1️⃣5️⃣

1.6K 143 3
                                    


maryam jibrin🌹 this page is for you.....I appreciate you

Muhsin yace kingane ko arryy,ko da ace ba saurayinta bane ae kinga ta aureni kuma tagudu tabarni,banso inyi judging dinta akan abunda banganibah,amma ni Ina tsoro bansan maxa nawa ta kwanta dasu bah da aurena kanta,bata rai tayi tace muhsin😡yace kuma kinga kece girlfriend dita ynxu,aryana tace muhsin baxan maka karyabah amma nadade Ina sonka,nadade Ina mafarkin ganina tareda kai,I want my future with you amma kuma bana tunanin abunnan xeyi working tsakaninmu,tafada tana kallon kasa,kamarya?mekike nufi?nasan kanason maryam amma kuma yakamata kaje kasameta kajita bakinta,kaji meyasa tabarka,kaji inda take tunda tabarka,ko ya kagani?turo baki yai yace ni wannan ba matsala ta bace,ita tasani,breakup kikeso muyi ne aryy?Allah inason muyi aure aryyy,Ina son kasancewa tareda ke,hannunshi ta riqe tace muhsin nasan kana kokari akan relationship dinmu amma kuma ninasan wani bangarenka harynxu yanason kasancewa tareda maryam,sooner or later xakagane hakan,banso inxama katanga tsakaninku lkcinda xaka gane hakan,kallonta yai yace aryana,tai murmushi tace kamata magana,girgiza kansa yayi,talk to her muhsin,taxare hannunta tashige ciki.........

Rasa tunanin mexeyi yayi,sega call din aysha tanasanarmasa xasutafi business conference,yace mashaaallah a kwana ukun da xasuyi xesamu ya natsu ya yanke shawara,drivern aysher ne yaxo yadaukesa,sanann yaga sunyi hanyan gidansu maryam,yace Ina xamuje kuma,drivern yace tace indauko mata maryam ne,yana parking tafito da karamin jakarta na kaya,tashiga motan ta gaishesu tayi shiru taxauna suka karasa airport sukasami aysher can,suka wuce abuja,suna sauka akaxo daukarsu akawuce dasu hotel dinda xasu xauna,kowa dakinsa yatafi yahuta yaci abnci,sedare tafito taxo dakin aysha tace mata tayi duk canje canjenda xaae a presentation din kamar yarda tace ayi,tace yauwa maryam nagode"you're such a sweetheart "kije dakin muhsin kinunamasa canje canjen tace toh tawuce

Dakin tayi knocking,taji kofar bude take,tashiga taji yana waya yanacema ae da kinfadamin mummynmu danaturo miki wasu kudi amma xanturo ynxu,pls mummynmu in akwae wani matsala kiriqa fadamin kuma xnxo end of this month,batasan me akace a dayan bangarenabh,zuciyartace ta tsaya cak,itadae tasan mamanta kawae muhsin ke kira mummynmu,dama hrynxu yana keeping in touch da mummy,ya Allah,ya juya baya yana kallon window hannunsa daya nacikin aljihu dayan kuma yana waya,batasan lkcin da takarasa kusadashibah,yai sauri yakashe wayan,tace da mamata kake magana?shiru yai tace ka amsani mana,mamatace?takara tambaya jikjnta na rawa yace ey itace,tace ya take yace tana lafia,yace kinada labarin baba?tace ey taredacewa dama naxo inyi briefing dinkane akan chages din danayi akan presentation din,inbaxaka damubah indawo anjima?kallon idonta yai yace maryam kinaso kiga mummy?daga kanta tayi batareda tace komi bah,yace come xoki xauna nan,xama tayi gefen gadon dakin tanajin kewar mamarta nakara shiganta,gallaryn wayarsa ya bude yanunamata pictures dinta,da wanda sukai tare yace munyi pictures dinne danaje ganinta last month,kallon pic din tai tayi mamantace amma takara tsufa kanaganinta kasan akwae damuwa tattare da ita,kamar yar 60+,a ranta tace ashe yana xuwa ganin mamanta har yana temakamata da kudi,ita datake yarsu gashi ta gujesu,wani kuka tafashe mashi dashi,wanda batasan tafara bama sedataji ya rikota yana lallashinta yace ko xakibini muje gurinta tace Aa baxan iyaba,baxata yafemin bah..........

#SHARE
#VOTE
#COMMENT

          ARABIYA🌹💃🏻

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now