*28*
A jikinta taji alamun ana kallonta tana juyowa tayi arba da Ahmad ya nad'e hannayensa a chest tare da langanar kai gefe ya tsira mata idanu.
Murmushi ta sakar masa ya tura mata baki kamar yarda takeyi masa wani zubin, dariya ta k'yalk'yale dashi ta nunoshi "A gaskiya da ace kai mace ce lallai da anyi k'atuwar mummuna kuwa, wai kaga kuwa yarda bakinka yayi tsini kamar shantu." Tawani tallabe hab'a cike da zolaya.
Shigowa ya k'arasayi cikin kitchen d'in tayi saurin ja baya tana nuna masa irish d'in datake soyawa tana mai yarfe hannaye dan tasan halin cin zalin d'insa in yamotsa.
Rungumeta yayi ya soma sunsuna wuyarta zuwa bayan kunnanta ya zira harshensa cikin ear nata ta saki k'ara kad'an.
"Dan Allah abin alfaharin Zarah allow me to finish than I will give you anything you want, i promise."
Janye jikinta yayi "Ohk let me help you."
Atare suka kammala had'a breakfast suka jera samar dinning.
Hannunsa ta kama ta had'e tafikan hannayensu wuri 1, motsa baki tasoma yi, janye rik'on yayi yana hararanta.
"Alk'awarin dai kaya ne mai mugun nauyi dan haka garama ki cikashi ki huta."
Kallonsa tayi ta kanne masa 1 eye "Kajika da iya bayani kamar kaji nace bazancika ba."
Fizgota yayi ta fad'o jikinsa "Oya cikato ingani."
Lafewa tayi "What do you want?"
"Ke nake buk'ata dan kin...."
"Shittttt my hero i'm yours at any time you want but now muje na taimaka maka kayi wanka lokacin office yana k'urewa."
Rungumeta da juna suka shige room nasa.
Da hanzari yake aiwatar da break yana kuma duban agogon da ke kafe cikin parlor.
"Ci a sannu dear kada ka k'ware."
"Duk kece ai kika jamin makara."
Bud'e idnunta tayi akansa cike da mamaki.
"Eh nace kece kikaja min nab'ata lokaci haka."
"Dana d'aure maka k'afafu da igiya ko?"
"Ai d'aurin da kikayimin ya wuce iya legs dan dukka jikina da ruhina kika kame tam da salon soyayyarki wanda yajefani cikin halin k'ani kani na rasa hanyar kubuta na d'imauce banma san awani duniya nake ba sai yanzu da na tsinceni samar dining."
Dariya tasaka sosai, shi kuma ya tsira mata idanu yana tantance wani abu.
"Uhmm tam yayi maka kyau sharrin da ka k'ullamin yanzu - yanzu amma bakomai anjima na nan ai, zan baka mamaki."
Shiru yayi nacigaba da kallon cikin idanunta, lumshesu tayi cike da kasala ta mik'e batare da ta kammala shanye tea data had'a a wani small cup ba, sai da ta cilla masa harara ta murgud'a masa baki sannan ta wuce zuwa parlor ta kwanta samar 3 seatter ta kulle eyes tana maijin kamar zazzab'i yake son kamata.
Ajiyar zuciya yasaki mai k'arfi tare sa shafo sajensa "Alhamdulilla." Ya furta cikin jin dad'i.
Saida ya kammala sannan ya iso inda take kwance ya shafo boobs nata da suka k'ara cikowa sosai.
Idanu ta bud'e, ya kwanto samar boobs d'in yana mai kallon cikin idanunta, rintse su tayi, ya d'aga riganta tayi saurin rik'e masa hannu.
"My hero zafi sukemin yanzu ko ya ka rab'esu daurewa kawai nakeyi dan kada kasoma k'orafin rakina yayi yawa."
Tashi yayi yana cewa "let me check them." bud'esu yayi gaba d'aya a sannu yake dubasu, tayi shiru tanajin yarda ke tab'asu kamar kwai, zuwa can ya gwale idanunta sai yasaki murmushi mai sauti.
DU LIEST GERADE
RA'AYI
Romantik"Mitchew!!" taja tsaki "Meke damuna ne ni ZARAH?' Ya Allah ka kawomin dauki alfarmar Annabin farko da k'arshe Amin.
