3️⃣4️⃣

1.4K 184 9
                                    



KARKUMANTA HARYNXU LABARI MINT TAKE BAWA MUHSIN

Mint tadago kanta ta kalla muhsin daya tsira mata ido tace,ni babana yadade da rabuwa da mamata,so tareda babana nike xama se nasami hutu a skultime sannan nike tafiya gurin mama ,mamata tana aiki a orphanage,it was an adequate sized building where many homeless men and women lived under the same roof.....

Naxo hutun summer lokacin Ina ss2,lokacinne nahadu da wata strange girl,lokacinda naje gidan anata murna da zuwana don yaran gidan da yanmatan kowa na sona,sbda yanda mamata ke masu kamar ita tahaifesu,duka yan cikin orphanage dinnan look happy and enthusiastic except one:tana da kyau,like really beautiful ☺️

Haka dai na yini ranar,da daddare naje dakinsu nayi bacci,Ina ta lura da ita,banga tama kowa magana ba,washegari ma dasafe kowa yatashi yai sallah,mukai wanka,mukatafi dining area,kowa na xauna yanacin abinci anata fira ana dariya,amma ita tana can wani lungu,ta takura kanta kuma bataci komi ba cikin plate din gabanta....

Na kalla mamana,nace wacece ita?mama tace ohh maryam sunanta,watanta takwas anan,nace to yatake abu haka?miye labarinta?mama ta rike hannnuna tace "she's just another victim of life swthrt"antynki umaima ta katsina ce tabigeta a mota,nan dai taban labarin haduwarsu da maryam,har xaman datai gidan marayu na wata takwas,sannan da labarin zubewar cikin maryam din....

Nace Allah sarki qila marainiyace wacce ta girma a street,mama tace Aa dukda bata magana amma Ina mata kallon mai ilimi a yanayin abubuwanta...

Juyawa nayi mukacigaba dacin abincinmu,amma duk nadamu da halinda maryam ke ciki,ace karamar yarinya kamarta xataxauna tadaurawa kanta hawan jini,nace ma mama,wai kwata kwata bata taba maganabane?mama tace Aa tatabayi sau daya xuwa biyu haka,kuma xatabaki amsa daya inkikamata magnaa,but as far as initiation a conservation is conserved,nayita trying amma banyi saa ba......

Zama nayi Ina kallonta,har nagama breakfast banwuceba Ina xaune Ina kallonta ko sau biyu batasakeciba,bayan kowa yaje ya ajiye empty plate dinshi ita setaje ta aje nata tawuce daki.........

                    *********

Kwanana 5 a gidan,amma maryam duk tahanamun sukuni,batacin abinci,bata magana,and sometimes bata bacci,ko nafarka xan ganta xaune tana kallon cielling,kuma abinda takeyi wasn't healthy for ha life,ranadaya nasamu courage,tana zaune acan wani corner nakarasa nace hyy,dago kai kawae tayi ta kalleni tacigaba da abinda take,sekuma daga baya itamatace hyy

Nakoma kusada ita nace sunana maimuna amma ana kirana da mint,bansan meyasa akasamun sunan ba,yamin tsufa and ba dadi,shyasa nike fada da duk wandaxece maimuna ba mints bah........

Gani nayi kawae tatashi daga inda nike,takoma wani guri daban,batareda tacemin komi bah


Yesssss yesssss
Keep voting
Comment on every line
Keep sharing it to your family and friends
Love you all❤️
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now