*RA'AYI*
'''Na Safiyya'''*15*
Ahmad ne tafe cikin motarsa, tafiya yake batare da yasan ina ya dosaba, haka yayi ta tuk'i har ya kusa fita garin Abuja batare da ya ankaraba.
Parking yayi gefen titi ya kife kansa samar steering wani zazzafan hawaye yasoma zubo masa kuka mai sauti ya balle masa, yayi mai isarsa sannan ya share hawayensa ya d'aga hannu sama "Ya Allah kakare baiwarka Fatimatul Zahara'u da dukkan abink'i ka baiyana mana inda take cikin amincinka."Bayan ya shafa yayi reverse ya juya cikin gari cike da tashin hankali, direct police station ya nufa, suka kabbar masa basu sami labarin komi ba amma dai sun zuba mutanensu lungu da sak'o dan binciko inda take tare da wayanda sukayi kidnapping nata.
Jiki asab'ule yabaro wurin.
Haka su Muhammad, Mahmoud, Munir, tare da Abbaninta duk suka bazama neman inda take.
Kowa hankalinsa atashe musanman Modibbo wanda tunda labarin ya iso hawan jininsa yatashi, Hajjace keta bashi baki dan tafishi d'an jarumta.Ahmad akan hanyarsa ta dawowa wayarsa ta soma k'ara, parking yayi a gefe sannan ya d'auka.
_"Yallab'bai kana ina ne?"_
_"Ina kusa da gida_"
_"Ok jirani ganinan k'arasowa"_
_"Tam ina jiranka akan hanyar shiga layinmu_
_"Ok_ aka amsa tare da datse kiran.
In 5 minutes time ya iso ya bud'e kusa da driver ya zauna.
"Muje Yallab'ai."
"Ina zamu Malam Musbah?"
"Inda k'anwarka Zarah take."
Agigice ya tada motar yana cewa "Aina kasami labarin inda take?"
"Yallab'ai bani driving dan naga baka cikin natsuwar iya tuk'i mai kyau."
Mik'amishi yayi yana kuma maimaita mishi tambayar da yayi masa.
"Yaronsa ya kirani yanzu ab'oye yake sanar dani inda suke amma hak'ik'anin gaskiya mawuyacin abune Jimie bai illata mata rayuwa ba ayarda yaron yasanar dani."
"Innalillahi wa'inna ilahin raji'un."
Ahmad yayi ta maimaitawa hannunsa dafe da saitin heart d'insa."I'm sorry Yallab'ai, Insha Allahu zamu sameta cikin lafiya batare da komi yafaru da ita ba."
Cikin shak'ewar murya ya amsa "Allah yasa hakan ta kasance."
"Amin." Musbah ya amsa tare da k'ara gudu.
"Waye Jimie?"
"Yallab'ai yanzu ba lokacin tambayoyi bane, in mun natsu zan fad'ama ko shi waye."
Gyad'a masa kai yayi batare da takuma cewa komiba.
Kare k'irjin tayi ta sama bayan ta k'wallah k'ara yayin da ya yaga mata doguwar rigan dake jikinta, ta koma daga ita sai brah da tie suka rage a jikinta.
Dariya ya saki cike da tantiranci yayi pointing nata "Wallahi Alk'awari nayiwa kaina duk ranar da kika shigo hannunna sai na illataki ta gaba da baya, kinga gobe bak'ya k'ara marmarin sake marin wani mutumba."
Kallon k'ask'anci ta cillamishi "Mugun nufinka ya k'are maka, in Allah yaso bazakayi nasara akai na ba."
Wani dariyan ya kuma saki mai k'arfi ya nufota gadan gadan, tasoma ja baya har ya k'ureta ya matseta jikin bango tayarda da k'yar take iya numfashi, kissing nata yakesonyi ita kuma tak'i bashi damar hakan ta yanyar goftar da fuskanta.
Cikin k'arfi ya ware hannayenta ya had'a da k'irjinsa ta manna masa mugun cizo bashi ya saketa.
Danben bala'i suka sha duk yaji mata ciwo afuska haka itama taji masa ciwo a wurare da dama.
Ja baya yayi yana maida nufashi, sosai yake cike da mamakin k'arfi irin nata, baitab'a zaton keta mata martaba zai bashi matsala haka ba.
Shanmatanta yayi ya wawure ya jefa samar doguwar kujeran dake cikin d'akin, yabi ya danne ahaka yayi nasaran rabata da tie d'in jikinta, abinda yagani yabata mishi rai, d'agata yayi tare da wanketa da mari wanda sai da gefen bakinta ya fashe.
"Allah ya isa mugu kawai, Azalimi, insha Allahu sai anma k'anwarka ko uwarka fiye da abinda kayimin kuma sai kaga abinda zai sameka na bala'o'i duk adalilin tab'amin jiki da kayi."
Tana maganarne durk'ushe agefe ta takure jikinta sai kuka takeyi cikin dushewar murya.
"Au banyi miki kominba kike yimin fatan masifa ta saukamin?, to bari nabi hagu tunda dama tak'iya dama alk'awarina biyu ne to bari na cika d'an kada kaffara ta hau kaina."
Cikin hanzari ta d'ago ta dubeshi jin yakira kaffara.
"Yes rantsuwa nayi sai na shiga jikinki ta gaba da baya to tunda gaban na d'auke da k'azanta shine nace bari na bi bayan dan in karya rantsuwata."
Kasa motsi tayi sabida babu sitira a jikinta, aganin ya nufota ta k'ara volume d'in kukanta "Dan Allah kabarni kada kayimin komai dan girman Allah."
Dariya ya kwashe dashi "Wallahi ko mutuwa zakiyi sai nayi homosex dake."
Ai bata san sanda ta zabura ba dan neman hanyar tsira, amma ina tamakaro dan tako d'aya yayi ya damk'ota ya kifata a kujera, duk iya k'ok'arinta na ganin baiyi galaba akanta ba ta makaro dan tuni ya shigeta da mugun k'arfi ta kwalla ihu mai matuk'ar k'ara a dai dai lokacin Ahmad da Musbah tare da police da suka d'auko suka sawo kansu cikin parlor, aguje Ahmad ya nufi room d'in da yaji ihun nata yafito, su kuma su monkey da suke zube a parlor cikin aikin bad'ala police suka tasa k'eyersu waje.
Bugu d'aya yayiwa k'ofar ta balle, abinda yagani yasa yayi baya zai fad'i Musbah ya tareshi.
Da k'arfi ya tura Musbah waje "Kullemin k'ofar parlor Musbahu, wallahi sai na kasheshi."
Atake Musbah ya aikata tare da samun wuri ya zauna batare da yayi yink'urin komawa ba.
Jimie jikinsa ba'inda baya rawa dan tsoro, Zarah kam tuni ta suma dan azaba tare da firgita.
Dukansa yakeyi batare da yasan inda hankalinsa yakeba, sai ihu da kururuwa yakeyi tare dayimasa magiya kan ya k'yalesa ya tuba bazai k'araba amma Ahmad ko sanin yanayi baiyiba dan ba'abinda yake hangowa sai Zarah tare da waninsa tsirara cikin mawuyacin hali.
Police sai bugun k'ofar parlorn sukeyi dan abud'e su kawo agaji gudun kada ayi kisan kai suna a wurin.
Sai da Musbah ya dainajin ihun Jimie sannan ya iso bakin room d'in yace "Yallab'ai ka suturta mata jiki sai na bud'ewa 'yan sandan k'ofar."
Sai lokacin Ahmad yatuna da Zarah tana cikin mawuyacin hali.
Isa wurin da take kwance yayi, yana d'agota yaga jini nabin k'afafunta, rungumeta yayi tare da sakin kuka, atake kuma mafarkin da yatab'ayi kwanakin baya ya dawo masa tar.
Zuciyarsa tayi masa nauyi ji yake kamar zata baso k'irjinsa ta fito dan bugawan datakeyi.
Hailalah yasoma ja cikin zuciyarsa, atake yaji ya dawo cikin natsuwarshi.
T-shirt d'in jikinsa ya cire ya sanya mata tare da wandon jikinsa.~Mrs j moon~

STAI LEGGENDO
RA'AYI
Storie d'amore"Mitchew!!" taja tsaki "Meke damuna ne ni ZARAH?' Ya Allah ka kawomin dauki alfarmar Annabin farko da k'arshe Amin.