0️⃣8️⃣

1.8K 167 2
                                    


Maryam ce tashiga office din aysha takefadamata tatura email din mayb suyi responding xuwa gobe,ta amsa tareda cewa Maryam taje ta tattara kayanta,tsugunnawa maryam tayi tace aunty dan girman Allah kiyi hakuri karki koreni wlhy aikinnan shine gatana,aysha ta kalleta tace karkidamu fa nacemaki yawuce ae kuma ae kuskurene,tafiya xamui workshop Lagos,gobe around 10,numfashi maryam ta sauke tace to barinkira mama,maman mints takira tafada mata,mama tace bakomi Allah yatsare sannan a kiyaye,tace inshaallh,fadama aysha tai mama tayarda,aysha tace naji dadi kam,kuma karkitaba kawowa a ranki xankoreki,baxantaba korarki bah dan you're an excellent worker,murmushi Maryam tayi taji wani dadi har ranta....

Fitowa tayi xataje cafeteria tahadu da hameed da haneefa suna tafiya suna fada,tsakiyansu ta shige tana rabasu,kowa na complain tanata dariya,karasawa sukai suna cin abinci hameed naxuba mata labari,haneefa ce ta kalleta tace tareda boss dinki xakuje Lagos din?maryam tace ey,haneefa tace wayyo dama nice gskia kinji dadi,don aysha ta iya spoiling mutum,xa'a kashemaki kudi kuma xaakaiki yawo,xaku sauka babban hotel me tsada sannan kuriqa shan yawo,nataba tafiya tareda ita lkcin ina internships,nayi enjoying tafiyan sosae kamar kar mudawo,ta kaini famous restaurants,beaches,parks....sati dayannan kamar a Aljannah infadamaki,wow maryam tace,haneefa tace kuma amana tsarabah,inshaaallah Maryam tace suka mike sukakoma office.....

Daga labulen windown office dinta tayi taga wani hadadden hadari,hannu tasa akai tareda cewa nashiga uku yaakai banlura hadari yahadubah,wayyo,kiran mints tafarayi numbernta not reachable,takira ammar shikuma switchoff,fitowa tayi tareda rufe office tana sauri ko xatasamu napep,tana fitowa ana tsugewa da ruwa,sauri tayi takarasa wani varenda inda masu gadi suke gaisheta sukai,ta tsaya kusadasu tareda fara dube duben ko xataga napep,daya cikinmasu gadinne yace ae hajia baxakitaba samun napep da wannan ruwan ba,sede kiyi hakuri a gama,cewa tayi bakaga ruwan sosae bane wayasan is lkcinda xe tsaya,a tsaya suke amma ruwa duk ya jikasu ga shi mayafine karami ta yafa,driver ne yaxo yajawo motan muhsin xuwa gate se ga muhsin yafito ya amsa key ya shiga xewuce,maigadi ne yaje xetareshi yacemasa yaragemata hanya,Maryam tahana,har yawuce,bayan 5 mints segashi yadawo,ya nufosu,glass ya sauke ya kalleta yace "in mutum na bukatar taimako,roka yake,bawai yashiru yanajira a taimakamasa bah,kasa ta kalla sanyin na shiga cikin jikinta,motan yabude tashiga taredama masu gadin sallama,kwatance takemasa har yakarasa gdan,yana isowa bakin gate din gdan tabude motar tafita batareda tamasa godiya bah,kallon gidan yai tayi a ranshi yace ko ita dawa take xama oho....

Shiga gida tai tacikaro da mints na lekowa ta gate,kallonta tayi tace wayakawoki gda ne?maryam tace wanine ragemin hanya yai sabida ruwa,hmmm intai tsami xamuji.....

Sunyi landing 10:00 am nasafe,hotel sukewuce,tana xuwa tayi wanka taci abinci ta kwanta tai baccinda batai bah na kwana biyu,washe gari tunda safe sukatafi venue din,suna xuwa suka xauna sukafara abnda yakawosu angama sunafitowa suka hadu da wani saurayi yaxo gaisawa da Aysha,gaiseshi tai ya ce itace new secretary din tsaki?ey tafadi,yace wow tanada natsuwa aysha tai murmushi tace sosae kam,gefen Maryam yakoma yace sunana adeel Muhammad kefa tace Maryam usman,yace soo Maryam kullum haka kikeyin kyau kokuma don yau special day ne?murmushi tayi takasa cewa komi,hango muhsin tayi mamaki wai kamata wai ashe shima yaxo,cema adeel tayi aysha na kiranta tayi sauri tabar gurin,karasowa muhsin yai yacema adeel itama wannan din yaudararta xakai?dariya yai yashafakai yace mufa maxa anturomu duniya ne don muriqa yabon hadaddun mata irin waennan sooo kaga aikinmu mukeyi......

#VOTE
#COMMENT
#SHARE

                   Arabiya😍

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now