1️⃣8️⃣

1.5K 140 3
                                    


ASSALAMU ALAIKUM,it's been a while and I'm so sorry😌I've been very busy and I just feel like I haven't been fair to you guys soo here's chapter

Fadamin gskia bilaal meyafaru?gskiya nafadamaka amana ta taci tagudu tabarni,wani duka muhsin yakaimasa a hanci yace gaskia,gaskia bilal,yace gskia nafadi wani dukan ya kara kaimasa sega bakinsa da hancinsa sunfara jini,yace banson karyarnan taka fadamin gskia kawae,wani duka xekara kaimasa yai sauri ya rike hannunsa yace I get bored,I got tired of her so I left....muhsin yace banganebah kabarta kamarya?bilall yace dama gidan wani abokina muke xama,to bamuda kudi and she was not worth living everything behind....ya kallesa yace but she trust you enough to leave everything behind,bilal yacigaba da cewa wawiyace batada wayo,yarinta tamata yawa,nasamu najawota jikinane kawae sabida ita takace kuma naga tafi karfinka sannan nayi hakanne sabida karkasameta,throughout yarintarmu kai kake samun abu mekyau nikuma a komi anbarni a baya ko abu baba xemana kai yake faramawa kafinnni,ko abu yabaka se karage xaabani,sabida ana gani banajin magana,ko soyayyar baba ka kwace ta,da soyayyar kakanninmu da soyayyan yan uwanmu,soooo nadade da gane cewa ni ba sonta nikeyi bah,so baxan iya xama da wacce banso bah.....

Hawayene yaxo idonsa so ashe dan uwansa yatsanesa kuma betaba sanibah,tsanar cema hartasa yai ma maryam abinda yai ya yaudareta har tabishi,ya yarda dashi kuma lkcinda yafadamasa maganganu kan maryam dukda ya yaudaresa......

Muhsin yace meyafaru da ita to bayan katafi?yace bansanibah gaskiya ban bincikaba,muhsin yasa hannu yana birkita gashin kansa yace mekai kenan bilall,mekai mata haka?ace kabar karamar yarinya a garinda batada kowa kuma batasan kowa bah ba kabarta da kudi bah bare kabarmata abincin da xataci,to yatai surviving?how?

Sunkoma gida lafiya,drivern aysher yakai maryam har gida,taci abinci ta huta sannan takebama mint labarin yanda sukai da muhsin take fadamata ashe bilal yakoma gida,sundade suna maganar har bacci ya daukesu,kiraye kirayen sallah yatadata,Alwala tai tayi sallah taxauna tana azhkar tanagamawa tai wanka ta shirya tatafi office,aysher ta gani xaune tana aiki a office dinta,tai sallama tashiga tareda gaidata setaga aysher ta amsata sama sama,table dinta taje ta xauna tana mamaki meyasa aysher tamata haka,to kodai tamata laifine don tasan aysher macece me wasa da wuya ma kaganta haka,desktop take kokarin kunnawa se aysher tace dawo kusadani akwae maganar da xamui,jitai gabanta yafadi tamike takarasa kusada Aysher,aysher tace ashe kece matar muhsin,dagowa tai dasauri ta kalli aysher taji jikinta yayi sanyi aysher tace ina sonki inason ki sosae maryam kina cikin one of the most decent employees danayi,ta kalli kasa tace mijina na cikin waenda suka hallarci aurenku,sabida yadade yana bussiness da baban muhsin da kuma babanki,maryam ce taji komi na ranar auren yadawo kanta a ranta take fadin innalillahi wainna ilaihirrajiun,kiyi hakuri maryam banso inyi judging dinki da past dinki amma kuma me?muhsin amini nane nasanshi tun muna yara,bansan ya yakeji ba ganinki da yake kullum kusadashi bah don nasan indai xe kalleki to se yatuna yaudararsa da kikai kuma nasan yakasa min maganane sabida ya lura da irin kaunar danike maki........



A matsayina na bussiness woman xanso nacigaba da xama da ke a company na har karshen rayuwata amma hakan baxeyuwuba don baxan cigaba iya cigaba da muxguna mai bah sabida son xuciyata,nasan zafin abun,nasan irin zafin da yakeji,nasan daurewa kawae yakeyi,baxan bari kicigaba da aiki da mu bah don ni a ganin yarda da amana shine ginshikin kowani relationship ko da kuwa tsakanin employer da employee ne.....

Karkidamu baxaki rasa aiki bah,natura sunanki wasu companies din sannan namusu bayanin jajircewanki a aiki da rikon amana da kokarinki kuma xaturomaki duka emails din da salarynki na wata uku masu zuwa a account dinki anjima,don Allah kiyi hakuri baxan iya bari kicigaba da xama damu bane........


Maryam tace it's fine nagode,aysher tace incase in kina bukatar wani abu,maryam tayi sauri tace nooo bana bukatan komi,fita tai tareda rufo kofar,maryam tace so take inyi fighting,inyi fighting for aikinnan amma batasannibah nidama nayi expecting hakan since from day one.....

Ba wanda yafara fado mata a rai kamar mint,inda mint na gurinnan da ranta yabaci sosae,ba abunda takeso kamar inyi moving on in life,lokacinda nasamu aikinann tamafini farin ciki,baxan iya fadamata I was back to zero bah,nasan duk xasu dami kansa ita da mama so gwara in barsu kawae gwara intafi......

So take tayi kuka amma setaga beda amfani a wannan lokacin tashi tayi tadauki duk abubuwanta a office din tareda rufesa,tafita daga companyn gabadaya,napep tahau tatafi gida bata tararda kowa bah,kayanta ya diba ta kwashe duk abunda xata bukata,sannan tadauko papper da biro tafara rubutu"karku tada hankalinku,I am not kidnaped,xankiraku innai setling down and don't send a search party for me
    
                                 With love 💕
                                                  maryam"

Ajiyewa tayi a kan dressing mirror dinsu takara kallon dakin,tafito tareda rufe gidan,memories dinsu nagidan tafara tunowa yanda suke fira har cikin dare,yanda suke soya fara sunaci mama namusu fada,yanda mints ke masifa akan kawayen ammar mata da yanda ita kuma maryam ke kuka a boye bayan flowers din gidan,ita barin gida bawai sabon abu bane a gurinta,matsalarta dayace batsan yaxatafara rayuwa ita kadai kuma batare da mint bah,Ina fatan xan iya xama batare da support dintabah........


#vote
#comment
#share

                        ARABIYA✨

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now