2️⃣0️⃣

1.6K 123 5
                                    

THE UNWANTED ARRANGEMENT

Bayan tafito wanka tsayawa tayi tana kallon kanta a mirror,idonta duk sun kunbura sabida kukan da tasha jiya da daddare,tace bayan sungama haukannan tasu dole inyi pampering kaina,inje inyi hair treatment sannan in canxa wardrobe Ina gama waec infara shirin tafiya university,gyara gashinta tayi taxauna tatsara kwalliya tasa jeans da red top tadaure gyale akanta sannan tadauki wayoyinta tafita parlor

Mummy tahango xaune a jikin kujera tana kuka,dasauri takarasa tace mummy lafiya?meyafaru?meyasa kike kuka?rudewa tayi don bata taba ganin mamanta na kuka bh,mummy tayi sauri tagoge tace bakomi maryam jekiyi breakfast tace mummy pls fadamin meyafaru?mummy tace bashi ake binmu maryam...maryam tace bashi?nawa?million 5 ko 10?babanta yanada wani textile company tasan kwanakinnan bussiness din betafiya yanda yakamata amma batasan abun haryakai hakabah,tace aa  500 million don har yarasa companyn gidanma xamu iya rasashi,maryam tace "hasbunallahu waniimal wakeel"to ynxu akwae wani solution ne?maman tace babu fa,sede abokinsa Alhaji Abdulkarim baban muhsin dinda yace yanasonki yace xexo anjima suyi magana,maryam tace to Allah sa yaxo da Alkhairi mama tace ameen

Muna lunch baba ne da mummy suke ta kallon juna,sena lura kamar yakara tsufa,damuwa tamasa yawa,maryam tace baba inason inhadu da yaron Alhaji Abdulkarim,baba ya kalli mummy,basui tunanin xata yarda taganshi dawuri haka bah,dan sunsan maryam tanada son kanta,sannan ita indai xatasamu abu bataso kowa yasamu,ko kaya letest takesakawa,tanarike latest phone,mota ma latest one takehawa,sannan tafison komi me tsada,baba yace kintabbata maryam?tace ey haduwa daya kawae xanfadamaku decision dina after haduwar......

Ganitai gabadayansu sunyi murmushi,last time da tasakasu murmushi haka lkcin tana 13 yrs dataxo 1st position a class dinsu,dakinta tawuce takunna data tafara chatting.washegari tun 8 tafita sabida chemistry practicals xasui,sunafitowa exams din taga text din baba yanafadamata yau muhsin xexo da daddare,tsaki tayi ta ajeyi wayan takarasa inda tayi parking,kawarta ce ta kwala mata kira tace yau baxaki tsaya bah tun ynxu xakiwuce gida tace mimi banjin dadine,mimi tace hakane mamana tafadamin abinda yasamu companyn dad dinki sorry kinji,Allah yamayarda Alkhairi,kuma inkina bukatar kudi karki damu kimin magana kawae,maryam tayi tsaki tace bafa ynda mutane ke tunanibane abun bekai nan bah,ba abunda xanbukata wurinki nawuce haka kema kinsani wlhy,karasawa tayi tashiga mota tafita skul din gabadaya

Gida takarasa ta gaida mummy tawuce dakinta tayi sallah,tayi wanka sannan taci abnci takwanta bacci se after asr tatashi tayi sallah tadauko waya tana chatting,se da magriba takarato sannan mummy tashigo takawo mata wasu kaya tace tasasu anjima,ansa kawae tayi ta aje agefe ita duk abunda xatasa daxe burgeshifa baxatayishibah,after ishai ko segashi yaxo,akashigo dashi parlorn baba,aka xo akajeramasa abinci,itakam dogowar rigar atamfa tasa tasaka dogon hijab,ko powder bata shafabah tatafi parlourn........

Sallama tayi tashiga tasami guri yaxauna,ta kallesa tace Ina ogan naka,yace wa kenan?tace muhsin,yai murmushi ya kara gyara glass din fuskarshi tace ganinan,ae nine,jitai gabanta yafadi,ita da take tsammanin taga wani handsome guy amma setaga wani dogon mutum me kumatu da wani katon glass,gashi yasa wasu kaya over size,wani katon wando da katon riga,irin yan 19th century dinnan tace tabdijam "A Man with poor dressing sense as my husband,no way....."

Yace Ni sunana muhsin Abdulkarim tabatarai tace maryam usman,yace gskiya maryam kinhadu,kinada kyau sosae,tace thanks se ynxu ma takara kallonsa beda muni gaskia gashi dogo,muryarsa me dadi amma dai wannan katon glass da kuma dressing dinsa ne basuyibah,burger yadauko xeci tace anya ka iya ci kuwa?karkaje kabata cikinka,yai sauri yamayar yadauko zobo yanasha.....ya kalleshi tace meye future plans dinka,yace inaso naxama babban bussiness man and you?tace fashion designer,duk mukai shiru don munrasa abincewa shi yafison magana kan bussiness da aiki nikuma nafison magana kan fashion da celebrities nace kasan " shatu ng "yace no mamaki tatsaya yi anya kuwa Guy dinnan ba akasan dutse yake rayuwa bah?nace okay meye favorite color dakifiso kasamu inxakasaya kayansawa?nafada hakan don insamu nabashi shawaran yacanxa yanayin dressing dinsa,yace bandashi gaskiya don babana ke siyamun kaya tareda nashi,tace amma wasa kake tabdijam,tace kanada friends?yace ey,female friend ce sunanta aryana tana london ynxu haka,tace wow aiki take can,ya yace no karatu.......

Assessing dinsa ta tsaya yi,tadaisan yanada kudin da xesiya hadaddun glasses inma dole seyasaka,amma meyasa yake using waennan ugly glasses din,mikewa yai yace bariyatafi kar Baba Yaga yayi dare,tace huum sekace wani yaro Seda safe,yace bye yafita.......

Ciki tashiga tacire hijab,takarasa dinning area ta tadda baba da mummy sunacin abinci tace gaskiya baba baxan iya auren Guy dinann bah......


#vote
#comment
#share
            

                      Your's arabiya😍

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now