saqo

11.7K 1.1K 890
                                    

Tabbas akwai mutanenda arayuwa Allah yayisu mara haquri da juriyar ganin lokaci wainda akoyaushe ba'ayi musu daidai sbd sudai buqatarsu su samu yanda sukeso.,

Ni mamuh koda nafara rubuta labarin tarayya bansanda wani labarin wani marubuci ko marubuciyar dasukeda irin labarinba koda da akwai,

Labarina tarayya yana qunshene da abubuwa da dama na mulkin sarauta, zaman kishi, qaddara mai kyau da sabaninta, fitar haqqi na mutum da aljan tareda dakuma idan Allah ya qaddari zaka zamo wani Abu komai nisanka da gurin sai qaddara takaika gurin saidai abin mamaki duk iya qoqarin danakeyi dan isarda saqon danake son isarwa dayake ciki ankasa fahimtar hakan har ake hada hakan da cewa gasace nayi zagi da cin zarafi tareda maganganu marasa dadi duk anyomin sbd haka ni mamuh na ajiye tarayya sbd dama nice nasaka kaina dan haka masu qaunar tarayya nagode amma kuyi hakuri bansaniba ko zuwa nan gaba idan zan iya cigaba da rubuta novels dan haka sai wani jiqon kuma sbd maganar gskia bazan iya jurar maganganun cin zarafi ba sbd banga dalilin abinda akeyi dan nishadi da ilmantarwa yazama abin zagi da cin zarafiba,
Ilimi da fadakarwar dakuka samu aciki Allah yabamu ikon aiki dashi.
Amin.
#mamuhgee.

TARAYYAWhere stories live. Discover now