5️⃣0️⃣:FINALE

2K 176 12
                                    

Ko da yadawo be tarar da ita a parlor din ba,bedroom dinta yawuce direct,yabude kofar a hankali,wani irin kamshi ne yabuge hancinsa,ya hango ta acan karshen gado tahade kai da gwiwa tana kuka,mayar da kofar yai yarufe a hnkali ya jingina jikin kofar yana kallonta yana murmushi,yafi 5 mintss a haka sannan ya karasa cikin dakin cikin tafiyarsa mai daukar hankali,zama yai akan bedside drawer,yadago dakanta,duk tunqnin sa kukan na shagwabane,hawaye yagani duk yabata fuskar,ga lips dinta sunyi wani pink sooo inviting.....

Goge mata hawayen yafara yi a hankali,sannan yace nikam baa kukaa a gida ne,kibari inkinfita watarana sekicigaba,har xatai murmushi kuma seyabata fuska sannnan yace welcome to my home,thank you .....

Sooo meyasa kike kuka,ta kalleshi tace I'm missing my dad,yai murmushi yace nima don yau ne xanfara kwana ba gida daya da baba ba,mamana tarasu tun gurin haihuwar bilaal,da baba na saba,baba ne komi nawa maryam,shine duniyata........

Shiru mukai na wani dan lokaci sai kuma yai sauri yace kina cinyemin lokaci madam,me yakamata muyi ynxu?ta yi dariya tace in ango besan abunda yakamata ayi ba yazaae amarya tasani?yace toh yi Alwala muyi sallah ko?tashi tayi tashiga toilet,tayi alwalaa tafito tadauko abun sallah ta shimfida shima yashiga yafito,dama da hijab dinta jikinta,sallah suka tayar,bata taba tunqnin muhsin nada kiraa mai dadi haka ba,karatunsa yamata dadi ba kadan ba don koda suka idar ji tayi kamar sukara yin sallar,tambayoyi yamata tana amsashi,sukai adduoinsu suka shafa yace suje suci abinci,zama tayi a gefen gadon tace kaje kaci nikam na koshi seda safe,wlhy bacci nikeji,yace lallai bacci,daukanta yai yai waje da ita,gabdaya setaji wani iri,dukda ba yau namiji yasaba tabata ba amma abun yamata wani iri,tana kunyar muhsin,tana mugun jin kunyarsa......

A dinning area ya ajeta,se ynxu take kallon gidan da kyau,gidan ya kayatu kamar ba Nigeria ba,an hada musu lafiyayyen girki anjera gwanin shaawa,bubbudewa yayi yace me kikesonci a ciki,ta hararesa tace amarya fa kazaa ake kawomata,ya nikuma zaa tareni da wata bakar shinkafa,daria sosae tabashi din seda yayi,yace ga kaza anan,tace ohhh shi nikeso to,zubamata yai yamiko mata,yazubamata hollandia,kadan taci shikam se kallonta kawai yake,he can't wait to taste her lips,don ba karamun burgeshi suke ba,turo baki tayi,hakan datayi kam kara rikitashi yayi,yamatso kusa da ita ya zauna,shi kanshi yarasa yaxeyi....

Itakam hankali kwance takecin kazarta don ba karamin dadi tamata ba,dagata yai chak ita kuma taware ido don ta tsorata sannan yace wanan hijab yakamata a ciresa haka ae,zare hijab din yayi ya aje agefe,rikicewa yayi,yasan maryam nada shape mai kyau,amma besan takai haka ba,ita kuma data lura da irin kallonda yake mata mikewa tayi tace takoshi,tadauraye hannunta,tadauki hijab tamayar,dariya kecinta sosae ynda taga yasaki baki da hanci yana kallonta kamar dai betaba ganin mace ba........

Mikewa yai yakamata hannunta tareda kashe wutan parlorn suka wuce bedroom dinta,tana shiga dakin tajuya tace ae ka rakoni,dare yayi yakamata kaje ka kwanta,nasan kaima kagaji....

Rufe kofar yayi tareda jawota jikinsa sannan yace nikam dare na ae ynxu yafara,kuma babu wani gajiya tattare dani,wutar dakin yakashe tareda jan hijab dinta sama,don shikam hijab dinnan na batamasa rai ba kadan ba,tsoro da fargaba takeji dukda tasan yasan yatake amma ita kam a firgice tqke batasan dalili ba,bakinshi taji a wuyanta yana shinshinar jikinta,yafara gangarowa zua kunnenta,dukansu wani nishi sukai a tare,tace muhsin?shiru yai,kiran sunanshi takarayi a karo na biyu yace ummmmmm,tareda kara mannewa a jikinta,tace why did u choose me again?shiru ne yabiyo baya,don shikam bayajin xe iya wata magana ynxu,takara cewa why did u choose me muhsin?dago kanshi yai yana kallonta dukda dakin akwai duhu amma tana iya kallon idonsa,yace because I love you,I love you very much maryam.......

Amma duk abubuwan da nayi,hannunshi yasa yarufe mata baki yace shhhhhh nagaji maryam,pls ki manta komi kibari muyi enjoying rayuwarmu mana,kidenamin tambayarda kikeda amsarta,ke kadaice tawa fa kema kinsani,ke kadai naso kuma ke kadai xantaba so,ni ne na cancanta na aureki don duk abnda yafaru yafaru ne saboda Ni,duk abnda bilaaal yayi yayi ne sabida ni kinga kuwa nine nadace dake,and duk familynda kika shiga xaa iya wulakantaki,wasu ma cewa xasuyi karuwanci kika gudu,amma family na fa?ba abunda xasuce,saboda bilaal ne,duk wanda yazageki dole yahada da bilaaal,sannan duk sunsan abunda bilaal yayi da dalilin dayasa yajaki kuka tafi,sooo bawanda xefara fadamaki magananda batadace bama,cikinmu ne xaki xauna cikin kwanciyar hnkali batreda anzageki ko azagi yaranki ba,sbda duk abunnan dayafaru a tsakaninmune.......

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 14, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now