'A Ranar very late ta samu komawa gida,a kofar gidansu minal ta hango ammar a tsaye tare da wani abokinsa,gaishe su tayi tana murmushinta,ammar yace ba dai sai yanzu ba sarah?naga minal tun dazun ta dawo..
Saratu tace,kasan yau director ya shigo ne toh aikin nawa yadan ka'ru,ammar yace sannu workaholic, tayi dariya na kai ka lawyer?shidai abokin kallonsu kawai yakeyi,ba karamin burgesa saratu tayi ba.
Ayla da Ramla ne suka dawo daga islamiya,da gudu ta karasa wajenta,saratu ta rike hannunta suka shige cikin gida.
Ahmad ya kalli ammar,wannan wacece anokina?Ammar a takaice yace,friend din minal ce but shes also like a sister to me,ahmad yace gaskiya za'ayi dani abokina,ammar ya kallo shi,kamar mai wani tunani yace,sarah bata kula samari ya shige motarsa yana cewa,muje na rage maka hanya.
Harta kwanta barci ta shiga juye'juye tana tunanin ko Ridwan ya samu abinci yaci,mtsw to menene damuwarta ma,ta runtse ido tana so barci ya dauketa.
Goodnight Daddy Ayman ya fada yana kallon Ridwan dake kallon news a falo,ya shafa fuskar yaron ok my boy have some sleep,ayman ya nufi dakinsa.
Cikin sa ne yayi kukan yunwa,yaja tsaki hade da mikewa ya nufi kitchen, tea ya hado kawai yazo yasha badan ya koshi ba...kawai shima yaje ya kwanta.Washe gari karfe hudu ammani ta kirata ta dawo gida akwai matsala,hankalinta a tashe ta dauki excuse wajen faruk da kyal ya amince,minal tace ko nazo dake ne sarah?
Saratu tace no kada ki damu minal bari na fara zuwa kawai.
Ta fito gate ga rana ana ta kwalawa ranar,jikinta har rawa yakeyi dan a tunaninta ko ciwon Ayla ne ya tashi.
Tana ta buga sauri abunta babu ruwanta da kallon da mutane ke bin ta dashi.
Ridwan ne cikin motar sa dawowarsa kenan daga gidan haydar abokinsa a ranar ya dawo kasar shima.
Yana tafe ne yana sauraren wakar maheer zein,sai ka'da kai yakeyi.Hango ta yayi can bakin titi a tsaye, fuskarta ya kura wa ido yana kallo yaga kamar she's looking restless. .
Saratu taja tsaki,duk mai adaidaita din da ta tsayar akwai mutane aciki.Ridwan kamar ya shareta dan bai shirya jin rashin kunyar ta ba ko kadan.
Har yazo ya wuce ita ko bata ma gane motar ba.Sai koma wata zuciyar ta kwabe shi da taimKone kawai miye a ciki?
dawowa yayi yai parking a gabanta,cikin kasaitar sa ya fito daga cikin motar sanye da sun glasses a idonsa ba karamin kyau yayi ba.
Saratu ta kasa cire idonta a kansa.
Yazo wajenta yace,mai yasa nake ta haduwa dake ne?
Saratu ta dan daure fuska ganin yarda duk ya rame,amma se tace, nima haka dai na gani kaga ni sauri nakeyi ta fara tafiya...
Ridwan ya tsaida ita da cewa,get in na rage miki hanya..Taja ta tsaya tana juyowa,ya cire sunglasses dinsa sukayi 4 eyes da juna.
Gabanta ne yadan fadi.
Tace,wai bana sha fada maka bane?i don't need your help mister..Ridwan ya daga kafada ya shige motar sa,tabi sa da kallo sai ga kiran inna,tasan jiranta sukeyi,hankalinta ya sake tashi,kamar ta fasa ihu takeji...
Ridwan na kallon yanayinta ta side mirror dinsa, bai san wacce irin yarinya bace wannan,yayi hon kawai yana sauke window yace,this is the last chance am giving you, get in!
Saratu tadan ja lumfashi tana daure fuska ta bude ta shige.Sun iso har inda ya ta'ba ajiyesu,ta sauka da saurinta tayi gida kawai,yabi ta da kallo ya tabbatar babu lfy ne.
Tana shiga gidan ta tarar dasu duka a zaune ga hafiza nan da yaranta biyu sai fira suke sha ana ta dariya.
Ta rike kugu kawai tana binsu da kallon mamaki da takaici.Hafiza tace,laah ga kawalliya ta iso.
Ammani ta nuna dije tana fadin,yaya ce ta kawo wannan shawarar.
Dije tace tsoron ta ake ji ne? ai in ba hakan mukayi mata ba toh lallai ba yanzu ba dawowar ta gidan nan ba.Saratu ta turo baki,haba dije kinsan yarda hankalina ya tashi kuwa?
A nan ta zauna suka sha fira da hafiza daga bisani mijinta yazo tayi musu rakiya suka tafi.Da daddare kuwa minal ta shigo gidan,suna daki suna ta firar su,minal tace kalla sarah wannan kamar family dinsu Ikram ne ko?
Tana mikowa saratu wayar,wani abune ya tsaya mata a wuya ganin yarda Amal ta makalewa Ridwan acikin picture din,minal tace,wannan i think brother dinta,he's so handsome yafi matar nan tasa kyau ma sosai.
Saratu ta yatsine fuska kawai mikewa bari na de'bo mana abinci.Ridwan yayi jifa da pillow din hannunsa,mtsw why am i thinking of that manner less gal,ayman ne ya shigo yana fadin,daddy am hungry, ridwan ya jawo sa jikinsa,am sorry my boy lets go have lunch ko?ayman ya gyada kai.
Sun fito a cikin mota dan zuwa restaurant neman abinci,ayman ya hango Ayla lkcn tana tare dasu Ramla zasuje gidan wata aunt dinsu ramla din.
Yace look daddy yana nuna Ayla dake ta dariya abunta,Ridwan ya kura mata ido why is he feeling restless whenever he sees that girl n her sister...
Ayman ya dame shi su tsaya yayi wa Ayla hey!
Ridwan yayi parking ramla ta tsaya tana gaida shi a tunaninta ko tambayarsu zasuyi.
Ayla ta kallesu tana murmushi sannan ta gaida ridwan kamar yarda ramla tayi.
Ayman yace,hey! Where is your mommy?
Ayla tace,she is not mommy,she is ya sarah.
Ridwan ya bi ta da kallo har suka gama shirmen su na yara kafin suka fice ya basu kudi har dubu biyu.'Bayan kwanaki uku sai ga kiran ikram,saratu dake zaune ta ba'je takardu tana faman aiki,ta dauki kiran tana sallama.
Ikram tace,haba sarah haba mana,wato kin shanya ni ko?
Saratu tayi dariya yi hakuri sarkin korafi.
Ikram tace wlh saratu ina tausayawa ya Ridwan sosai,a halin yanzu fa su kadai ne a gida amal tayi tafiyarta wajen aikinta,he's lonely,na tabbatar miki Ridwan na cikin neman taimakon ki,su mummy sun gama dashi baya tare da farin ciki ko kadan.Saratu ta share yan hawayenta,tace yanzu ikram ya kike so nayi?
Ikram tace just promise me zaki taimaka masa,i know u still have feelings for him,saratu taja lumfashi ta tabbatar tana son Ridwan son mai tsanani,ikram tace ki bani nan da gobe kawai,amma fa sai kinyi hakuri sarah he doesn't remember you you have to sacrifice alot,nayi tambaya wajen wani dr yace inshaAllahu idan har kina kusa dashi toh lallai memory dinsa zai dawo.
A haka sukayi sallama.Washe gari kuwa,duk inda saratu zataje toh tana makale da wayarta,jiran kiran ikram kawai takeyi.
Sai yamma likis suna zaune a compound dinsu minal ,ayla akewa kitso ko nace ake kamawa gashinta dan Allah ya bata ga'shi mai tsayi sosai,wayarta na hannun minal tana kallon pictures taji an kirata,cikin sauri ta amshe wayar tana komawa gefe,minal ta rike baki,eyyeh kice anyi sweetheart bamu sani ba.saratu tace kidai ji dashi.
ikram ce kuwa,ta amsa da saurinta tana fadin,yadai ikram?
Ikram ta shiga yi mata bayanin duk plan dinta,saratu ta dafe kirji,anya Ikram do you think that will work?
Ikram tayi dariya,kada ki damu gobe by 5 na yamma just go to his place zan miki sending address.Washe gari saratu ta kira wajen aikinta,tayi musu karya ta dauki hutun wata daya kacal,sannan ta zaunar da ammani ta shirga mata karya akan zata sake zuwa abj wani aikin amma wannan karon na wata daya ne,ammani ta so ta hane ta amma ya suka iya?ita kadai ce ke musu providing a yanzu.
Da yamma karfe hudu tayi musu sallama akan zataje airport ayla harda su kuka.
ta shiga gidansu minal dan tasan tsab minal zata iya tona ta.
Minal ta saki baki tana kallonta,tace yanzu shi wannan aikin da kike mgn zakiyi,har yafi aikin gidan TV din ne?nawa zaki samu na month din?Saratu tayi murmushi,kamar 50k haka?ta tuntsire da dariya,minal ta rungume ta,nidai ki fada min gsky pls?saratu ta shafa bayanta zan fada miki minal idan na dawo inshaAllahu.
Mai daidaita ta dauka ta mika maaa address din da ikram ta turo mata,tunani kawai takeyi a lkcn,is she doing the right thing?
Ta gyada kai,yes i will give him just a month,idan har Ridwan bai tuna ta ba har wata dayan nan ta ka're duka.
.toh lallai zata hakura dashi har abadah...Toh ya kuke gani readers is she doing the right thing?
Ina jiran comments dinku...lolAbeg
Share this story
Comments
And
Vote