chapter 24

2.5K 211 15
                                    

'Ridwan na zaune a balcony suna waya da ikram,yace am grateful swt sis kamar kinsan cewa am in urgently need of a Cook chef wlh,ikram tayi dariya ai inajin tafiyar ya Amal i know you must be in a need bro,Ridwan yadan tabe baki,but you know am a picking eater,ina fatan your so called chef will satisfy my needs..,ikram tace kai dai kawai bari Ya Ridwan zaka bani lbr mai dadi,knocking yaji anayi a gate yace,hey sis maybe yor chef is already  here,ikram tayi masa sallama ya kashe wayar yana kallon gate din.

'Malama Saratu kuwa,tsaye take bakin gate din da dan trolley dinta,yanzun nan me adaidaita ya ajiye ta a kofar gidan,gidane mai kyau da girman gaske,ta shiga knocking gaban na faduwa..
sai ga me gadi yazo ya bude mata,tayi masa bayanin ita wacece..yace ai oga ya sanar masa,taji faduwar gaban ya karu.. tana tsoron irin kallon da zayyi mata.

   A sanyaye ta shigo da karfin gwiwarta, Ridwan ba karamin mamaki yayi ba da ganin fuskar da bayyi tsanmanin gani ba.

Ya mike yazo har inda take a tsaye itama ta kafa masa tana idon da kallo.
   Ya nuna ta,you...? Mai kike yi anan?

Saratu ta sauke idonta kasa,am the new chef ta fada kawai a takaice..

Ridwan ya bude baki with so much surprise yace,keeee!!! No that can't be!

Ya ciro waya da sauri ya kira ikram,masifa ya shiga yi mata wai me yasa zata kawo masa mace as his chef,ikram ta shiga ya'ba masa saratu akan da kyal ta samo ta shes good at everything ,sai daya dauki minti kusan ashirin a wayar,saratu har ta gaji da tsayuwa ta shiga kumbure kumburen fuska wai har yau itace Ridwan ke rejecting haka?ikon Allah oh?

Sai daya kashe wayar sannan yace,am your boss now!bazanyi tolerating rashin kunyar ki ba kina ji na ko?

  Saratu ta gyada kai kawai,yace good ya kwalawa me gadi kira,yana zuwa yace baba a kai ta kitchen sai ka nuna mata daki a BQ pls.
  Saratu ta janye trolley dinta tayi gaba shi kuma yabi ta da kallo.

Da daddare yana dakinsa yana ta faman Drawing dinsa,hakanan yaja tsaki yana cikwikwiye takadar hannunsa,mtswww why am i not concentrating at all?mai yasa nake tunanin wannan yarinyar ne?

Ya mike yana shafa kansa,toilet ya shige yayi wankansa.
   Sai daya gama shiryawa ya shiga dakin Ayman,ya tarar dashi yana playing game,ridwan yace come on my boy lets go eat dinner..

A wajen cook sarah kuwa,gaba daya favorites din Ridwan tayi,tana girkin tana murmushinta cike da farin ciki,she got to feed her Ridwan.
.. ta tabbatar yau zai ci ya koshi sosai abunsa,ta kammala komai taje ta shirya musu a dinning sannan ta koma dakinta.

Tun da ya karaso wajen yake jin kamshin dadi,ya sha'ki lumfashi, kafin suka zauna a tare.
Sai dayayi serving ayman kafin shima yayi serving kansa.

   Sai mamaki yakeyi how did she know all his favorites dishes,ranar yaci abinci bana na wasa ba,ayman yace its so yummy daddy, its like today is your birthday all of ur favorites...
  Ridwan yayi dariya,suna kammalawa yakai ayman dakinsa,shima ya koma nasa ya kwanta yana mamaki sosai,a haka barci ya dauke sa.

Da sassafe saratu ta shigo kitchen, ta shiga hada musu breakfast dinsu.

  Ridwan kamar kullum ya fita workout dinsa,yauma ya fitanr tun bayan asubahi,ta kofar kitchen ya shigo gidan dan dama bai bude main door din ba.

   Hango ta yayi gaban gas cooker tana soya chips tana yar wakarta..
Kirjinsa ne yaji ya  buga,yayi saurin karasawa ciki, sai a lkcn ne taji shigowar shi,ta juyo suka hada ido.

Ya bude fridge kawai ya fito da kwalin fresh milk,yana neman glass cup yaga ta miko masa kawai,se daya kalleta suka hada ido sannan ya amshi cup din.
  Ya zuba ya sha,ya fice abunsa,tayi murmushi kawai tabi sa da kallo har ya fice.

Rashin Ga'taDonde viven las historias. Descúbrelo ahora