1️⃣9️⃣

1.5K 134 2
                                    


Ohhh waye ya kunnamin bulb😠muhsin yafadi tareda jawo blanket yarufe fuskarta,aryana tajawo blanket din tace mike,oya tashi time yatafi kanata uban bacci,mikewa yai yana mutssuka ido,tace kasami maryam din?yace wayanta be xuwa,dama yakira aryyy jia yafadamata yanda sukai da bilal se tabashi shawarar yaje yasami maryam........okay tashi kaje office nasan tanacan yace to hadamin breakfast kafin in shirya tace olryt sir tafice,shikuma yashiga toilet,hadamasa breakfast tayi tanagama jerawa yanafitowa,dauke da jakarsa yakaraso ya xauna yafaraci,yace xanyi missing girkinki aryyy duk randa kikayi aure,tace ae bakomi bane sekariqa xuwa gidana kanaci yace Allah ya sawwaka,mijinki yaraina ni ko bayan yakwaceki,ya hure maki kunne kinci bakiyina tayi dariya tace ey din,suna gamawa sukafita tareda rufe gidan,yai dropping dinta office sannan yawuce nasu,yana shiga jakarsa kawae ya ajiye yadan gyara gashin kansa yatafi office din maryam,knocking yaitayi shiru se yabude yaga bakomi kuma bakowa,mamaki abun yabashi seyakarasa office din Aysher,sallama yai tareda xama,ta amsa tareda murmushi tace manyan kasa kun karaso yace ae kune manya hajia,yace Ina kuwa secretary dinnan taki?tace na sallameta yace kamarya?tace Oga yabani labarin abinda tamaka sannan yafadamin komi tun haduwanku har aure,shyasa na koreta,bawai don banasan xamanta kusa dani bah,sedon nasan bakajin dadin kanaganinta ko yaushe,mikewa yai yace what?meyasa?nasaki ne?sakin baki tayi tana kallonsa,yace bakisan yanda aikinnan yake gurintaba kinkoreta,kuma ni cemaki akai bansan ganinta kusa dani?gskia baki kyautamin bah,fita yai yabarta baki sake,tace lallai mata da miji se Allah


Gidansu ya wuce yai ta sallama shiru,haka yatafi batareda yasami kowabah,se yamma yakara komawa yai sallama sega mints tafito tanasanye da red hijab dogo har kasa,fuskarta a daure tace lafia dai ko?yace lafia lau Ina yini?ya kike?tace qlau,yace dama maryam nike nema?tace Ina xuwa,gida tashiga tafito tamikamasa note dinda maryam tabari,tace muma abinda tabarmana kenan,tafadi hawaye na xubowa  a idonta,karanta wa yai tareda daura hannunsa akai yace" hasbunallahu waniimal wakil "amsa tayi twuce ciki tareda rufo kofar da karfii......

A kasan gurin ya xauna yakasa komi,taleko ta window tace malam xama anan baxemaka komi ba katashi katafi,mikewa yai yace dan Allah kifadamin a inda xansameta kinji,tace nima bansanibah,bana tunanin tasan wani guri bayan gdanmu,bataxuwa ko Ina bayanan,qila anmata wani abune dayasa tatafi tabarmu,yace nikam yaxaae naganta to wlhy nadamu inason sanin halinda take ciki,tace base kadamu ba ae malam she's much stronger dan you or me or anyone else.......yace nasani amma bakisanta yanda nasanta bah she's my ......tace wife ko?nasani ae taban labarin komi,har wahalarda tasha akan mistake daya datai cikin yarinta,tsayawa yai yana kallonta yace so kinsan komi kan maryam kenan?for how many years kikasanta pls?tace 6,yace dan Allah for d past 6 years dinnan kinsan inda take kuma ko tataba baki labarinta?tace ba labarina bane da xanbayar,yace dan Allah sister tace mintss shine sunana yace pls mintss inason sanin past dinta plsss....kamin Alkawari innafadmaki xakai abinda yadace yace inshaaallah xanyi iya kokarina tilll my last breath....tace okay fine shigo ciki,shiga yai tareda sallama suka gaisa da mama tashiga ciki tabarsu parlor,ruwa tadauko masa tareda xama a kujerar da ke kallon tasa

REVELATION TIME

6 years ago

Haba baba yaxakamin haka?idonta yayi jaaa veins din kanta duk sunfito,yace Dan Allah maryam,sau daya xakihadu dashi,tace in inhadu dashi bayan munhadu fa se ayime?ynxu fa twenty first century muke macece ko xabawa kanta miji,maryam kimin shiru yafadi tareda fita a dakin,kan Gado tafada tafashe dawani irin kuka,yakamata ace tagama sec skul,tatafi university,tayi graduating,tasamu aiki me kyau sanann by then tayi finding love tayi aure,don baxata taba bari su mata aure ynxu bah........


#vote
#comment
#share

                             Your's arabiya😴😂❤️

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now