2️⃣5️⃣

1.4K 113 4
                                    

BETRAYAL FOR THE BETRAYER💔



For the first month,komi natafiya daidai,se kuma mukafara shiga matsalar kudi,don baba yayi frozing credit cards din bilal gabadaya,gashi shidama krtu yakeyi,baya aiki ko irin sanaarnan beyi,nima ganinan banda aikin komi,bnmasan ya ake sanaa ba,result din SSCE ne kawae hannuna,gashi inata wahala duk inda naje ace baxaa daukeni aiki da result dinba,shikuma nayi nayi ko kasuwa yafara xuwa yanemi shagonda xeriqa xama yace Allah ya kiyaye,seda abokinsa yasa baki yace to xeriqa bin abokin garage inda suke aikin mota,after a week dakyar nasamu aiki as a waitress a wani local restaurant.......

Da murnata nadawo gida,natararda abokinnasa a parlor muka gaisa nashiga dakinmu,dakin ba abunda yake se warin engine oil da fetur,nagangoshi can gefen gado yarufe ido,nayi sauri nakarasa nace guess what,tsaki yai yajuya yace bnda lkcin shiriritarnan taki maryam,kwanana biyu banyi bacci bah,please kibarni,nadanyi bacci....gabadaya se jikina yai sanyi don betabamin magana cikin murya hakabah,amma nasan dalili sbda har wani dark cycle ne tsakanin idonsa,sannan fukarsa duk tayi baki,kumatun sundan koma,yasaba da rayuwar jindadi,betaba wahala hakabah,though Nima nasaba darayuwar jindadin amma ba irin wahalarda baxan iya shigaba akansa,and abinda na aikata yafi damuna akan rashin abinci ko kudi.....

Na kalleshi nace nasamu aiki,yace a ina,nace a wani restaurant as a waitress yai tsaki yajuya,nacemasa Ina kokarifa bilaaal bakai kadai ke wahala hakabah,yace well try harder princess,ya mike yashiga toilet......

Ji nayi kamar ana kallona,se ta window naga abokinsa na lekenmu.....

                   ************

Haka week din yatafi yau dadi gobe ba dadi nayi masa maganar yakamata a dauramana aure yace ni wace irin jahilace ae baa aure kan aure,baxe aureniba har se muhsin ya sakeni....haka nafara aiki a restaurant din aikin yasa nagane how spoilt i really was,first week dina bakaramin wuya nasha ba da zagi a gurin matar,sbda nafasamata plates da cups dayawa,na xubar da abinci jikin customers gurin uku,sanannan rannar naxubarda pepper soup me zafi jikin wata customer,akafaramin fada nima naxageta,aikam tabani 5k kudin aikin danamata takoreni.....

Lokacinda nadawo gida,natadda bilaal cikin sour mood,dana tambayeshi meyafaru,yacemin me garage dinne yace yaje yasiyoma wani customer abinci,shikuma yaji baxe iyaba,don ba karamin raina customer din yai bah,yace babana fa baban me kudine yaxaeta wulakantani don sunga inabinsu a hankali,aekam nazage ogannamu tas shikuma ya koreni,maryam tace munshiga uku,innalillahi.....yace ae kina aiki xamuyi managing kafin insamu wani,nace nima ankoreni fada ne yahadani da ita,tun kafin nakarasa yakemin wani kallo sannan yace shut up,ke wace irin wawiyace wai,for once stop being self centered bitch kiroqesu sudawo maki da aikinnan.....

Haushi yakamani nace bilaaaal kadena min magana haka,kuma billahil azeem baxan basu hakuri bah,hararata yayi yabuga desk din yatashi yabar gurin......

                 ********

Watan dayashigo bamuyi fada ba kwata kwata,sabida ko magana bamuyi ma,garri yasiyo da kayan miya ya aje a kitchen,se shinkafa,innasha garin dasafe da rana inyi shinkafa inci da mai,haka shima xe diba yaci,se sometimes in abokinshi yaji tausayinmu seyakawo supergetti ko Macroni,haka nacigaba da neman aiki,dakayr nakarasamu a wani local restaurant din,namiji ne me gurin kuma tsohon soja so he was really tough.,nasan mistake daya xanyi yakoreni,se niketa komi cikin natsuwa.....

Doubling shift dina nikeyi sbda ina bukatar kudi,banadawowa se dare,time dinda nike dawowa ma yayi bacci abinsa sannan ynxu inmunyi magana abu dayane ko biyu,innadawo restaurant da abinci nike dawowa to mundan samu saukin siyan abinci,maganarda ke hadamu kuwa bewuce yacemin ya aiki ba?ko kuma me mukai gurin aiki amma ko kusadani yabar kwanciya,I can remember ranar nadawo da wuri and I missd how we use to be,se na juya abinci a cooler nasiyo drinks nayi wanka naimasa kwalliya,yana zuwa ko kallo ban ishesa ba ta abinci yake,yaci ya koshi yatashi yai wanka xe kwanta,abin ba karamin ciwo yamin ba,haka na tashi nakoma kusa da shi nakwanta muna facing juna,idona cikin nashi and I could see the loss of interest in his eyes amma dukda haka na matso xanyi kissing dinsa,yai sauri ya juya,tareda cewa na kyaleshi,shifa rayuwa haka ta ishesa,haka na matsa gefe Ina kewar iyayena,I wish xan iya kiransu one day amma banda courage din yin hakan......



#vote
#comment
#share
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now