chapter 31

3.1K 194 7
                                    

  'Bayan kwanaki biyar.
A cikin yan kwanakin nan Amal na gidan mahaukata brain dinta, hajja meena kuwa Allah yayi mata rasuwa dan tun kafin aje asibiti ta rai yayi halinsa.
  Tashin hankali sosai aka shiga sanadiyyar zamar paralyzed da hajiya layla tayi.

Ramar lahadi da safe ikram da mansoor sukayi musu bankwana dan komawa abuja tare da hajiya layla dan a sama mata hospital me kyau a kula da ita.
         Saratu ce kawai a gida dan ridwan ya fita da yara zuwa shopping..

Tana kitchen tana kokarin hada musu dinner taji shigowar mota a gidan,tsame hannunta tayi ta fito cike da murnarta..

    Idonta ne ya sauka a kan ridwan dake ta smiling dinsa yana rike da hannun Ayla da ayman
    Tace sannunku da zuwa,ya kalleta shima cikin ido sannan yace yauwa sannunki da gida,Ayla ce tayi wajenta tana nuna mata shopping din da ridwan yayi musu.

   Look ya sarah uncle ne ya siya mana..
  Ridwan yace, sau nawa nake fada miki,am your daddy not uncle ok?
  Ayla ta girgiza kai,ni ya Ammar ne daddy na..
  Saratu ta shiga yi mata ido,amma ina...Ayla ta juyar da kai abunsa sannan taja hannun ayman sukayi dakinsu da gudu.

Ridwan ya karaso daf da saratu fuskar sa a daure..
Zata ja da baya kenan  ya cafko ta, zo nan ki gaya min waye AMMAR dinnan?huh!!!!

   Saratu tayi wiki'wiki da ido,ba kowa bane,let me go kaji sauce dina na konewa fa...
  Ridwan ya matse ta tsam, ba wani ba kowa bane!then why is my daughter calling him her daddy, ko ke fa bana jin tana kiranki da mom,explain your self...

   Saratu ta turo baki,yasa hannu ya buge bakin,go on...
Tace,ooouch makocin mune fa...
Ridwan ya sake hade rai, saurayinki kuma ko?

  Saratu ta ware ido Allah ah ah,ta fisge da karfi tayi kitchen da gudunta..
Ridwan yayi smirking zaki gane ne..

'Sai da sukayi dinner sannan tayi wa yara wanka ta kai su daki sukayi barci.

   Tana shiga dakin ta tarar dashi zaune kan bed da laptop dinsa yana sarrafawa...
    Kayan barcinta kawai ta dauka ta shige toilet, wanka tayi ta canza kayan ta fito,ta zauna tana shafa mayukanta masu kamshu tana kallo shi da gefen ido..

      Ridwan ko kallon inda take bayyi ba.
Ta tabe baki,sarkin zuciya kawai,ta kammala tazo kan bed zata kwanta.
Sai gani tayi kawai ya shiga jera pillows abunsa a tsakiyar gadon yana raba gadon.

    Dariya sosai ya bata dan haka ta shiga kyalkyata dariya har da rike ciki...
   Ridwan bai tanka ta ba,ya kashe laptop dinsa kawai yazo ya kwanta abunsa.

     Tace ikon Allah,yanzu fushi kakeyi dan ban fada maka waye ya Ammar ba?
   Da husky voice dinsa yace, ohh yeah idan har kina da gsky ai zaki fadi min ko...

    Saratu ta turo baki,sannan ta shiga kwashe pillows din,ridwan ya mike zaune what do you think you r doing  huh!
   Saratu tayi tsalle tazo daf dashi tana kallon fuskarsa, am yours alone MR BOSS!!!

Ya make kafada,ta shafa gefen fuskarsa sannan ta kwanto jikinsa,ta shiga basa lbrn Ammar...
      Alhamdulillahi ridwan ya fada kai tsaye,ta dago tana kallonsa.
Yace yes of course ai ni ya taimaka min wlh,is better that he rejected you...

  Saratu ta turo baki,wato kai kayi auren ka but your happy i didn't ko?
  Ridwan yayi dariya am so happy wlh,ya rungume ta,tayi dariya,i am also.

Washe gari gidan Ammani sukaje,dama ridwan na son zuwa yaga mom dinsa sosai sai dai a waya ya gaishe ta kawai sbd he has been busy akan abunda ya faru da Amal.

Kaya niki'niki ya kawo musu,dije tuni ta saki fuska duk wani fushi da takeyi ta manta dashi...
Ammani kuwa sai aikin kawo masa abinci takeyi,shi kuwa kamar ya hadiye ta da kallo,he miss her so so so much.

Rashin Ga'taOnde histórias criam vida. Descubra agora