0️⃣2️⃣

3.3K 247 1
                                    

AMANA WRITERS ASSOCIATION 👨‍👨‍👧‍👦

ABINDA KA SHUKA🌾

Mutuminda niketa gujemawa shekara 5 dasukawuce yau shine a gabana,nashiga uku "shine abnda maryam ke fadi cikin ranta"
Amma ya haka ya chanxa,ya canxa sosae amma duk canxawansa banmantasabah,Muhsin dinda nasani ba shine wannan bah,wannan ya hadu gashi mai kudi.......

Katse mata tunaninta yai,tareda gyaran murya,kallonsa tayi yabata rai sosae,kamar be taba daria bah

Lalle muhsin ya canxa mutumin kullum cikin faraa yake yau shine yabata rai haka "tabdijam"

Ya sunanki ?muhsin yafadi yana kallon ta,kallonsa take abunma mamaki yake bata ynxu sunanta ma ya manta kenan

Daurewa tai tace maryam,Maryam wa ?kara kallonsa tai tace maryam usman ,meyasa kike bukatar aikinnan?sabida inason aikin tafadi tana kallon kasa

Shikenan team dinmu xasu kiraki in har kina cikin masu nasara,inma bakya ciki xasu kiraki

Mikewa nai namasa sallama nafita,building din naita kallo don na tabbatar in muhsin na gurinnan baxan samu aikinnan bah,tafiya nike da kyar don ji nike kaman kafafuna basu iya daukana

Kin tabbata shine kuwa?
Wlhy shine mints,harynxu banmanta da kamanninsa ba,duk wani mugun abnda yasameni fuskarsa nike fara tunowa,kullum yana xuwa min cikin mafarkina,shekara biyar kenan amma harynxu hakkinsa be kyaleni bah.....
Tafadi tareda fashewa da kuka,kukan da batasan na mene ne bah

Rungumeta mints tayi tareda lallashinta,baxan samu aikinnan ba ko?karkidamu indai kinada rabo ciki xakisamu,keep on praying

Kwanciya nayi don nagaji,rayuwar gabadaya ta isheni,nagaji da daurawa mutane nauyina,mints da mamanta na kokari a kaina,amma nagaji,gani nike kamar watarana xasugaji da xama dani,inason insamu aikinnan ko yaya xanriqa tallafawa nima

Maryam xomuje amfara show dinki a Xee world,mikewa nai mukatafi palo muka xauna muna kallo,amma hankalina gabadaya baya kan tv,tunanin muhsin nikeyi......

So ya interview din?ina fatan akwae alamun nasara? Umar yafadi yana kallonta,gaskia bansaka rai bah umar,qila a restaurant dinnan kawae nike da rabo,Allah sarki karki damu kinji inshaaallah xakisamu nace to tareda mikewa inkaima customers abinci

Umar abokin aikin maryam ne a restaurant,me restaurant din kuma bawani karfi gareta bah...don ba kowani month take biyansu bah,baxawarace mijinta ya rasu yabarta da yara 5,sannan batada mai tallafamata da rayuwar yaranta,shiyasa ma Maryam keson barin wajan don bawani biyansu akeyi da kyau bah

Ko ban samu aikinnan bah,dole innemi aiki wani restaurant din wanda ake biya fiyeda wannan don rashin kudi na damuna

Karfe 8 nafito daga restaurant din na hau napep natafi gda,shiga nai na gaida mama,ta gabatarmin da abinci,xama nai ina jiran shigowan mints don naganta waje tana fira

Wayatace tafara ringing.......


                           Arabiya😉

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now