HS

149 28 3
                                    

HALACCIN SO
Zee Yabour
*61*

Sahura gidan malaminta na kan tudu taje, ta zayyane masa dukkan buk'atar ta wacce ta nuna k'osawarta a kai, Yayi mata alk'awarin aikin zai tafi daidai, Kana ta dawo gida cikin k'arfin gwiwa, Tana ganin kiran Hajiya Hafsatu tak'i d'auka wacce ke son mata maganar canzawar Na'ima,

Hajiya Hafsatu wayar ta kalla tace "Me ke damun Sahura ne kwana biyu bata son d'aukar waya". Ta ajiye wayar gefe tana nazari, gaba d'aya komai ya cunkushe mata, Na'ima da take ganin ta isa da ita zata juya ta, na neman fin k'arfin ta, Shatu da bata so ta haihu da Mu'azzam gata nan d'auke da juna biyu har na wata hud'u. Hannu ta d'aura kan goshi tana jin tamkar ta zuba ihu.

*********************************

Na'ima yau ma ta fice zuwa wurin Farouq, wanda ya marairaice alamar bashi da lafiya, Tun shigarta d'akin hankalinta ya tashi tace "Ba dai jikin bane". Shak'e murya yayi tamkar mace yace "Wallahi gefen cikin ne ke mun ciwo sosai". "Ya kamata ka koma asibiti a duba ka sosai duk abunda ya dace ayi ni zan d'auki nauyi". Hannu ya mata alamar tazo, ta k'araso tama shigewa jikin shi, Ya rungumeta tsam yace "Idan babu ke cikin duniyata ya zanyi, i love you babygirl". SUMBA ta kai masa tace "I love you more and more". Yau sam ta shantake lokaci yaja ba tare da ta ankara ba, Sosai suka jagalgala juna da sunan soyayya, Kiran sallar magrib yasa suka farga, Ta zabura da cewa "Na shiga uku Allah yasa Yaya Mu'azzam bai koma gida ba, bai san na fito ba". "Amin kiyi sauri ki tafi". Tashi tayi ta d'auki jakarta da mayafi ta fice, ba tare da tsaya gyara jikin ta ba, Kayanta duk sunyi squeezing alamar tasha cukwikwiya.

****************************

Napep na ajiye Na'ima bakin gidan, Motar Mu'azzam na tsayawa, Hanjin cikinta ne suka hautsina cikin rud'ewa taba mai napep dubu biyu bata sani ba, Tayi saurin shigewa gida, akan idon Mu'azzam wanda ke mamaki daga ina take, haka ya hango zallar rashin gaskiya da rud'ewa a tare da ita, Numfashi mai nauyi ya sauke, ya danna horn cikin hanzari security ya bud'e,

Na'ima hankali tashe ta shiga d'akin ta, tana fad'in "Na shiga uku Allah yasa Yaya Mu'azzam bai gane ni b". Kaya tayi saurin canzawa ta saka riga mara nauyi ta zama gidan, Ta kwanta kan gado tare da lumshe ido tamkar mai bacci,

Mu'azzam d'akin Na'ima ya fara shiga yana son ganin ta ya tambayi daga ina take, Kansa ne ya masifar d'aurewa ganin ba kayan d'azu ne jikinta ba, haka ta kwanta kamar mai bacci, Kallonta ya sake yi kana ya juya ya fita.

*****************************

Zafi sosai taji na taso mata duk da sanyin ac da ya game d'akin hakan yasata watsa ruwa, Tana tsaye bakin madubi tana k'ok'arin saka bra, Ya shigo d'akin wanda idon sa suka sauka kan dukiyar fulaninta nata da suka ciko kamar balloon, Wani abu yaji ya tsirgar masa, Ya kafe ta ido, Har ta kammala sawa, Tana k'ok'arin saka riga taji an shafi cikin ta, Saurin juyowa tayi idon su ya sark'e da juna, Ba tare da ya janye idon sa ba yace "Ina fatan babyna yana cikin k'oshin lafiya". Wutar son sa take jin na fisgarta itama bata janye idon ta ba, tace "Hannun ka ya tabbatar maka da hakan". Sake shafa cikin yayi, santsin fatar ta na masa dad'in tab'awa, tuni hannun sa ya soma yawo jikin ta, Yana k'ok'arin tab'o dukiyar fulanin ta, tayi saurin janye jikin ta, K'ok'arin sake kai hannun sa yayi tace "Kaje inda kake missing d'umin jikin ta"  Ta juya da zumar barin wurin, Bin ta yayi da kallo yace "Dama ana kishi inda babu so". Juyawa tayi ta dube sa kamar zatayi magana tayi shiru, Hannu sa d'aya yasa ya rik'on k'ugunta tayo gabansa tamkar k'irjinsu zai had'e, Ya saka idon sa cikin nata yace "Why AISHA MEYASA KIKA ZABI CUTAR DA ZUCIYATA?" Idonta ta runtse tana jin ina ma zata iya zayyane masa komai, Kallon ta yake yayin da k'aramin bakinta pink ke k'ara rudar sa, Saukar labb'ansa kan nata yasa ta bud'e ido sai dai ji nasa lumshe suke, Tsotsa yake tamkar ya samu lollipop, Shatu bata hana sa ba sai wutar son sa davtake ji na zaga jinin jikin ta, A hankali ya kai hannayen sa kan abu da yafi so jikin ta, Yana matsar su, Shatu ta kasa hana shi har sai da ya samu natsuwa tare da ita, Wannna karon bai yi saurin tashi kan gadon ba, Sai gefe da ya mirgina ya runtse idon sa, Yana tuna duk wani moments d'insu har zuwa ranar da ta barshi, Tamkar wanda aka ma allura ya mik'e ya fita d'akin,

HALACCIN SO(COMPLETED)✅Where stories live. Discover now