24*
11:00pm Ahmad ya kammala shirin barcinsa ya fito zuwa Zarah's room, yana tura k'ofar ta bud'e murmushi yasaki ya furta "Yarinya tasoma sanin ni'imar da aure ke tartare dashi."
Shigowa yayi ya hangota d'aure da guntun towel zaune a bakin gado ta soke kanta cikin laps nata, tsotse lips nasa yayi "She is ready." Ya furta cikin d'oki.
A gabanta yaja tunda, kallonta yakeyi kamar yau yasoma ganinta, shafo bayarta yayi, ta d'ago da kunburarrun eyes nata, jijiyoyin kanta sunfito rad'a- rad'a, ja dabaya yayi " Ya salam! what is wrong?"
Maimakon amsa sai ta kuma saka masa kuka, janyota yayi suka zauna samar rug, ya manna ta da k'irjinsa "Shittt stop crying sweetheart tell me what happened?"
"Cikina da marata kamar zasu cire nasha small robar coke ko wai blood d'in zai zubo nasami relief amma bai da alamar zuwa har yanzu, pls help me ya zubo na huta da azaban nan."
Share mata hawayen dake zubowa yayi "Ayya sorry, zaibari yanzu in Allah yaso."
Hannunsa ya tura zuwa k'asan maranta ya matsa kad'an, ta zabura "Sorry dear."
Lamo tayi tana sauraren yarda yake ta aikin shafa mata k'asar cibiya a hankali, d'agota yayi ya kafeta da idanu tayi hanzarin lumshe nata.
"Uhmm kinsan me?"
"A'a." Ta amsa can k'asa.
"Inaga ladar aure ciwon nan naki yake muradi bawai period ne zaizo ba."
"Like how?" Idanunta kulle.
"Yawwa bari na nuna miki abin azahirance kawai."
"Ah!! Yaya Hero nagane barshi kawai, namaji sauk'i dan yasoma lafamin fiye da yarda najisa d'azun."
Dariya yasaki "My star matsoraciya kuma gaki da jarumta, inaga nan gaba sai kin k'uremin gudu in ban dageba."
Dukan wasa ta kai masa a chest, ya dafe wurin "Ohshh saina rama." Ya janye towel d'in ta fasa ihu tare da zamewa k'asa, binta yayi ta cimuimuyeshi "Dan Allah Yaya H kabari kaga bana da lafiya, kajira har na warke."
Towel d'in ya rufa mata ya ja hancinta "See u coward girl, have you Promise?"
"Yeah I promise you".
"Ohk tashi kisha magani dan yau bayin allura tunda naga da sauk'i abin"
"Eh baimin kamar azaba kamar kullumba amma kafin ka shigo wallahi canike mutuwa zanyi yarda naji azabar ciwon har cikin brain d'ina"
"Ya ga mahad'insa ne yazo shi yasa yalafa kan dole." Ya na mai kanne mata ido 1 tare da d'aga gira.
"Uhmmm yaya Hero yanzu duk ka lalace darashin kunya kam."
Ficewa yayi cikin dariya batare da ya amsata ba, bai jimaba ya dawo d'auke da magani da ruwa, saida ta shanye sannan ya d'agata cak zuwa bed ya zaunar night wear ya d'auko mata mai d'an tsayi wanda ta wuce guiwoyinta amma bata da hannu, ta zauna mata d'as a k'irji, ya kashe full light ya kuna mara haske.
Saida sukayi addu'a suka shafe jikinsu dashi sanna yasoma yimata hira a hankali irin na ma'abota begen juna, hannunsa samar boobs nata yana murzasu in gently ahaka barci ya kwashesu.
Washe gari suna zaune samar dining break fast sukeyi, Zarah tace "Yaya Hero meye had'inka da wannan yarinyar?"
"Wacce ba?"
"Mai kama da birin wasa nan man, wacce ta rungumeka ranar da mukaje hospital."
Kallon fuskanta yayi yaga yarda ta had'e fuska, sai yasoma murmushi batare da ya amsataba ya cigaba da yin break d'insa.
ESTÁS LEYENDO
RA'AYI
Romance"Mitchew!!" taja tsaki "Meke damuna ne ni ZARAH?' Ya Allah ka kawomin dauki alfarmar Annabin farko da k'arshe Amin.