HUDAH Y'AR KARYA..62

742 61 8
                                    

☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☀️🐔
_*(HUDAH Y'AR KARYA..💁🏻‍♀️)_*

     🐤🐤🐤🐤🐤🐤🐤
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🐛

_Written By *ASY KHALEEL..✍🏻_*
     _*Wattpad@asykhaleel _*
        *_IG@asykhaleel_*

               6️⃣2️⃣

Basu tsaya ba sai a wani shahararran hotel mai taken *(S.G.K HOTEL)* wanda yake a unguwan sarki Kaduna,
Ba wani babban hall bane sedai sun kayatashi sosai an hada kayayyakin more rayuwa aciki,

Ba kowa yake zuwa  wajan ba sai ira iran su Abdallah,
Dan ba a cika yin hidima irin ta biki ba a wajan.

Abdallah yana yin  parking ya rungumo ta yana kokarin janyota su fito,
Hudah tayi raurau da ido tana nokewa alamun bata so,
Tin anan ya cikata da salon shi sai daya tabbatar ya kashe mata jiki sannan ya tallafo ta suka fito daga motar,

A kunni  yake rada mata,
  Karkiji komai my Wife ni mijin kine ba wani abu bane dan kin temake ni na rana daya I'm sorry  Babyna please ki tausaya min,

Hudah dai ta gaza furta masa komai haka ta bishi cikin sanyin jiki suka nufi cikin hall din yana rige da qugunta,

  Direct matakalan bene ya yi da ita,  da alama ya riga yayi masu booking, 

a kofar shiga part din daya kama Hudah ta cije tana mishi magiyar yayi hakuri tsoro takeji, ganin haka yasa Abdallah ba 6ata lkc ya sunkuceta sukayi ciki bai dire ta ba sai a saman bed..

Duk yanda Hudah taso kare mutumcin ta hakan ya gagara, dalilin magiyar da Abdallah yake mata  hade da kalamai masu dadi na yaudara,
Tana ji tana gani Abdallah ya ketata batare da an sheda aure a tsakanin ta dashi ba,
  Yayi kusan awa biyu akanta yana kwasar gara, tsananin kukan da take yi masa tana dukan shi  yasa ya  hakura ya barta badan abin ya isheshi ba,

Sosai ya rikice da yanda yaji Hudah, surutai kawai yake Wanda a zahiri baima san suna fita  ba,

Tinda yake neman mata betaba cin karo da mace mai tarin dadin ni'ima kamar Hudah ba,

Nidai nace ko hakan nada nasaba da aikin kawarta Asy ne?😉

Dan naji tana fadan duk macen data rike tarkatan banza irin  cushe cushen magungunan mata da mukeyi wanda bamusan kansu ba waidan samun wadatacciyar ni'ima!.

Yar uwa kisani ba zaki iya kara kishi da macen da jikinta ya ginu da ciman fruits da madarar shanu ba.

     Wani abun mamaki Abdallah yana dawowa cikin hayyacinsa, sai ya sami zuciyarsa cikin kunci da bakin cikin abin daya aikata ba kamar in ya tuna yanda ya shiga Hudah dakyar alamun shine nafarkon saduwa da ita,
Zaunawa yayi tsakiyar gado ya dafe kansa da hannayen shi biyu anan ya fara nadamar biyema zuciyarsa da yayi yana tuno alkawarin da yayi wa mahaifiyarsa na cewa,

Ya daina aikata wannan danyen aikin, kalaman Aunty Jamila ne suka fado masa, inda take fadin dan Allah Abdallah kaji tsoran Allah karka lalata rayuwan wannan  kyakkyawan yarinya, mafi sauki ka bijirewa Dadi ka auri yarinyan nan wlh ba karamin dacewa kukayi ba.

  Wani nauyayyan ajiyar zuciya ya saki,  sannan ya dunqule hannu ya danqarama sofa da yake kai naushi,

Zabura yayi kamar wanda aka tsikara yayi wajan Hudah wacce a hankali ta zame kasa  tana malelekuwa tareda rera kuka maiban tausayi,
Rungumota yayi a jikinsa ya dago da fuskarta yana share mata hawaye,  take wasu hawaye masu zafi suka sake gangaro mata yai saurin shafesu yana lallashin ta,
Sunan shi ta kira cikin sanyin murya, tana fadin..

   Dan Allah Abdallah ka riken amana,  ka riga ka gama dani ka ketani tin kafin akaini gidan ka,

Nifa inajin tsoran kar kazo ka gujeni kamar yanda wasu suke yaudarar 'yan mata, pls ka tausaya wa maraicina..
Tana kaiwa nan tasake barkewa da kuka mai sauti. Sosai yaji tausayin ta ya kamashi duk sai yaji ya tsani Kansa,  amemakon yayi farin ciki yau burinsa ya cika, abunda ya jima yana wahalan nema yau gashi ya samu amma sai ya tsinci zuciyarsa cikin kunci,

  Toh masu sha'awar aikata wannan mummunar aiki kun daiji daga Abdallah,
Dama ita zina haka take, shedan ne zai ta zugaka yana cewa,
Kayi kayi, yana fadin kalli gabanta fa zasu cika hannu dakyau, dubi bayanta kaga yanda suke karkad'awa kar kabar wannan gara6asa ta wuce ka, 
Kana aikatawa sai ya koma gefe yana maka dariya, alokacin zaka samu kanka cikin qunci da bakin ciki. Allah ka tsaremu da aikata zina da duk al'uman musulmi baki daya ameen...

   Dakyar yasan yanda yayi ya lallashi Hudah har yayi nasara ta dena kukan da take, sedai ya lura taji jiki sosai yanda take juye juye a saman carpet ya tabbata masa natajin zafi a kasan ta.

Tashi yai yashiga toilet bedauki lkc ba ya fito yazo ya temaka mata tadan gyara jiki, ture hannun shi tayi dakyar ta mike ta ja jiki tana takawa ahankali har ta shiga toilet din, 
Abdallah ya juya dasauri ya janyo ledan kayan daya siyo mata ya ciro wata lallausar dogowan riga ya mika mata, don ya lura sket din jikinta ya baci.

Batafi 15mints ba ta fito sanye da doguwan rigan, hijab dinta ta saka bata ko kalli inda yake ba ta juya zata fice, tasowa yayi da sauri yasha gabanta harda dan dukawa yana yafa hannaye allamun ta yafe shi,
Ganin ta tsaya chak tana kallon shi, ya sami damar riko hannunta yana fadin,

" I'm sorry my Hudah yau nayi babban laifi plz ki kar6i uzuri na bada niyya na aikata haka a gareki  ba kaunarki itace  silar faruwan hakan.

Yannzu muje ki danci abinci nasan dole zakiji yunwa.
    "Ni muje ka kaini gida nakoshi"
Tana ida maganar sai ga hawaye sharr sun zubo a fuskan ta.

  Dik yanda yaso da tasa wani abu a bakinta kiyawa Hudah tayi daga karshe taga dai yana 6ata mata lkc ga dare yayi, ba shiri ta daka mai wani uban tsawa,

"Dalla malam nace ka maida ni gida, ance ba a cin abincin ko dalene?

Ta doka uwar tsaki ta fice a fusace ta barshi nan a tsaye.

Aikin gama ya gama😢mu hadu a nxt page

*HUDAH 'YAR KARYA....*Where stories live. Discover now