*HUDAH Y'AR KARYA...41

1.6K 115 7
                                    

☁️☁️☁☁☁☁☁☁☁️☀
🐔 _*(HUDAH Y'AR KARYA....💁🏼)*_
         🐤🐤🐤🐤🐤🐤🐤
  🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🐛

_Written By *ASY KHALEEL...✍🏻*_

         Wattpad@asykhaleel
           Facebook Group
        Asy khaleel Novel's grp
             IG @asykhaleel

                         4️⃣1️⃣

Guri yayi kyau sosai an kayata side na amarya da ango da flowers masu ban sha'awa isowar su kadai ake jira,
Isar su Hudah sun tadda Hall din a cike da yan mata da samari,
Waigen inda zasu samu wajan zama suke,
Can daga nesa Hudah tahangi space akusa da wasu yan mata, su biyu ne  zaune agaban dinning table mai dauke da kujeru hudu,
"Woww Fee dearie kallo gefanki na dama ga space a wajansu  mu karasa"
Hudah tayi maganar kamar mai rada tanama Feedoh nuni dasu ,
"A'a fa Hoo dearie karki kaimu inda za a mana kallon raini ko kuma amana korar kare, ki kalla yaran dakyau mana sonfi karfin mu daga gani  manyan kai ne, ji  mutanen dake tsaye suna neman gun zama amma ba wanda ya nufesu saimu, kalla snacks and juices   dake shakare da table din gabansu ko ba a fada ba kinsan ba banza ba, maybe ma suna tare da guys nasu"
" Toh matsoraciya in  zaki zauna kizo muje koma su waye ni wlh sunyi bala'in burgeni tin dana shigo dasu nayi tozali,
Shiru Hudah tayi nadan lkc tana kare musu kallo.

"kutt gaskiyar ki Fee dearie  zai yi wuya su mana kallon arziki, duba  kiga su kansu  kaman ba tare suke  ba, wannan ta juya face wancan ta kauda  kai, tsabar yanda ko wacce take ji da kanta yasa, ko irin  hira tsakanin su  babu, kai gsky  fine chicks nan  sunyi ba karya"

Su Hoo dearie manyan gari, suwaye sukayi da har suka fiki acikin hall dinnan?,
Sarkin kalle kalle, ke wlh kibi a sannu, ina miki tsoro kada wata rana ki kalloma kanki aljanu"

Muryan Ablah suka tsinkayo tadan jima a bayansu batare da sunsan da isowanta ba, dan taji duk abinda suke fada, rungumeta sukai suna daria, cikin murna Feedoh tace, "shiyasa nake sonki Ablah akwai fadin gsky , ina kuka shige ne sai raba ido muke bamu ganku ba, har wannan uwar hange hangen tanaso ta kaimu wajan da  za'aci ubanmu"

Dariya sukayi tare da  tafawa, "ai Hoo dearie ba sauki Allah dai ya shirya mana ita"
Cewan Ablah sa'annan  ta jasu suka yi wajan friends insu,
   Zamansu keda wuya, amarya da ango suka shigo. an gudanar da komai akan tsari. Anci ansha amarya da ango sun rausaya inda friends da yan uwa,  suka tara masu kyaututtuka. sai fatan Allah basu zaman lfy, agurguje jama'a keta harramar tafiya don dare yayi, fitowa su Hudah sukayi sai raba ido take ko Allah zai sa ta sake ganin yan matan nan, gaba daya hankalin ta yana wajansu,
Har zasu shiga moto ta hango fitowansu daga hall din, daaam taji gabanta ya fadi ganin kyawawan samarin da suka sakosu a tsakiya, daga yan matan har  guys din ko kai waye dole ka lalace wajan kallon su, duk wanda ka kalla kasan Allah yayi hallita a wajan, ga kamu sassaucin rayuwa wanda yanayin dressing da fatar jikin su kadai ya isa shaida, sosai Hudah ta susuce wajan kallon fitattun masoya, yanda suke takawa kamar masu tausayin kasa shi yafi komai tafiya da hankalin ta har suka wuce ta gabanta batare da ta daina kallonsu ba, take ta raina kanta wani sabon rashin godiya yasake dira mata azuciyarta,tana raya ashe duk shirme mukeyi villagers ake kallon mu,
  Feedoh  tuni ta dade da shigewa moto, ganin wucewan su yasa  tayi kasa da glass din motar tadan leko da kanta,

  "Toh Hajiya tunda sun wuce ai sai kizo mutafi ko in kama kaina"

tana fadan haka ta bushe da dariya harda dukan seat din kusa da ita tana fadin,
"ohh Hudancy Allah rabaki da wannan fitinan nan sha'awan. Gsky kanki akwai matsala"
    Hudah kam kobi takanta batai ba, ganin sunyi sallama da samarin sun nufi inda suka paka motarsu,  tayi hanzarin nufan inda suke da saurinta,

"Assalamu alaikum"

Atare Asy and Salheart suka waiwayo jin muryan dake musu sallama, kallon up and down cute salheart tai mata tawani yamutsa face kamar taga kashi, batare da ta amsa mata ba taci gaba da tafiya,
Murmushi Asy tayi sannan ta amsa da,

"Ameen wa alaikissalam,  young lady hw r u?"

"Wlh am fine  ina fata kema haka?"

"Lafia kawata meke tafe dake"
Asy ta jeho mata tambaya,

"Alheri ne my friend wlh tun da na ganku hakanan naji kun burgeni, zanso jin sunayanku idan babu takura"

Asy tadanyi murmushi, "sunana Asy Khaleel kawata kuma cute salheart"

Woww NYC names, ni kuma Hudallah, Asy zatai magana sukaji an saki wani wawan horn ba shiri suka dode kunnuwa,

"Haba cute miye haka zaki kashe mana kunnuwa"
Asy tafada tareda juyawa, da sauri Hudah tace number ki  plss, agurguje Asy ta karanto mata batare data jiraba tace,
   " byee"
"Owk bye bye friend, thanks 4 given me ur precious tym, we talk on phone" bye

Sai da ta adana lambar tajuya ranta fari sol tamkar tahadu da 'yan matan aljanna,

Sosai ran Feedoh yakai kololuwa wajan baci, sedai ko alama bazata iya tafiya tabar Hudah ba, da tuni tasan inda dare yamata, yanda sukama Hudah shiyafi kona mata rai dan ta tsani wulakanci a rayuwa, shiyasa bata taba koskuran wulakanta mutum, wani bangaran koma tafi jin haushin Hudah ai ita take kai kanta don haka kome  aka mata ita taso,
Seat din mai zaman banza, Hudah ta zauna, ganin yanda Feedoh ta murtuke face yasa ta rungumota
"Haba Fee dearie am sorry tawa, na tuba kuma daga yau nagama kalan kawaye tinda na hadu da Asy Khaleel, ta isheni ga kuma Fee dearie ta"
Figan motar Feedoh tayi bata ko saurari Hudah ba, suka fice daga hall din.

*KING ASY KHALEEL..* ❣️

*HUDAH 'YAR KARYA....*Where stories live. Discover now