albarka Allah ya bata lafiya mai ɗorewa, ameen ya rahman, kuma insha'Allahu soon zaku sami update, abinda kawai muke buƙata a gare ku shine ku sanya Anty Nice a adu'a da dukkan musulmi baki ɗaya,Alah ya bata lapia mu da muke ita kuma Allah ya ƙara mana lafiya baki ɗaya, ameen ya hayyu ya qayyum._

*as u receive share to others plsss🙏🏼*

SIGN BY GASKIYA WRITERS.✍

BADARIYYA Completed {03/2020}.Where stories live. Discover now