3️⃣3️⃣

1.5K 124 6
                                    



Doctor ne yaxo yamin tamboyi akan ko akwae abinda kemina ciwo nace Aa,se ya sallamemu,tashi nai mukahada kaya mukafito,muka shiga motarta,ta kalleni tace xankaiki gidan kawata don mijina besan na bugekebi,nace Aa saukeni nan kawae nagode kwarai da karamcin da kikamin,da baki gudu kinbarni a gurinba,tace Aa ae bawai gurinkawartawa xaki xaunaba,gobe xnxo intafi dake kinji,na kalleta nace to shkann,gidan kawartata mukaje,muka zauna kawar taban abinci taje inje daki inhuta nace to........

Washegari segata taxo ita da wata mata,tacemin antyn tace,antyn kaduna take soo xasutafi kadunane gurin magani,xaakai mamarta gurin wani mai magani,so bataso tabarni nan,tare xamuje nace to,natashi nama kawartata sallama mukatafi,wani asibiti mukaje akadauko mamarta muka kama hanya,karfe uku na yamma muka karasa kaduna,gidan antyn muka sauka mukahuta,tace atashi a tafi gurin mai magani,se antyntace abiya orphanage dinda take aiki xatabada sako,aiko mukabiya,gurin bakaramin burgeni yayi ba,se nake ganin yaran gurin kamar yan uwana,wucewa xamuyi nace musu subarni a nan suje sudawo sukace to,anan sukabarni sukai tafiyansu,se dare sukadawo sukadaukeni dukda banso tafiyaba,naso subarni in kwana anan amma sukaki yarda,haka mukajera kwana biyar kullum a orphanage suke barina suje gurin mai magani,a hnkali kam mama se sauki takesamu......

                   ***********

Bayan kwana biyu

Mama ta warke abinta,ranar muna zaune da yamma anty tagama waya da mijinta tana shaidamasa jibi xatakoma,ta juyo kaina tace maryam mijina baxe yarda kixauna damu ba,ga mamana batada karfin rikeki,itama kulawa take bukata,ko xaki xauna gurin anty tunda kinga tanada diya itama kamarki sedai ynxu tana boarding ne,nace Aa Anty karkidamu,xankoma gidane,anty tace ko xakifadamun wani abu a kanki,nayi sauri na girgiza kai,antynta tace kidena mata tambayoyi haka,duk randa ta shirya dakanta xatamaki bayanin komi,shiru Anty tayi tace toooo......

Nace anty aramin wayarki dan Allah,mikomin tayi,gwara inkira gida ko kasheni xasui suyi,don nagaji,nagaji da wannan wahalar,nasa numbern babana amma nakasa dialing,wani irin faduwar gaba nikeji,haka nagoge nasaka ta mummy,nan ma nakasa,wani sectaryn babana natuna,danasaba kira in ina neman baba,sauri nayi nayi dialing numbernshi,ringin uku yadauka,nai sallama nace dan Allah mansur ne?yace ey,wakike nema,naga kamar be ganeniba,nace Alhaji usman.,yace Allah sarki Ae Allah yamasa rasuwa wata uku dayawuce,ji nayi komi na jikina ya tsaya,nakasa ko motsi,ga su anty idonsu a kaina,nace kamarya?yace wlhy yarasu watanni uku da sukawuce,yasamu heart attack so matarsa ta siyarda companyn nashi da abubuwansa takoma CANADA.........

Nace wata uku dasukawuce?does it mean?ya Allah nooo noo pls

Hawayene yafara zuba a idona natashi na yarda wayar,nafita a guje,kirana anty take amma bansan metakeyiba,gabadaya naga sunbiyoni,nikuma nafara gudu,komawa sukai suka dauko mota suka biyoni,gudu kawae nike nikaina bansan inda xani ba,Ina tunanin babana,ynxu shknan baxankara ganinsaba?shknan baxega ynda rayuwata ta sauyaba?baxega nadamataba?waxan roka gafara kenan?gashi ynxu nice silar mutuwar tasa,gudu nike Ina wuce gidanne,motoci,amai nafara yi,naga mutane sun tsaya suna kallona,da tausayi a fuskarsu,amma inagamawa nacigaba da gudu,Ina tawuce motoci amma su anty basubar bi na ba,gudu nacigaba dayi forgetting that I had no destination,wani mutumine su anty sukawa magana,aikam yacigaba dabina,yajawoni nafadi unconscious......

Bude idona nayi naganni kan gado gasu anty gefena,sunatamin sannu,tace kintadamin hmkali maryam don Allah karkisake haka kinji,nai shiru,sukaban ruwa nakisha,haka mukawuni,washe gari anty taitamin labari amma naki ko kallonta,se hawaye dake zubomin kawae,ta kalleni tace kiriqa addua maryam,Allah xe yayemaki damuwarki kinji?tashi mushirya mutafi,nace Aa orphanage xan xauna,tace Aa kam sede ki xauna da antynah,kinga diyarta takusa dawowa hutu kamar ke,take se kuyi xamanku,na girgiza kai nace nidai kawae ku maidani orphanage dan Allah,tace to barin fadama antyn,fita tayi taje tasamesu tamusu bayani,antyn tace karkidamu kanki kinji,xankaita orphanage din,ae nima can nike xama ko yaushe,xankula da ita sosae and with time xatayi magana,yarinyace karama sanann kinaganinta kinsan damuwa ce tamata yawa,mama tace gaskia nima nalura da hakan.......

Zuwa sukai suka dauki kayana mukashirya gabadaya suka fara kaini orphanage nida anty sannan mukai sallama suka wuce katsina,wani daki anty ta kaini,naga se gaisheta suke suna kiranta da mama,tabani gado,tace nanne gadona,tayi introducing dina gurin yan dakin,da suke saoina,amma banma kowacce magana cikinsuba,sannan tamusu warning akankarsu riqa damuna da surutu sukace to,taja hannuna tanunamin office dnta tace ko da ina bukatar wani abu,kai kawae nadaga mata,snnan tamaidani dakina.

Wai so nike ingama kafin ramadan😂

#vote
#comment
#share
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now