0️⃣5️⃣

2.1K 175 3
                                    


AMANA WRITERS ASSOCIATION 👨‍👨‍👧‍👦

ABINDA KA SHUKA🌾

Assalamu alaikum Maryam,amsawa tai tace gudmrnin, lunch time ne ynxu meyasa bakije lunch bah?bana Jin yunwa ne anty,nacemaki kidena kirana anty,kicemin aysha kamar yanda kowa ke kirana kinji,amsawa tai da toh inshaallh,oya jekiyi lunch,lkcin lunch baaxama office kinji Maryam,tace toh tareda mikewa tafita.....

Cafeteria ta karasa akabata snacks da drink tana cikin ci wasu mace da namiji suka shigo sunata dariya suka amsa abinda sukeso,har sun xauna wani table suka hngota sukadawo inda take,hannu macen tamiko mata sukai sallama,tace kece sabuwar secretary din boss?ey nice😊, nice to meet you,sunana hammad,daga masa kai tayi tace nice to meet you too hammad,ita kuma wannan me katon kan sunanta haneefa,dariya haneefa tayi tace ey ni sunana haneefa one&only din hammad,fira mukaitayi kamar munsan juna,nai dariyarda na dade banyi irintaba don banso lkci yayi bah naji dadin xama taredasu sosae,a xamanne ma har nagano aure xasuyi,ammasu engage,na tayasu murna sosae because abun akwae dadi ace mutum xe auri bestfrnd dinshi,haneefa tace haka muke kullum muyi fada mu shirya amma munanan makale da juna kamar super glue,dariya sukai tayi,hammad yace kefa maryam are u single?engaged or?murmushi tai tace i'm single,haneefa tace dis is surprising duk kyawunnan naki ace single kike,hammad yace  gskia,inace office dinki kusada na Oga muhsin yake tace ey,haneefa tace bakiga ya hadubah OMG his hair,god guy din is perfect 👌,bugeta hammad yayi yace a gabana,a gabana kike cewa wani yahadu?haneefa tace ae bance yafika kyau bah and gskia nafadi😗,maryam tace nikam beyimin bah don ko magana bamuyi,haneefa mamaki tayi tace aeko ba ruwanshi and he's like the nicest person and  kintaba kallon idonshi?they are so warm,maryam dai batason ana magananshi wani topic tadauko suka cigaba da fira har time din komawansu yai sukarakata har office sannan sukawuce nasu office din tareda cewa xasu kawo mata ziyara watarana......


Fito yai daga cikin motarsa,weather din yai tanamasa dadi,parking akai gabanshi,ya tsaya yaga maryam tafito tanacewa nagode mints "you are a life saver"kallonta yai tasa blue abaya da white bag amma kana ganin bag din kasan ta dade don duk tayi wani iri,mamaki yake yaakai maryam takoyi yiwa mutum godiya,'ikon Allah'

Tafiya nacigaba dayi har nakarasa xanshiga elevator,tanata sauri tashiga taganni,bata rai tayi tashige,batareda tasake kallon inda nike ba,kallon kasa yai yaga anmata dauri a kafa kamar tayi targade,tabe baki yai yafitoda wayarsa yana kokarin sending message,fita yaga tayi shima yafita yai hanyar office dinshi

Wasu files yadauka yafita xasu shiga meeting,meeting sukai guda 2 se around zuhr sukafito,sallah yai yakarasa office dinshi a gajiye,yana shiga ya tararda aryana xaune tana chatting,arryyyyy welcome yau kuma ziyaraa nasamu,ey tafadi tace pizza nakawomaka,Ayya Thank you very much,kamar kinsan ina bukata,tun jia nikeson ci,murmushi tai tace to nafasa baka kaje kanema,tadauke pizzan tana neman fita waje,sauri yai yariqo hannunta xe kwace sega maryam ta turo kofar tareda sallama,tsawa ya daka mata yace ke wace irin wawiya ce xakishigo guri batareda sallama bah,haka akace maki anayi hala?kasa ta kalla taji kamar hawaye na neman zubo mata,tayi sauri ta goge tamika masa file tace aysha tace akawomasa,amsa yai ya ajiye itakuma tafita tareda turomasu kofar......

Baka kyautabah muhsin,bedace kamata fada haka bah tunda dai ba diyarka bace,toh mama aryana naji yafadi tareda xama jikin kujera.....

Amma naga ta canxa,taxama wani iri,ko kwalliya babu fuskarta,gata taxama wata shiru kalar tausayi,hmmm batacanxabah fa don mai hali baya canxawa,kamar maciji take baxakisan lkcinda xata sareki bah.....



             Arabiya😉

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now