1️⃣2️⃣

1.6K 142 1
                                    


Kirayen kirayen Sallar asubah ne yatasheshi,yamike yashiga toilet yai Alwala yawuce masallaci,se 6 yafito masallaci don yatsaya karatun Al qur'ani,yana shigowa gdan yaga bilal kwance kan kujera yana chatting,wuceshi yai yakarasa kitchen,yaga baba na making french toast,karasawa yai ya gaidashi, taredacewa haba baba meyasa kabar bilal yakwana gidannan,batareda ya kallesa bah,yace laifine don nabarshi?muhsin yace kace masa yakoma hotel,ko gidan kawu umar,duk inda xeje yaje amma yabar gidanann,baba yace haba muhsin,shekara biyu kenanfa bilal betaredamu,baya xuwa gurinmu sabida bakason ganinshi,meyesa baxakayi hakuri hakannan bah,muhsin yace haba baba,ba fa laptop dina yadaukebah,kuma ba wayata yasace bah,guduwa yai da matata a daren aurena,for god's sake..baba yace amma muhsin Ina gani ae yasamu sakayyar abinda ya aikata tunda dai matar da yagudu da ita,itama ta gujesa ae kaga wannanma ae sakayyace ko? Muhsin yace Aa ba sakayya bace,yafita batareda yahada tea dinbah,yaje yashirya yafita office......

Tunda yashiga office yake aiki,se 4 yagama fitowa yai yashiga office din maryam sallama yai ta amsa tareda ware ido batai tsammanin ganinsaba,yace dama..bekarasabah wayarta yai ringing ta amsa tareda cemasa tana xuwa aysher ce ke nemanta,tana fita yaxauna yana shinshinar kamshin office din,kamshinta ne,kamshin kayanda tabari gidansa wanda a karshe se kona su yayi,idonsa ne yakai kan laptop dinta,yaga video na playing,hoto nata wucewa,hoton Guy dinnan nedai da yaxo daukarta jia da dare,akasan video din anrubuta "best fiancé ever"tsaki yai yace dama bilal yafada,intana tareda saurayi taga wanda yaishi kudi ko kyau setabarshi takomawa wancan,tunda abunda tamasa kenan,tama bilal sanan abinda xatama mr best fiancé ever kenan,yamike tareda danasanin xuwa office dinta yamike haryafitayadawo yabude ruwan gora ya xubar duka jikin laptop din yai gaba abunshi......

Gida yawuce yashiga parlour yatararda baba na waya,yaxauna tareda gaisheshi,baba yace yanaganka haka muhsin meyafaru?yace bakomi fa,baba yace shkann tunda kanada wanda yafini,yace Aa wallahy banida wanda yafika,maryam ce,banso inaganinta,baba yace then kasa aysher takoreta,yace Ina ganin kaman innasa aka koreta ban kyautaba,baba yace shyasa nace kenemi aryana,inkukai aurenku xaka manta maryam da duk abnda yashafeta,muhsin yace wlhy baba bawai banson aryana bane,amma kallon abokina nake mata,bantaba ganinta In a womanish kind of way bah,bansan yaxanyi explaining bah amma aryana is just aryana,my bestfrnd❤️................

#VOTE
#SHARE
#COMMENT

           
                   Arabiya💃🏻

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now