13

10.6K 964 39
                                    

JAN HANKALI
'Yan uwa masu zantuka akan wannan littafi masu dadi da marasa dadi tareda cin fuska duk inason Ku luradafa akowane lokaci mai rubutu idan zai isarda wani saqo na halin rayuwa tofa dolene saiya fara kawo 6atancinsa da 6arnarsa kafin yazo ga darasin ciki tareda gyaransa Dan haka please muriqa bari muna ganin inda aka dosa kafin muriqa fadar ea'ayoyinmu.

Komai bakinta baida kuzarin furtawa koda yanadashi 'din baida ikon furtawa sbd hakan na nufin ruwan sama zai wanke jininta bayan anraba jijiyoyin dasuka riqe kanta da wuyanta
Saidai bazata iya hana zuciyarta qunci da radadin zuciya ba sbd sai ayaune ta sake tabbatarda ita baiwace Mara 'yanci gaba da baya.

Kai tsaye part din gyara taga sun nufa nan shakkunta da wasi wasinta ya tabbata kenan itace zata zama.....

Kasa qarasawa tayi ta rufe idanuwanta da qarfi hawaye na 6alle mata.
Daganan kasa daga kafafunta tayi haka suka jata kamar makauniya suka shiga da ita.

Zaunarda ita sukayi tareda fara zame mata kayan jikinta har lokacin bata iya 'daga koda Dan yatsanta bare ta iya 'dago fuskarta.

Shigowa Jakadiya tayi kallo daya tayi mata tagano tsananin dukan da firgici yayiwa zuciyarta tayi saurin dauke kai cikin bada umarni tace,

Ku shiryata shirinda har abada yarima zai riqa tuna qamshi da kyawunta kuma Ku kwantarda hankali kuyishi anatse.

'Dagowa tayi ahankali takalli jakadiya daidai lokacin hawayenta suka samu tsinkewa.

Cikin zafi da daure fuska jakadiya tace,

Karkiyi mana kuka sbd ke baiwace da akeda ikon kwana dake aduk lokacinda akaso kuma akeda ikon yin yanda akeso dake Dan haka ki saurara da kyau
Idan kikayi mana garaje anan wlh abincin kaji za'ayi da jininki.

Kalaman Jakadiya sundaki zuciyarta matuqa ta rufe idano ahankali ta budesu jajir sbd quncin zuciya amma tabbas babu yanda zatayi ita baiwace kuma yar bayi kamar yanda Jakadiya ta fada
Hannu tasa tashare hawayenta bata qara motsiba suka fara aikinsu ganin ta zame rigarta tashiga cikin ruwan madara da lalle dake cikeda bathtub suna zuba qamshi.

Jakadiya Juyawa tayi tafice takoma part dinda aka warewa baiwarda duk aka zaba akusadana suhailat yake Saidai baiyi girman nataba.

Duk wani abin jin dadi da hutawa da more rayuwa ansaka sbd so ake jikinta yariqa murmurewa fatarta tasamu isashen Hutu da kulawa ta yanda yarima zaiji dadin mu'amala da ita.

A cikin bedroom dinda ke part din wardrobe din dakin cike take tab da wasu irin kayan barci marasa kyawun gani basa qirguwa,
Hakama braziers masu daukar hankali dakuma panties,

TARAYYATahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon