4️⃣0️⃣:THE FIRST OF DATES🌹

1.9K 159 8
                                    


And majority carry the votes,nikaina I'm not perfect,littafinnan qirqirarren labari ne,and its my very first novel,so dole akwae kurakurai,kuma sekunyi hakuri dani,don ni sabuwace a system din,and baxeywuwu inyi satisfying need din kowaba,wasu xasuganshi a ynda sukai tsanmani wasukuma ba hakaba,so kumin afuwa pls......nagode kwarai❤️

Washegari

Kiransane yatadata daga bacci,tayi picking yace gudmrning sleepyhead,taturo baki tace morning,yace dama abu nikeso in tambayeki?tace inajinka,yace would you like to go on a date with me?tace date?yace ey it take place between a man and a woman and,tayi sauri ta katsesa tace ey nasani,yes I will,tanajin yanayin murmushinshi yai mata sallama tareda cewa ta tambayi mama first takirashi se susa time tace toh......

Kiran mintss tai tayi a waya baya shiga,se ynxu tatuna ashe tace xasui meeting yau,so take tasan kayanda ya kamata tasaka,she haven't been on a date for years,batasan me mata kesawa ynxu ba,bataso taje ta kwapsa masa,kayanta taje tana duddubawa,bataga abinda yadace tasaka ba for their first date....tashi tayi tashiga toilet tayi wanka,tafita takira mama tafadamata sannan tasa dogon hijab tarufo gidan,tanaso takira haneefa tarakata......

Tarufe gidan tafito waje,taga aryana na kokarin shigowa gidannasu,aryana tace matarmu kamar kinsan gurinki naxo,Allah sa ba fita xakiyi ba?maryam taace wlhy dama abu xansiyo amma nafasa,xanyi daga baya muje ciki kawae,aryana tace Aa mutafin dai,wannan idiot dinnan yatasoni wai inrakakaki kixaba kaya wani boutique nan baya,tace kaya kuma?wani iri?tace yacewai xakufita on a date,yasan xakinema abun sawa,maryam tace ohh Allah kuma kinsan kayan fa xanje nema,nagode kam sosae........

Budemata motar tayi tashiga,ta xauna sukafara tafiya,aryana tace kefa maryam nalura ko kishi dani bakiyi ko?maryam tayi daria tace meyasa kikace haka?aryy tace kina tuna first haduwarmu,da ynda kikaganni da muhsin?amma murna kikariqayi sekace kinga wata celebrity,abun yanaban mamaki,duba da ynda bayan tafiyarki muhsin yasamu masoya da yawa,kuma dukansu sun tsaneni,suna gani kamar nike hanashi kulasu,duk da bani din bace.....maryam tayi murmushi tace kai wato yarinta beyiba,kinsan lkcinda yaban labarinki haka kawae naje nayi searching dinki IG,nai mamaki danaga pic dinki,ace kamarki kina kula muhsin a lkcin dole kowa yai mamaki,sekuma naga pic dinku tare,kullum ko sena kalla storynki don ba karamin burgeni kikeyiba,ni dai Allah yasani har raina kawae Ina kaunarkine aryy,shyasa ranarda yahadamu nayita murna,narasa inda xansa kaina don dadi,aryana daketa daria tace rayuwa kenan nikam Kishin sonda muhsin ke maki nikeyi,wlhy maryam kigodema Allah,Allah yabaki me sonka,maryam tace amma nadauka danatafi ke xe aura ma,aryy tayi daria tace munfara soyayar fa kamar na week mukai breaking up,he is my bestfrnd but honestly he is the worst boyfriend ever,maryam ta kwashe da dariya,aryana tace wlhy nike fadamaki,bawani kulawa ba komifa,kamardai yanda muke bawani abunda ya canxa wlhy,but inasonshi lokacin amma kuma kinsan wani abun mamaki maryam?tace Aa,aryy tace tunda nafara relationship da naseer senaga ashema ba son muhsin nikeba,shakuwa ce kawae,abunda nikeji gameda naseer wlhy banjinsa gameda muhsin,anan suka karasa inda xasu siya kayan,suka shiga ciki,suka fara xaban gown,duk wacce ta dauko se arryy tace beyiba,aryana tace kinsan favorite color dinsa blue ne,so dole musamu blue haka,maryam tace to,dakyar sukasamu wata me kyau sannan kuma da arha......

Maryam tabiya suka koma gida,ciki aryana tashiga suka ci abinci tare,sukai exchanging phone number sannan taraka aryana tareda mata godiya......

For the first time in years tayi spending time gurin wanka,ta wanke jikinta tsaf,she took a long time,waxed her body,tayi applying wasu products a gashinta,jitayi tana kamshi kamar wata flower 🌹,drying gashinta tayi taxaune tagyarashi sannan tashafa wasu mayuka,kiran mintss take amma still wayarta baya shiga,haka tadauko kayan makeup din tayi sama sama,da taimakon YouTube.......

Shiryawa tayi cikin blue gown dinta tagyara gashin gaban kanta,sannan tayi rolling mayafin,ta dauki wata purse a cikin kayan mintss sanann ta xauna akan kujera don yamata text cewa yana hanya,batai 10 mint ba kam maigadi yashigo yace ana kiranta waje,se ynxu kuma takejin wani fargabar tunkararsa,haka ta daure tafito,there he was tsaye jikin mota,sanye da blue long sleeve shirt da blank jeans,dagowa tayi taga ya tsareta da ido,yana kallonta from head to toe,and his jaw hung open in what look like admiration......

Tafiya take a hnkali har inda yake,yabude mata motar yace You look breathtakingly beautiful❤️,tayi shiru tareda kallon kasa,tanawasa da fingers dinta,rufewa yai yaxagaya yashiga,yafara tuki a hnkali,taga dai andade baakaiba,yace yyai nisa ko?saura 5 mint mu isa,a haka harsuka karasa,sukafito mota tace lake house?yace yes,kince bakison crowded place,tace amma kuma bekamata kayi renting whole lake house ba ae,yace karkidamu gidanane,bin shi tayi suka shiga gidan,xama tayi kamar bakauya se kalle kalle,masu aiki sekawo gaisuwa suke,ta bayan gidanne aka gyara wani karamin guri sannan akejiramusu abinci kala kala......

Suna zaune sunacin abincin,bayan sungamane ya mikamata wata takarda,karba tayi tabude,ta karanta,tadago ta kalleshi,yace tunda nagane da bilal kikatafi,satinku biyu na sawwake maki aurena,don banso zunuban su linku,rike takardar tayi gam a hannunta batareda tace komi ba,sannan yakara dacewa munyi waya da mummy,mummynki,gabantane taji yafadi,yace namata bayanin komai amma harynxu fushi take dake,kinsan yanda fushin iyaye yake akanmu maryam,nayi nayi tataho Nigeria amma taki,so ina nemamaki visa ne,next week yakamata kitafi gurinta,ki gyara komi da kanka,hawaye tafara tana girgiza kai,yace dole ki fuskanceta,wasan buyan ya isa hakannnan......

@teema_tseegah hope yau nayi dayawa ynda kikeso?😂

Yesssss yesssss
Keep voting
Keep sharing it to your family and friends
Love you all❤️

Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now