1️⃣3️⃣

1.6K 144 2
                                    


Shikenan tunda haka kace,jeka huta,mikewa yai yawuce dakinsa tareda rufo kofar,5 nayi yafito yashiga kitchen ya daura masu abincinda xasuci,ana kiran sallah yagama,ya juye flask yatafi masallaci,se da akai isha sannan yashigo yai wanka ya shirya yatafi gidansu aryana,shiga ciki yai yaxauna yana dialing numbernta,segata ta fito,drink takawomasa,taxauna kusadashi sukafara fira,se gurin 9 ya kalleta taredacewa aryyy magana xamui,tace ina jinka tuxuru,yace wai ke baxakiyi aure bane?tai murmushi tace yau kuma kai xakamin tambayarnan?yace ey mana,ae naga shirunnaki yai yawa ne,kuma gaki da manema dayawa,amma ace kinki xabo daya,ko ruwan ido kike,kallonsa tayi tace duk cikinsu bawanda yaminne,in nasamu wanda yamin ae sede kaji labarin an daura aure,yai dariya yace to ni fa innace xan aureki xaki iya aurena,pillow tajefamasa,ure not serious muhsin,yace Allah dagaske nike,tace gskia baxan iya aurenka xuciyarka na gurin wata bah,yace kamarya tace kullum maganrka maryam ce,kaga ko na aureka kullum xancenta xakaitamin and harynxu fa akwae aure tsakaninku,yace nifa bana considering dinta as matata,don bana tunanin akwae abunda yarage tsakaninmu,tace Aa ni baruwana,banma iya aurenka,matsowa kusada ita yai yace Allah aryy dagaske nike,xnturo baba axo nemamin aurenki cikin satinnan,inkingadama insunxo kisa a koresu ko kuma kice bakisona,yamike tareda yimata sallama yai waje,baki bude take binshi da kallo,tareda fadin ikon Allah.....

tashi yai,ya makara yai sauri  yai wanka ya shirya yawuce office,yana karasawa elevator yaganta tashiga ciki,shiga yai batareda ya kalli inda takebah,tana chatting a wayarta tace "meyasa ka batamin laptop dina?batareda ya kalletabah,yace bansanibah,maryam tace meyasa ko yaushe kake sauke fushinka kaina?ya kalleta yace karkimanta a gaba da ke nike anan,ta juya idonta tace whatever,ba wanda yakara magana har seda elevatorn yatsaya floor dinsu sukafito tareda wucewa office dinsu......

Xama yai a office yana tunanin maganrda sukai da aryana jiya,besan ko ta amince ba,ko bata amincebah,bemasan ko yanaso ta amince bah,don shi relationship din nowadays nabashi tsoro,amma dai inda aryana ne yasan komi xexomasa da sauki,around 2 bayan yai sallah yawuce cafeteria yana shiga ya hango ta a can gefe tanashan smoothie,haushi yaji don bayason yanaganinta,amma duk inda yaje se yaganta,duk ynda yaso gujemata binshi take kamar inuwaaaa.....

Wayarsa ce tafara ringing,aryana ce yai picking tace gata waje,cemata yai tasamesa cafeteria,kamshin ta yaji,yadago kansa segata tsaye tana kallonsa,tamasa kyau cikin Abaya,kallonta yaitayi a ransa yace besan meyasa yakasa son aryana bah don tafi maryam kyau nesa ba kusabah infact komi ma tafi maryam"aryana tace ya cupcakes nakawo muci,ya amsa tareda mata godiya,zama tayi yace kinyi kyau,tarufe fuskarta tace thanks,yace ya maganrmu tace lets keep praying Allah yamana zabi mafi Alkhairi yace ameen,hannunta ya riqo though beji abinda yakeji inyariqe hannun maryam bah amma itama hannunta is warm and nice..........kallonsa tayi tace yakamata ayi wani abu akan aurenka,banso naxaam home breaker,irin matarnan,yace aryyy baxaki taba bata abunda  yadade da lalacewa bah,dama can gidan ba gida bane,ni da ita baxamu taba zama tare bah,we're not mean't for each other....

Xamu sukai shiru suna cin cupcakes din,sukagama firansu tatashi xata wuce besaki hannuntaba,ya dauki handbag dinta suka fita,yarakata tashiga motarta ta wuce,yana juyowa yaga maryam da wani expression a fuskarta........



#VOTE
#COMMENT
#SHARE
     

                   ARABIYA🌝

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now