☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☁️☀️🐔
_*(HUDAH Y'AR KARYA..💁🏻♀️)_*🐤🐤🐤🐤🐤🐤🐤
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🐛_Written By *ASY KHALEEL..✍🏻_*
_*Wattpad@asykhaleel _*
*_IG@asykhaleel_*6️⃣5️⃣
Salati Abdallah yake yi cike da firgici,
Ya kalli Hudah dake hakimce a mazaunin ta na driver, ita ko ajikin ta, aransa yace lallai yarinyar nan ba karamar mahaukaciya bace.Yana cikin wannan tunanin ta bude moton ta fito ganin wanda sukai karo dashi ya fito yana duba bayan motarsa,
Koda ta fito bata bi takan kyakkyawan matashin data buga ba,Itama gaban motansu take dubawa, nan taga head light din ne ya fashe.
Dayan 6angaran ta laftawa wanda ta duga barna dan tayi masa raga raga da bodin moto ta baya, kasancewan motarsu babbace ba karfin su daya da nashi ba, shiyasa nasu ya tsaya a iya danjan kadai.
Ganin tana shirin komawa cikin mota batare da tace dashi ko cikanka ba,
Da hanzari Usman ya biyo bayanta yana fadin,
Ke bakiga barnan da kikai min bane zaki wuce babu ko Allah shi kiyaye gaba?Bayan kuma laifin naki ne taya a wannan babban hanya zaki dinga bina haka kamar nai miki laifi?
Tindaya fara maganar Hudah ta tsaya kyam sedai bata waiwayo ta kalleshi ba,
Tanajin ya kai karshe taci gaba da tafiya, cikin takunta na isa da takama ta karasa jikin motarsu tadan jingina tare da harde hannayan ta kafarta daya kan daya,
Awalakance ta daga kai nan take sukayi 4 eyes da Usman sannan ta fara da cewa,
"Toh naji na bika a baya sai kuma nace ana cikin tafiya kaja ka tsaya batare daka nuna wata alama ba?"
Hakan na nufin dama can da manufan ka arai"
Tana kaiwa nan taja dogon tsaki tana yatsina fuska.Murmushi Usman yayi yace,
"Shikenan naji na kuma gode qanwata, amma duk da haka zanso kidan taka zuwa can gabanki kadan zakiga ramin dake agurin,Matsalar da aka samu ban lura dashi ba har sai dana zo daf da shi shine dalilin dayasa babu shiri naja birki,
Kuma in gaya miki gaskiya duk a tsorace nake da yanda naga kina bina na dauka wasu mugayan ne, shiyasa kikaga naki sassauta guduna kema kuma baki sassauta ba, yanzu mu aje wannan a matsayin tsautsayi, sedai gaskia ki gyara ba haka ake tafiyar da rayuwa ba kanwata,
Yaza a ce kina ganin haka ta faru kuma hakin fito amma kika juya zaki kuma moto ba tare da an jajantama juna ba, wannan ba dai-dai bane a matsayin ki na mai hankali ki duba bayan motata kida yanda tayi haba qanwata.
Yamutsa furka Hudah tayi ta watsa masa wani irin kallo, sannan ta daura da cewa.
"Ko za'a biya kane?
Danni sauri nake karka tsare ni da surutu mara tushe".Sai a sannan Abdallah yayi saurin bude motar zai fito jin zata fara masa rashin kunya, Hudah ta tare shi tana cewa,
"Barshi kawai dear bama saika fito ba in biyansa yake so ayi ya tsaya dogon sharhi ya fadi ko nawa ne?".Usman ya kada kai yana kallonta murmushi kunshe a fuskan shi, take yaji ya kamu dasan yarinyar duk wannan abunda take masa amatsayin yarinta ya dauki hakan,
Dayake shi mutum ne mai sanyin hali sam bashida hargowa,Matsar da ita Abdallah yayi ya fito yana fadin,
Yi hakuri yayanmu yarinyar nan bata jin magana, ahankali yadan murda lips dinta data turo su gaba,Ganin haka Usman yabasu waje dasauri yayi wajan motarsa,
"Allah shi kyauta ai banyi zaton matar aure bace ba"
Abunda yafada kenan a cikin ransa dan sam besan da Abdallah acikin motar ba,
Kasancewan motar tasu naciki ke iya hango na waje, nawaje kuma baya ganin wanda yake ciki.Koda suka koma moto sai da Abadallah ya gama jagwalgwala ta, acewan yana lallashin tane tayi fushi, daganan ya kar6i tukin suka cigaba da tafia...
Sai wajan 5pm suka isa KT danma tafiyar da sukeyi bata wasa bace, basusha wuyar gane unguwar su Muhibbah dayake tana ta kiran Hudah tana qara kwatanta masu unguwar tasu.
Can daga farkon layin Abdallah yayi parking da nufin suyi ingantacciyar sallama da Hudah kafin ya karasa da ita,
Kasancewan babban unguwa ce ta manyan mutane gidaje ne na alfarma a erea, amma tsit kakeji kafin kaga giftawan wanima dayuwa.Sai daga can nesa suka hango dafifin yan mata barbaje aharaban gidan su Muhibbah da alama wajan party za a tafi anata loda su a motoci na alfarma.
"Miye haka ya kuma zaka yar dani akan hanya, daqafa zan karasa?"
Hudah ta fada tana masa kallon tuhuma, ganin betanka taba saima tsareta da mayun idonsa da yayi, hannu takai zata bude motar ta fito, yayi saurin rumgumota ya matseta tsam a jikinsa, cikin taushin murya ya ambaci,
"Babyna saurin me kike yine naga duk kin matsu da ki waurace min, tin bamuyi bankwana ba zaki fice kin kuma san tafiya zanyi har na tsawon sati daya, misaya baki damu da rashina bane? "
Baki ta turo gaba tana fadin.
"Ni dai ka barni nawuce kaga sai kirana Muhibbah take yi lkc ya kure plz"
"Wato yau Muhibbah ta fini matsayi a wajanki ko?
Ni ina nan inata tunanin kewarki da zanyi ke kuma ko ajikin ki.""Kai dear waya gaya maka haka, ai sai nama fika jigata tunaninka ko baccin kirki bazai barni ba, ta kasara mgnr tana masa fari da ido,
Murmushin jin dadi yayi ji yake inama bashida wani uzuri agabansa, da yasan yanda yayi yaja ra'ayin Hudah da kudi, tsawon kwana ukun nan da zatayi da masauki kawai zai neman musu sucigaba da hutawa,"Nasan zata bani hadin wayyo dana ragargaji dadi dan kwana zan dingayi akanta,
Duk wannan mgnr azuciya yake yinsa, har lkcn Hudah tana lafe saman cinyarsa hannunsa a cikin riganta, cikin salo yake murza kan nonuwan ta yana safansu.Limshe ido tayi cikin tawa kalar murya ta furta,
"Babyna pls kadena mun wannan abun karka jefani cikin wani hali kaga mutane zan shiga".Shima dakyar ya iya bude baki yace. "Sorry Babyna 2mints pls"
Yana kaiwa nan ya dage riganta ya daura bakinsa akan nonon ta,
Nan yafara tsotsa kamar wani karamin yaro in yasha wannan yasha wancen cikin gwanewa akan abun ba kuma yanda zataji zafi ba, dan yayi degree a wannan fannin, Hudah ta gaza koda qwaqqwaran motsi sai wani irin nishi take, da abu yakai abu tanaji ya zira yar yatsarsa a kasanta yana juyawa cikin salo, take ta saki yar qara ai batasan sanda ta qara wage masa qafar ba, haka yaita sarrafata sanransa daga shi har ita sun fitahayyacin su kowannen su na fitar da nunfashi sama masa.
Gyara mata zama yayi kan seat, shi kuma ya gurfana kasanta, nan yafara tsotsan gabanta sai da yadau lkc yana sha kana yayi mai gaba daya yakai kusan 30mints yana abu daya, kafin suka dawo hayyacin su.
Agurguje suka gyara jiki sannan ya karasa da ita kofar gidan lkcn duk mutanan wajan sungama tafia,
Dubu dari biyu ya bata, dari wanda zatayi liki ga kawarta, dari kuma tayi amfani dasu har tadawo,
Sai a sannan ta sanar da amarya sun iso, Muhibbah ta fito agurguje suka gaisa da Abdallah dake ta sanar da ita shi ayau zai koma.
Wucewa yayi yana dagama Hudah hannu harda fadin ta kula mai da kanta kuma ta rike mai amana.
Kunfaji dan rainin hankali.🤔Kafin cikar 30mints Hudah tayi wanka ta shirya duk da agurguje tayi makeup din ba karamin kyau tayi ba, amotar manyan aminan amarya da ango aka dauki su Hudah ita da wata Best na Muhibbah mai suna Meenal, sai abokan ango su biyu Na'eem da Ahmad.
Amarya da ango motarsu dabar.
Nan aka dunguma sai wajan da ake gudanar da taron.

YOU ARE READING
*HUDAH 'YAR KARYA....*
Romance*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za...