HUDAH Y'AR LIE🤣...The End

790 79 14
                                    

☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☀️🐔
_*(HUDAH Y'AR KARYA..💁🏻‍♀️)_*

     🐤🐤🐤🐤🐤🐤🐤
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🐛

_Written By *ASY KHALEEL..✍🏻_*
     _*Wattpad@asykhaleel _*
        *_IG@asykhaleel_*

      *_THE END...😪_*


Yau kwanan su Hudah biyu a kd, bayan sungama breakfast  Huzaifah yayi shirin fita nan ya bukaci Baban Khaleefah dayai  mishi rakiya, harda Haneef suka fita a motar Huzaifah.

Basu tsaya ko ina ba sai  N.D.A wajan saida motoci.
Daga Usman har Haneef ba wanda yasan abunda Huzaifah ke nufi,

Da alama dai moto yazo siya,
Nan take abokan kasuwanci suka taso anata nuna masa kalolin motoci.

Lura da yanda  zuciyar Usman tafi karkata ga wata yar madaidai ciya,  hakan yasa Huzaifah ya tsaya akanta akai ciniki million daya da dubu dari hudu.

  Nan take ya basu kudin su, aka damqa masa takardun ta,
Tin anan shima ya damqa wa Usman tare dacewa tukuicin ka kenan na kawomun yar uwata da kayi"

Usman ya fara garda akan bazai amsa ba wannan tukwuici yayi yawa, ba  za a ai haka dashi ba,

Huzaifa yace "wannan alkawarine wanda nayi da zuciyata, gaduk wanda ya kawo min albishir inda yar uwata take a fadin duniyar nan yanada babban kyauta,

Bare kuma kai daka temaki rayuwanta ka tsamota cikin halaka ai wannan ba komai bane yaya Usman.

Cike da farin ciki suka dunguma zuwa gida,
Godiya kam Usman harya rasa kalar wanda zaiyi, harda mutanan wajan sun tayashi farin ciki.

Lkcn da suka isa gida farin ciki bazai misultu ba a wajan Hudah, ta rungume dan uwanta Huzaifa harda hawayan farin ciki Mamy ma taji dadi sosai tanata sa albarka.

Da yammacin ranar Hudah akadau wanka ta kame cikin material har dasu kwadedan bakin gilashi ita adole an tuna baya lolz, ta hakimce a gidan gaba yaransu suna a baya aka tafi d'anin mota,

Sunyi tafiya mai nisa hankalin ta yana akan hirar da sukeyi da Usman, sai ganinsu tayi unguwan rimi, d'agakan da zatai sai gasu dab da gidansu Asy. Cewa tayi "Abban Maryam dan Allah tsaya in dan gaida mamar kawata kaga gidansu nan!"

  Haka kuwa akayi Usman yayi pakin tafito, sedai cewa yayi su dai sun tafi shaqatawa da yaransa tinda ita bin gidaje kawai ta iya, in ta tashi ta nemesu a waya.

Momin Asy tayi mamakin ganin Hudah, cikin karamci suka gaisa Hudah tace Momi ina kawata Asy ?"

Momi ta gyara zama tare da cewa,
'Asy anacan Zaria, ai duk idan tazo tana zuwa ta gaida Mamynki kwanan nan ma ta koma.

"Allah sarki, Mamy ta fada mun ashe can tayi aure" cewan Hudah ".

Momi ta amsa da,
"Eh wlh kinsan lkcn da tsautsayin nan ya afka muku,
Dadinta ya hada ta aure da d'an kanwarsa a kauyan Zaria kamar wasa yace ya aje lkcn biki sati biyu masu zuwa,

Aikuwa haka akayi sati biyun na cika aka daura aure ba wani shirin da mukayi aranar aka kaita dakinta,

Tayi kuka harta gode Allah ta gama rantse rantsen ta akan bazata zauna ba, nidai jinta kawai nake.

Tana shiga gidan nan ban sake jin kishim ba daga Asy,
Wata biyu da bikin na shirya naje ganin ta, ina gaya miki Hudah,  basai nagane miki Asy an koma kalar mutanan karkara ba,

Canna iske ta zaune a gindin bishiya zani daban riga daban sai 6asgan rake take, aifa tana ganina ta karto aguje kafar nan ko arzikin silifas babu.
Bayan mun gaisa da surukanta na isa dakin Asy,
Wayyo Allah zokiga jar qasa a kayayyakin ta kafet din nan dan ubanshi yai jajir.

Has llegado al final de las partes publicadas.

⏰ Última actualización: Oct 30, 2019 ⏰

¡Añade esta historia a tu biblioteca para recibir notificaciones sobre nuevas partes!

*HUDAH 'YAR KARYA....*Donde viven las historias. Descúbrelo ahora