chapter 32

5.5K 285 22
                                        

Last chapter alhmdllh....

   ''Suna isa airport din sai ga kiran daddy dinsu(ridwan),Ayla ta dauki wayarta tana murmushi,"best papa" tayi saving dinsa,cikin murna tace,eh gamu nan a airport din ma daddy, toh shikenan best of luck my hero ,anisah ta amshe wayar,hello daddy wai yaushe zaka dawo ne we miss you alot?ta fada a shagwabe,ok Allah ya kaimu daddy.

Sun tsaya a inda zasu ga isowar AYMAN din,can anisah ta hango sa,yash sun glasses dinsa yana wani basarwa,ta kwala masa kira cikin murnar ta...ya Ayman....

Wani kyakkyawan saurayi na hango ajin karshe janye da trolley dinsa,fuskarsa a daure da gani bashi da yawan fara'a,chocolate color ne dogo...
     Anisah wani farin ciki takeyi ,Ayla ta kalleta,calm yourself anisah kinsan dai halin ya ayman ah toh,ta turo baki,haba ya Ayla me nayi kuma yanzu...
  Hango wata budurwa sukayi tare dashi,a take kuwa annurin dake fuskar anisah ya dauke,ta hade rai tana fadin,wacece kuma a tare dashi?

Ayman na karasawa wajensu bai ko kalli anisah ba yayi wajen Ayla ya rungume ta,ta saki murmushi tana fadin,welcome back twinie,yayi murmushi yace,thanks twinie,budurwar dake tare dashi tace,oh hello Ayman wont you introduce me to them?

   Anisah kuwa sai binsa takeyi da kallo tana cika tana batsewa,ayman yace oops sannan ya kalli Ayla meet HANIFA my friend, Ayla suka rungume juna da hanifa,anisah kuwa tayi gaba abunta.

Koda suka zo wajen mota tana ciki abunta,wayar ta kawai take dannawa,Ayman bai ko kalleta ba ya bude baya ya shiga abunsa..bayan yayi sallama da hanifa.

    Ayla ta kalli anisah,ke bako gaisuwa ko?duk rawar jikin da kike twinie zai dawo...
  Anisah ta kalleta da gefen ido,ni din..
  Ayman ya kalli Ayla,na lura since shes now a grown up ta fara rashin kunya ko...
  Anisah ta tabe baki.

Suna isa gida saratu da murnarta sosai ta rungume dan nata,yace i really miss you mom,ta shafa gashin kansa i also miss my son,yanzu kaje room dinka kayi wanka ka huta,ya gyada kai ok mom,ya haura sama..

  Ta kalli anisah dake tabe baki,ke kuma go to the kitchen and get his food,anisah hankalinta baya ma wajen,ayla takai mata duka,day dreamer mom is talking, anisah tace yes mom,saratu ta girgiza kai get your brother his food,ta wuce fuuu zuwa kitchen.
   Saratu ta kalli ayla ke kuma kama hanya,tayi dariya tana fadin,yanzu kuwa mom ta rungume ta kafin ta fice.

Anisah na hada masa abinci a cikin tray ta rike kugu,what is ya Ayman doing? Wato ya manta dani kenan?he was so caring and loving to me years back,dan yaje kasar waje ko?mtsww i thought he wont change but am wrong..

   Ta dauki tray din tayi dakinsa.
    Ayman ya fito daga wanka ya saka wandonsa mai fadi,ya dauki riga zai saka sai jin shigowar anisah yayi....

   Tana ganin sa babu riga tayi saurin juya masa baya..
  Ya runtse ido ya bude,oh come on baki iya sallama bane ba!!

   Ta turo baki toh ai kofar
Na gani a bude...
  Ya saka rigar yace,kin koyi rashin kunya bayan tafiyata ko?

   Ta ajiye masa tray din a center table,zata wuce yace serve it to me..
  Ta tsaya tana kallonsa,yace go on..
Ta duka ta zuba masa sannan ta fice abunta,Ayman ya saki murmushi shes so naughty...

'Washe gari da safe,saratu ta shigo dakin aneesah,hango ta tayi sai kwasar barcinta takeyi,ta girgiza kai wai fa mai morning lectures kenan!,ta karasa gaban bed din ta shiga tashin ta,aneesah ta mike da kyal,saratu tace, oya tashi ki shirya kada kiyi late,ta gyada kai,sannan ta sauko daga kan gadon ta shige toilet.

A dinning ta tarar da saratu da ayman suna breakfast, taja kujera ta zauna tana gaisar da saratu, Ayman kuwa sai dai ta kallesa da gefen ido,shima ita yake kallo,suna hada ido kowa ya dauke kansa.

Rashin Ga'taWhere stories live. Discover now