page 27

1.9K 35 0
                                    

*27*

Agajiye ya shigo parlor ya zube samar cushing.
"Ya Allahu kasa mudace da rabo mai amfani." Ya furta idanunsa lumshe.

"Amin ya Rabbi sweet hero."

Idanun ya bud'e da sauri ya zube akanta daga inda take tsaye ya hango idanunta sunyi ja kuma sun kunbura, alamu yanuna kuka tayi.

"Come here sweetheart and tell me what's wrong." Yana mai bud'e mata hannayensa.

Da sarsarfa ta iso tashige ya maida hannayen ya kulle.

Ya mik'a bakinsa cikin kunninta "Uhmm fad'amin abinda yasakamin ke kuka?"

"Bakomi fa."

"To me yasami idanunki suka sanja colour har da kunburi, mai nuni da kuka kikayi."

"Ummie na tuna kawai." Ta furta hakan cikin tab'e baki na sonyin kuka ga kwalla suncika mata kwarmin idanu.

"I beg don't cry my dear, Ammie Addu'arki takeso bayawar kukan nan ba, kinji ko?" Yana maganar hannunsa samar bayarta na taping nata.

"Tam." Ta amsa cikin muryan kuka.

"Good sirrin Ahmadu."

Cheek nasa ta ciza kad'an cikin wasa yako kwantar da ita masar Cushing ya haye ruwan cikinta "Oya cire hannunki kawai da arziki narama cizona." Dan ta rufe fuskanta da tafukan hannunta.

"Sorry my hero, na wasane ai babu zafi."

"Oh nima bamai zafi zanyi miki ba ai."

"Promise."

"Yeah."

Cire hannun tayi tare da ritse eyes.

Kallonta yakeyi cike da k'auna sai kawai ya zarce zuwa k'aramin bakinta yasoma tsotsan lips nata a sannu ta bud'e eyes nata akan nashi, lumshe nasa yayi cike da shauk'i ya tura tongue nasa ciki ya lalibo nata yasoma tsotsa in eager, d'an turasa tayi dan samun hangar gudu yako k'ank'ameta, mintsili ta mannawa chest nasa ya saketa bashi.

Dariya tasomayi masa.

"Kekoh sweetheart, mugunta ko?"

"No tunatar da kai nayi bakayi wanka ba kuma ga lokacin sallah ya gabato."

"Uhmmm muje kiyimin wankar dan yau agajiye nake bazan iya yin komi ba saida taimakonki amma dai kisani sai na rama anjima at night."

"Zadai karame malam gwauro."

Da sauri ya kai mata cafka ta ruga da gudu, bayanta yabi daf da zata shige room ya dank'eta.

"Wayyo Aunty Zainab zaici zalind'in autar Ammie."

A tsakiyar room nasa ya sauketa "Aunty Zainab bazata jiyokiba yarinya, oya tub'emin kaya ki goyani zuwa bathroom ki wankeni sol kuma ki shiryani sannan na k'yaleki, in kuma kink'i yin haka to lallai yau ba Aunty Zainab zaki kiraba koma wa zaki kira dan sai nayi 7 rounds sannan zan k'yaleki."

Ido a waje cikin hanzari tasoma unbutton t-shirt nasa ta cire masa rigar tare da long trouser sannan ta dawo ta cire masa best taja hannunsa zuwa toilet, ruwa ta had'a masu zafi sabida sanyin da garin yayi.

Juya masa baya tayi "To ka cire boxer ko dashi za'ayi maka wankan?"

"Ke nake jira ki ciremin ai."

Ba ta tankashi ba kuma batare da ta juyoba ta nufi k'ofar fita, janyota yayi ya had'ata da k'irjinsa ta baya ya rad'a mata "kicika ladarki mana sirrin Ahmadu."

"Uhmm ni dai kunya nakeji na ganka naked, dan Allah kayi wankarka da kanka." Ta k'arasa kamar zatayi kuka.

Dariya ya saki mai sauti ya mannawa wuyarta kiss tayi hanzarin nok'e kafad'a, tsikarinta yayi agefen ciki, ta zabura tare da sakin dariya mai k'arfi, shima dariyan yasaki yana mai yi mata rad'a a kunni, girgiza kai tayi tare da kwace jikinta ta fice da hanzari.

"Ummm kunya adon mata." Ya furta hakan yana mai fidda guntun wandonsa dan shirin gabatar da wanka ransa fari k'al.

11:00pm
Zarah ce kwane samar 2 seatter ta kwanto gefen damarta tana kallon aikin da Ahmad yake gabatarwa cikin laptop nasa da kyau, yayin da shi kuma yake zaune samar rug.

Cike da k'warewa yake sarrafa laptop d'in, lokaci zuwa lokaci yakan d'ago ya sunbaci lips nata sannan yacigaba, saida ya kammala komi ya rufe system d'in yana mai furta "Alhamdulilla."

"Sannu da aiki my hero."

"Yawwa sweetheart kema sannu da tayani zama."

Komawa rigingine tayi tare da mik'e k'afafunta, kallonta yayi ya cije gefen lips.

Unzip night wear dake jikinta yayi, boobs nata suka bayyana a fili, ya kaimasu damk'a tayi sauri rik'e masa hannu baki a ture, fizgewa yayi ya had'e hannayenta duka biyu a tafin hannunsa ya matse, ihu ta saki ya kuma matsewa.

"Wayyo yaya hero natuba bazan sakeba, wayyo my hands zasu b'alle."

Sassauta rik'on yayi mata amma bai saketaba yasoma murza nipples nasu yana kallon cikin idanunta, kauda kai tayi gefe cikin rawar murya tace "Yaya wallahi da zafi, kabari bana so."

Bakinsa ya d'ora samarsu yasoma shansu da k'arfi.

Lumshe eyes tayi tana sauke numfashi.

Saida yay mai isarsa sannan ya dakata yayi ta tashi zaune tana gyara zip nata tana aikin hararansa.

Mik'a mata hannunu yayi ta kama, suka nufi bedroom d'in Ahmad.

Suna kwance rungume da juna cikin shirin barci ya shafo sumar kanta "Sweetheart d'azun sanda nafita wurin abokina Sulaiman naje ya rakani wurin kakarsa domin shima malami ne, nayi masa bayanin abinda ke damuna atake yayi d'an bincikensu na nagartattun malamai yace sihiri akayimana ta hanyar sanyomin muguwar sha'awa dan in tanemanki ba d'aga k'afa har sai kingaji kin gudu daganan auren namu ya lalace.

K'ank'ameshi tayi cike da firgici.

"Na shiga gigita dajin labarin amma sai ya kwantarmin da hankali, ya tabbatarmin da komi zai zamo tarihi in Allah yaso.

"Allah yasa hakan."

"Amin abincin ruhina."

"Gobe zan amso mana magani tare da wasu addu,o'i na tsari daga sharrin mugayen almatsutsai da mutane."

"Masha Allah, Allah mungode maka." Ta furta hakan cike da jin dadi.

"To waye yayi mana wannan mugun abin?" Ta tambayeshi.

"Sanin kowaye baida amfani a gareki, dan haka tashi kawai musoma mik'awa Allah godiyarmu da yakawo mana hangar waraka cikin sauk'i.

Daren sun rayashi ne da bautar Allah ta hanyar gabatar da nafilli, hakan yayi matuk'ar sanyasu cikin farin ciki da samun ingantacciyar natsuwa.

Wuraren 3:30am Zarah ta kwanta samar sallaya tasoma barci domin yaci k'arfinta sosai.

Shi kam Ahmad AL-QUR'ANIL KHAREEM ya d'auko ya soma karatu cikin suratul Bakara har saida yakai An'am lokacin sallar subahi ta gabato yayi addu'a mai tsayi ya shafa yana maijin wani sabon natsuwa yana cigaba da ziyartan gab'b'ansa da dikkan lungu da sak'o, jini da jijiyoyi jikinsa.

" Alhamdulillah ala kulli halin." Ya ambata cikin jin dad'i.

Daga ciki wani tsadajjen hotel sukafito sai layi takeyi Lawisa na rike da ita hankalinta atashe, da k'yar ta iya turata back seat ta zagayo driver seat  ta zauna, juyowa tayi ta kalleta tashin hankali bayyane a idanunta.

"Nashiga uku ni Lawisa me zangani haka wai yau Rahila ce cikin gushewar hankali, innalillahi wa'inna ilaihin raji'un!!, wallahi rayuwar watsewa baiyi ranaba sam."

"Yanzu ni mezancewa Umma?"

Sai tafashe da kuka mai sauti, ganin irin abinda Rahila ta jawowa kanta rana tsaka.

"Dalla ke akuya kaini wurin zaki dr. AA Modibbo nayi masa hawan k'awara dan in nasoma danbarwa akansa sai na kwana na yini ina abu 1, nasan zuwa lokacin duk kan tarin kwad'ayina akansa na gama gusarwa, Hahahahahahahaha!!!!." Ta kece da wani mahaukacin dariya dagaji kasan noti ya kwance.

Cikin rawar jiki Lawaisa ta fizga motar ta hau titi da mugun gudu bata ganin gabanta sosai dan lamarin Rahila yagama tsoratata ainun

RA'AYIWhere stories live. Discover now