0️⃣9️⃣

1.7K 152 2
                                    


Sati nan dasukayi Lagos bakaramin dadinshi taji bah,jitai kamar batada wani matsala a rayuwarta,sunfito daga airport drivern aysha yaxo yawuce dasu gda,Aysher aka fara kaiwa tadage se Maryam tatsaya sunci abinci,sunci abinci sunhuta sanann driver yakaita gda,da gudu mints taxo tarungumeta don bakaramin kewarta tayi bah,labari tariqa bata duk abubuwanda suka faru batanan,tareda mata albishir cewa Ammar yaturo iyayeshi,dadi Maryam taji harda rawa,mamace tashiga tareda cewa surage murya suna damun makwabta,shiru sukai suka kwanta suka cigaba da hira...

Violet pencil skirt tasa da black shirt tayi rolling veil akai,shigowa tayi tana murmushi takarasa office tana kallon wayanta taji tabuge mutum,dagowa tayi ta kalleta,aryana ce Frnd din muhsin,kasa kallonta tayi taji duk kunya ta rufeta,mikamata hannu aryana tayi dakyar ta mikamata nata suka gaisa,aryana tace it been long,hw've you been?dakyar ta budabaki tace Alhmdlh,kinxo gurin muhsin ne?aryana tace ey yau birthday dinshi,so inaso inyi decorating office dinshi,Maryam tace ayya barin tayaki,sauri sukayi sunata gyarawa har sukagama aryana nata janta da fira itakuma duk takasa sakewa,suna gamawa tafita don batason ya taddata office din,shigowa yai yaga office din yai duhu,neman switch din yake yaga ankunna ga colleagues dinshi na aiki,ga aryana,murmushi yai don gabadaya yamanta yau bdaynshi,yasan wanann aikin aryana ne,ita kadai xata yi masa hakan and he can't thank her enough,ynka cake akai akamasu pictures kowa yatafi,akabarsa da ita yanata mata godia,tareda xubamat adduoi se murmushi take don farinciki muhsin shine farincikinta,tanaso taga tasashi farinciki ko yaushe,cewa yai yanaso yai birthday diner anjima tace gskia hakan yayi,sukagama magana sukafito xe rakata,office din Maryam yaga tashiga ta tsaya bakin kofa tareda fadin Ina gayyatarki bday dinner karfe 8 kuma inbakixowbah nida kene,batajira ta bata amsabah,tai gaba abinta,muhsin ne yajawo gyalenta yace hajiya wait...me kike nufi? Pls karkiyi spoiling day dina,kallon sa tayi tace ynxu fa kagama cewa duk abnda nikeso xakamin then kafaramin wannan alfarmar,kasa cewa komithe yayi,yayi gaba suka karasa inda motarta yake,ta wuce tareda daga masa hannu,kallonsu maryam take ta window jetayi zuciyanta namata wani zugi,tsaki tayi takoma ta xauna,tareda cewa indai mutum nason ganin murmushin muhsin to yana tare da aryyy.......

Kasa fita ma lunch tayi don gabadaya wani iri takeji,batason ganin muhsin dawata mace amma baynda ta iya,knocking akai hameed da haneefa sukashiga da pizza da drinks suka fara mata fira,so suke tabasu labarin tafiyansu lagos amma tacemusu sede next time kanta ciwo yake....

Office dinshi tashiga tabashi wasu documents yai signing taga duk balloons a kasa ga cake half a gefe segashi yafito daga toilet,happy birthday tace yace thanks,tamika masa takardun yai signing,har tajuya yace Ina gayyatarki birthday dinner 8pm,na gayyaceki kar mutane suka ke kaidice bangayyata bah,bnson boss dinki taji wani iri,cewa tayi karkadamu baxataji komi bah,yace bakiji me nace ba hala?ko wa na office xexo so,bnson aga kmar bankyautabah,toh inane venue din,ya ce kinsan gdanmu ae,tace Allah yakaimu tafita.....

Wow kinyi kyau,mints tafadi bayan tagama gyaramata gashi,mirror ta mikamata,kallon kanta tatsaya yi she can't remember when last tayi makeup,taji dadi da mints tamata light makeup,wani red gown mints tamikomata A shape tasaka,tasa mata hills a kafa,sannan tafara dauramata dankwali,cewa tayi mints Anya kwalliyan beyi yawabah,jini fa kamar celebrant,gaskia ae simple dauri,bnson inyi feeling uncomfortable 😣 gyara dankwalin akai,akamayar dashi ynda takeso,karaminn veil ta yafa,tadauki purse tasa phone dinta ciki da kudi sannan takama hanya,wani park din turare mints tabata tace tabashi gift tace noo mints banson yafadamin bakar magana,bnson yamun wulakanci,mints ta kalleta tace ko xemaki wulaknci ki bashi,duk ranarda ya kalla seyatuna da ke,amsa tayi takama hanya tatafi......


#VOTE
#COMMENT
#SHARE

                Arabiya😍😉

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now