2️⃣6️⃣

1.3K 126 8
                                    




When you come across this...please say a prayer for my brother...we lost him,Allah yamasa rahama,ameeen

Bayan wata uku

Haka rayuwan keta tafiyarmana ba dadi,ko kadan bamujin dadi,jia ce kawae tamun dadi sbida munyi fira sosae,har muka kwanta tare,se naji nakara kewarsa,banajin dadin ynda rashin kudi yakeso tarwatsamu,though jia yanunamun soyayya ba kadan harnagane cewa hrynxu be bar sona ba,gobe birthdaynshi so kasuwan naje nasiyo jeans da shirt na gwanjo masu dan kyau,naje akamin gyaran gashi,sbda inaso muje restaurant me kyau yau muyi dinner,haka nabar aiki da wuri nakoma gida,Ina xauna natararda friend dinsa a palor yana kallona da wani expression a face dinshi,muka gaisa nawuce daki,bilaal bayanan,shiru shiru bedawo ba,besaba kaiwa haka a wajeba,amma nadai share,wardrobe naje indauki kaya naga ba kayanshi,anan hnkalina yatashi,dudduba dakin nafarayi naga babu komi nashi,hankalina ya tashi,nadauki waya nakirashi switchoff,nooo noooo baxeywu ba nafadi da karfi,natashi naje jikin mirror wayarsace a gurin,hamdala nayi nadauko,na kunna naga ko sim babu,se a lokacin na lura yasa papper da note a jiki ya danne da wayar,hannuna yafara rawa,zuciyata na tsalle kamar xatafito qirjina,nakasa ko budewa,dakyar nasamu na natattaro natsuwa jikina,nabude.......

"Kiyi hakuri maryammm,I can't do it anymore,nabarmaki kudi kasan matrass,xetamaka maki na wata daya xuwa biyu"
Bilaaaal

Wani jiri taji yanadibanta,taji kanta na sarawa,ta gudu tabar gida,tabar kowa nata sbda shi,Ashe haka maxa suke,ashe basuda amana,innalillahi wainna ilaihirrajiun shine kalmar datake ya Nanatawa,ko sallah takasayi,tamarasa tunanin me xatayi ynxu,time ta kalla tafi 5 hours xaune gurin,idonta ne yakai kan takardar,ynxu ko hawaye yabar zubowa a idonta,idanun sun bushe,I couldn't believe this was really happening,he left me,ohh Allah,Ina xansa kaina....

Jitayi anbude kofar dakin,abokinsa ne yashigo,yaxauna gefena,yamikomin ruwan sanyi,na ture,yace kiyi hakuri maryam,nasan ba dadi,kar kitaba damuwa,you have all my support,nasan kina bukatar gurin xama kuma.......kuka ya fashe dashi tana tunanin kaddararda rayuwa ta jefeta dashi,ynxu batadakowa,Ina xataje?meyasa xemata haka wai?why?ta goge hawayen tace karkadamu xantafi,kabani kwana daya,innema gurin xama,yace Aa bahaka nike nufi ba,xaki iya xama a nan,as long as you want,consider it your own house,duk abinda kike bukata let me knw.......

Thank you tace masa sannan tace xan nema gida a hnkali,don bansan taya xanfara komawa gida ba,bansan yaxanyi ba se ynxu nashiga 17 years har ynxu ni yarinyace sannan Ina bukatar kulawa......

Yanafita nashiga toilet nayi Alwala nayi sallah,nafara jero salloli har bansan adadin raka oinda nayi ba,nafila niketayi Ina rokon Allah gafara,hhar safiya tayi ban runtsa ba........

Wai ashe haka akeji?ashe haka muhsin yaji?ynxu yaji the same amount of pain dinda naji kenan?if yes then it sucks,hasbunallahu waniimal wakil........

Week dinda yashigo gabadayaa gida nayita nema bansamuba,nayita engaging kaina cikin ayyuka a restaurant,ko ba shift dina bane xuwa nikeyi,sbda inna xauna nikadai ba abunda nike se kukan kaddarar rayuwata,some times se inji kamar ba kaddarabace son zuciyace.......

#vote
#comment
#share

Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now