4️⃣2️⃣

1.3K 156 6
                                    



Wani daki sukashiga komi na dakin pink ne se taga dakin yatunamata da nata dakin,tai murmushi siyama tace ga toilet,wanka tayi,sannan tayi alwala,taxo tagabatarda sallah,sega siyaman tashigo tace kayanki naciki wardrobe dincan,maryam tace okay thank you,shiryawa tayi cikin doguwar riga,taxo bakin mirror tashafa powder wayarta taji tana ringing,dauka tayi taga muhsin ne,suka gaisa yace ya garin?Allah yasa da dadi,tace to ba laifi Alhamdulillah kasan ynxu naxo kasar,yace hakane,kinga mummyna?tace Aa,yace matsoraciya ae bata gdan,taki yarda ta daukoki shyasa nama sistanta magana itakuma tace ba matsala xaki xauna taredasu har komi ya daidaita,maryam tace toh nagode sosae,Allah yasaka da Alkhairi,yace bakomi kihuta anjima xamuyi magana tace toh,kashewa tayi takira mama tafadamasu tasauka suka gaisa da mintss sannan ta kashe wayan,siyama tace muje kici abinci ko?tace toh taredasaka hijab sukafita,a dinning suka tararda duk yan gdan,matar da suke kira da maamana tace wannan babban hijab maryam bakijin zafine?da kincire kinsha iska ae ko?maryam tace Aa banajin zafi,tace toh matso ki zauna,kujera tajamata a kusa da ita tazauna,suka ci abinci sanann tamata introducing yaran nata a matsayin cousins din maryam guda 3,sukadan taba fira Kadan sannan mai aikinsu taxo ta tattara kayan abincin tatafi kitchen da sauran abubuwanda aka bata,cikin parlor din suka koma suka zauna,brothern siyama mai suna fahad yafita tareda karamar mai suna walida,maman ta kalli maryam tace baki tambayi mummynkiba?ko bakison ganinta?shiru maryam tayi Tana wasa da fingers dinta,siyama kuma tadauko wayarta tafara chatting,maman tace gobe xamuje inda take kinji?nasan dole kiyita fargaba amma muhsin yamin bayanin komi and namiki alkawari inshaaallah komi xetafi daidai kinji,maryam tace nagode maaama Allah yasaka da Alkahiri,tace bakomi kibar min godiya kinji?tace toh

Da daddare ma suna zauna suna fira itadai se murmushi take,tanason yan uwa sosae,amma Allah be kaddaraba don itakadaice gurin iyayenta,su siyama yau tafara zama dasu amma ba karamin burgeta sukeyiba,mamantace kije ki kwanta kiyi bacci kihuta maryam,kar kibiyewa sha shasharnan kinji,siyama taturo baki tace maryam muje daki muyi bacci kinji,ae nayi yar uwa ynxu babu me wulakantani a gdannnan,fahad yace sabon shiga tafi kibamu guri,sallama sukamasu sukawuce daki.......

Washegari

Tsoro ne yacikata tunda sukagama breakfast sukai wanka,ynxu haka shiryawa take amma gabadaya fargaba takeji,siyamace ta dafa ta tace be strong sister,maamaana batafadamana meyafaru tsakaninki da mummy ba amma dai inshaaallah koma menene xetafi cikin sauki kiyita "hasbunallahu waniimal wakil"kinji?komi xemana daidai inshaaallah,maryam tace nagode sosae

Se past 12 sukagama shiryawa sukadau hanyar gidan kakanninsu,don acan mamar take,da murnarsu suka shiga,maryam kam tana baya baya,muryar mummynta taji tana musu oyoyooo,seta tsaya takasa shiga maamaa ce tarike hannunta suka shiga,dayake ba mutane dayawa gdan,mummynce kawai se wata kanwarta da tarabu da mijinnata,se mahaifinsu,mahaifiyarsu tadade da rasuwa

Shiga tayi itama tagaidasu kanwar mamartasu wacce suke kira da anty aisha taxo ta rungume maryam,tace maryam manyan mata,ya hanya kuma?surutai tafara mata amma maryam gabadaya hnkalinta baya gurin mummy kawai take kallo,mummyn kuma taki ko dago kai ta kalleta,se firanta take dasu siyama.......

Anty aisha tajata gaban mummy tace yaya bakiga maryam taxo bane?batareda tadago ba tace naganta mana,goyata kikeso nayine?tace Aa shknan

Jan maryam tai takaita wani babban parlour,wani dattijan mutum ne a ciki,yace Aaaah amaryarce a tafe,lale sannu sannu,maryam ta tsugunna tagaidashi yace kinsanni?ta girgiza kai,yace ashha ashha wannan duk laifin iyayenkine wlhy,ace bakisan kakankiba,gskia wannan abu beyiba mai sunan hajia,shyasa duk abnda kikai ni banga laifinkiba hakkinmune yakamasu.....

Iyayenki tun kina shekara uku suka saka kafa sukabar kasarnan maryam amma basutaba xuwa ganinmu ba,mahaifiyarki ko kiran waya batayi,wai su sunsamu duniya,dangin mahaifin naki suma nemansa suke amma shiru,mundaukama sun rasa ransu ne amma rana daya daga sama,sega mahaifiyarki tadawo,tanabamu labarin mijinnata yarasu kekuma kingudu,harynxu yan uwan mahaifinki sunkasa yarda da ita,ynxu kinga seki wanke mata zargi ae,Alhamdulillah dai tunda yaxo kindawo,kicigaba da istigfari kinji mai sunan hajia....Allah ya yafemuna gabadaya....tace ameeeen

Yesssss yesssss
Keep voting
Keep sharing it to your family and friends
Love you all❤️
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now