3️⃣8️⃣

1.5K 147 5
                                    

             MY BETTER HALF ❤️

Wani numfashi yasaki dayaga tashiga daki,ganinta a gabanshi ba karamin dagulamasa lissafi yake ba,da kuma sanin wahalan da tasha da karamin shekarunta,ji yake kamar yai hugging dinta and let her cry on his shoulder as much as she want........amma kuma hakan baxe faruba,ba muharramarsa bace and beso taga kamar tausayinta kawae yakeyi,hameed ne yashigo sukadan taba fira yamusu sallama yatafi.......

Washegari ta masu haneefa sallama da godian halaccin da sukamata,tawuce gida,sallama tayi tashiga gidan taga mints xauna kan kujera,tana chatting,sama sama ta amsa sallaman,mama tafito tanamata sannu da xua,tace haba maryam bekamata kinunamin bani na haifeki ba,base kintunamin hakan ba,banji dadin abunda kikamin ba maryam kuma bantaba expecting haka ba,ta tsugunna tanaba mama hakuri tace bayanda xatayine,sundade suna magana kafin tahakura amma mints ko kallanta batayiba,haka tadauki akwatinta tashiga dakinsu........

Washegari ma mints bata kulataba,seda takira saurayin mintss shima yaitamata korafi,tafadamasa dalilanta sannan tace yatayata ba mintss hakuri,dakyr sukasamu ta sauko,ranar da daddare muhsin yaxo sukai magana da mama,taturasa gurin yayanta,a washegari su babanshi sukaje suka kai kudin gaisuwa da sadakin maryam,maryam batasan ma wainar da ake toyawa ba,don tunda yace takoma gida besake waiwayartaba.......

Bayan kwana biyu
Kullum tunanin kiranta yake amma besan mexece mataba,message din haneefa yashiga yai dailing no dinda taturomasa na maryam,yakira,dauka tayi tareda sallama sedayai minti daya kafin ya amsa,yace ya kke tace fine yace white rice nikeso kikoyamun,tace kaidin wa?taganeshi sarai,amma sotake yafadi da bakinsa,yace uhum dan uwanki Muslimi,kitaimakamin kawae inxaki iya,bayani ta masa tareda kashe wayan tana daria don tasan ya iya girki sosae,bilal yasha fadamata,tasan so yake kawae yaji yatake,amma ego yahanasa tayi murmushi sonshi na ratsata......

Da daddare gajiya nayi da kwanciya a daki natashi nafito parlor,muhsin nagani da mints se fira suke suna dariya,mamaki yakamani,soo sukuma yaushe har suka saba haka?nawucesu naje kitchen nadauko ruwa,nadawo naga mints tatashi,ko kallon inda yake banyiba,naxo xanwuce yatare hanya,nace yadai?yace yunwa nikeji hajia,abinci xakiban,nace bamudafaba,mama ta leko tace Aa maryam kardai ace hrynxu baki bashi abinci ba?takaicine yakamani don banmasan mama tasan da xuwan nasa ba,nace ynxu xankawo,nakoma nahadamasa Abinci nakawo,xama yagayara yafaraci,yacinye tas tareda cewa karomin,natashi nakaro Ina mamakin Ina yakai uban abincin da nakawo masa.......

Shima cinyewa yai yasha drink din,tareda mikewa yakai plates din kitchen,itadai tana xaune tana kallon ikon Allah yaxo yatsaya yana kallon idonta yace "thanks for the food"tayi shiru tana kallonshi itama,his eyes were really beautiful,causing the butterflies to return,tayi sauri ta kalli kasa yace "my better half"

Bude idonta tayi tace what did you say?

Cewa nayi thanks for d food,tace bayan nan kuma fa?yai murmushi tareda dagamin hannu yafita.....

KU MIN HAKURI WUTARMU KEDA MATSALA

#vote
#comment
#share
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now