3️⃣7️⃣

1.5K 139 11
                                    


Tafiya yake har yakarasa gidansu mints,yai knocking akabude yashiga,ganinta yai zaune da wani mutum se dariya takeyi,tsaki yai yashiga cikin gidan yakira wayarta,picking tayi yace yanacikin gida,sallamar bakonnata tayi tashigo,ya kalleta fuska a daure yace shi wayeshi kike washe masa hakora?tayi daria tace sunkawo sadaki jia,yace wat aryyyy shine bakitaba fadamunba?ko labari?ashe tsanar da kikai min har takai haka?tace ko daya banso inji inda baxan ji dadi bane,yace kamarya gdannawane baxakiji dadiba?tace ey fa sbda zuciyarka maryam kadai take bugawa,banso karkayi rashin adalci,baxanso Allah yakamaka ba,kuma gwara mutum ya auri wanda kesonshi akan wanda yakeso....

Yace okay kina nufin bansanki Kennan?tace aa kanayi mana,kawae dai bekai yanda guy dinnan kesonaba,yadade yana bina,ga mahaifiyarsa bakaramin so takemin ba,muhakura kawae,kuma kaga har ankusa samana rana kayi hakuri pls muhsin........

Tashi yai zewuce tace wai fushi kake dani,nabaka hakuri fa,wai ya kuka kare da kawar maryam ne?ya furza iska yabata labarinda mintss tabashi,tace to ynxu ya Ina xamufara?ina xamufara nemo ta?yace wlhy shine damuwata don batada kowa garinanna,numbernta kashe,Allah kadai yasan inda take.......

Washegari

Tun safe yafita yana xaga gari ko Allah xesa yaganta,amma babu ko alamarta,a rana ta uku ne yaganta tafito daga wani mall sanye da dogon hijab tareda haneefa,yai murmushi yace ohhh gidan hameed take kenan?wow,wucewa yai batareda sunlura dashi ba,suma sukawuce gida,wayarta ya kunna taita kiran mintss,mintss nagani amma taki dauka,a cewarta tayi fushi itama.....

Gida yakoma yabama baba labarin duk abunda yafaru,baba ya tausayamata yace kaddararta kenan,Allah sa karshen wahalar kenan,yace ameeen....

Text mints tama maryam tafadamata muhsin yaxo kuma tabashi labarinta,maryam damuwa tashiga kuma tanason kiran mintss amma tasan baxata dauka ba,so take taji ko yayi feeling pity for her or disgust?dasafe tana xaune a parlor bayan haneefa suntafi aiki a ka kirata daga company dinda aysher taturo takardunta,akace taxo interview gobe,rehearsal tafara akai knocking tasa hijab taje tabude,tsaye tayi ganin muhsin bakin kofar,yace xan iya shigowa?tace noo masu gidan basusan,yace nasani magana zamui.....

Shigowa yai yasami guri ya xauna,itama ta zauna,yace ke baki ba bako ruwane?tace inkaje office sekasha mana🙄yace ae nabar office din,tace wat?but why?yace sbda ashe takore wata,kuma she's precious to me.ta Ware ido tace okay yayi,amma kuma ae ba da son ranta ta koreni ba,yai murmushi yace ae bake nike nufi ba hajia,batarai tayi tajuya....mikewa yai yace natafi se anjima ta hararesa tace se wata rana,yai dariya yafita......

Washegari shiryawa tayi dasafe tabi su haneefa suka sauketa companyn,tashiga companyn shima babbane gskia amma bekai wancan ba,takarasa office din,taga mutane biyar a gurin duk sunbi layi,ana xuwa kanta tashiga tagaida mutumin,tareda mikamasa file din hannunta,na xauna yacemin are you comfortable?nace yes,yace I think ure suitable for dis job,taware ido tace amma baka tambayeni komi ba?sbda naga duk wanda yashiga yanayin kusan 15 mint..yace karkidamu indai naga responsible mutum Ina ganewa,yamin bayanin salarynda xasu bani,mamaki ne yakamani ashe secretary xaariqa ba wannan uban kudi?don ya ninka na wancan companyn sosae,ta girgiza kai tace bandade Ina aikibafa da na chanchanci waennan kudade,tunanin nafarayi wai kodai gurin ba halal suke samuba?nace senayi tunani gskia.yace babu wani tunainda xakiyi mrs muhsin,na kalleshi nace mrs what?yai shiru nace shi yace kabani aikinnan?yace nooo yana stammering,natashi nafita.......

Da daddare Ina xaune dakin haneefa tashigo tacemin muhsin na parlor yana nemana,nace ina ruwanadashi ni,mexanmasa?tace haba maryam kije kiji da me yaxo mana,nace to nasa hijab nakarasa,tunda tafito yakebinta da ido yaki daukewa,tace maye kawae,yace dani kike?tace ni mexe hadani dakai malam?sannan Ina ruwanka da rayuwata?miye na xua kace abani aiki?yace banganeba?tace ey suwa kayi bribbing akan subani aiki?yace Aa banyi bribing nasu ba,su da kansu sukace xasubaki dasukasan wacece ke,tace wacece ni din,ya juya batareda ya kalletaba yace matata mana,tayi shiru xatawuce yaja hijab dinta tadawo,tace ka kyaleni ko,yace baxan kyaleki dinba,yace yakamata kikoma gidan mama,tace ba matsalarka bace,beside am used to be on my own,yace ure used to doesn't mean you have to?kinji?nace to naji sakemin hijab?saki yayi nace seda safe nawuce daki,donni narasa gane meyake nufi......

#vote
#comment
#share

Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now