21

1.1K 81 2
                                    

*RA'AYI*
'''Na Safiyya.'''

*21*

5:30pm Umma Maimunatu mahaifiyar Zaheeda tazo ta wuce da ita side d'in Modibbo dan yi mata nasiha.

Zubaida, Zeenat, Hafsat tare da sauran k'awayen Zarah suka had'u suka gyarawa Zulfa'a gidanta tsaf, koda suka kammala magriba ta gabato danka sai da suka gabatar da sallar magrib da isha'i sannan suka rankaya zuwa side d'in Hajja inda Zarah take dan yimata rakiya zuwa d'akin mijinta.

Suna fitowa harabar gidan, Oga Mahmoud yana isowa duk suka gaisar dashi cikin girmamawa, ya amsa cikin fara'a tare da tambayarsu gajiyar biki "Alhamdulillah." Suka amsa atare, sai sukayi gaba suka bar Zulfa'a da mijinta.

Wucewa zatayi batare da tankashi ba yayi hanzarin  kamota yahad'a da jikinsa yayi whispering nata "I need you now my baby, Let me have your time, I can't control my self you know that better. So I need you close for me to have peace of mind and you know I'm kind of person you has desire. I don't get tired of making love with you because u're too special on bed at always wify."

Janye jikinta tayi ta marairaice face kamar zata saka kuka "please yaya kabar naraka Zarah gidan miji, kaga kowa zaije ace saini kad'aine dad'i miji bazan samu zuwa ba ."

Shiru yayi yana kallon yarda take hawaye kamar wacce aka doka.

"Wuce muje ciki inji abinda nayi miki da kikeyimin ruwan hawaye."

"Dan Allah yaya please let me go, bajimawa zanyiba zan dawo dan Allah ka amincemin kaji?"

"Zulfa'a kinfi kowa sanin banason argument ko?"

Nodding head tayi tare da wuceshi zuwa ciki ranta abace kuma tana kuka mara sauti.

Sai da yagama samun nutsuwa da ita sannan ya soma rarrashinta "I'm so sorry my baby ked'ince ta daban shiyasa bana iya d'aga miki legs amma ba nufina na cutar dake ba, muyi wanka sai narakaki wurin sisters naki."

Janje jikinta tayi ta mik'e sai da takama handle d'in door din toilet tace "Nayi nadama mara iyaka akan rayuwar da nayi abaya, da ace na tattala maka martabata da duk ban fuskanci wuyar rayuwa sex agareka ba amma bakomi komi kayimin nayafe maka dan nima wad'an da na cuta sun yafemin, kaga dole nayafewa nima wad'anda suka batamin, Allah yayafemu baki d'aya."

Isowa yayi wurinta ya janyota ya matse "Amin Zulfa'a, kuma in Allah yaso daga yau zan gyara ma'amalarmu bazaki sake kukan sex ta hanyar tirsasawana ko mugunta ba." You are so sweet zulfa'a making love with you is my favorite, I love you."

K'ank'ameshi tayi cike dajin dad'in kalamansa, d'agata yayi cak suka k'arasa shigewa bathroom d'in bakinsu manne da juna.

Zarah taci kuka kamar wani uwa duniyar za'akaita, kukan da yatab'a rayukan mutane da dama.

10:pm aka sadata da gidanta, ganin yarda ta tashi hankalinta yasa aka bar k'awayenta su kwana da ita, Hafsat tayi ta aikin  rarrashinta tsawon lokaci sannan ta sarara da kukan tayi ta ajiyar zuciya, su dai k'awayenta duk mamaki ya cikasu naganin yarda take kuka kamar wacce akayiwa auren dole.

Zaune take cikin kwalliya mai matuk'ar kyau da burgewa, shiru tayi tana sauraren hiran sisters d'inta, sallamar Zulfa'a ya ratso room d'in amsawa sukayi ta k'araso ta zauna gefen Zarah, harara Zarahn ta dalla mata tana mai cewa "Aini Sis Zulfa nasan zaman da zanyi dake, wai jiya ko rakiya bakiyomin ba."

Cikin dariya Zulfa'a tace "forgive me Zareriya Adon mata, kaina bisa wuyar, fishinki kukan yaro kaya a gidan Dr. AA Modibbo maman twins bada jimawa ba in Allah yaso."

Dundu ta kaimata tako sameta da kyau abaya, gantsarewa tayi "Wash!! wayyo Allah Darling Zarah zata illata maka ni."

Dariya suka kyalkyale dashi.

RA'AYIOù les histoires vivent. Découvrez maintenant