1️⃣7️⃣

1.6K 139 3
                                    

Wow tana da kyau,yace thanks,nunamasa aysher tayi tace itace boss dinta tareda basa labarin irin kirkinta,labari sukacigaba dayi kusan 20 mint se gashi ankawo abinci da snacks cin abincinnan suka yi to their satisfaction sukafara cin snacks din,sunaci sunata daria jitake kamar ana kallonta amma intaduba setaga kowa na harkokinsa,wasu mini-burgers sukaga ana wucewa dasu yace sunbiyamasa rai xataci tace ey ya karbo masu,kallonsa tayi tace wlhy inbanyi a hnkali ba cikina xe fashe yace nifa ci gareni gwara inci don wata rana baxansamubh tace kuma hakane Karomin,mikamata yai sukacigaba daci......

Tashi sukai suka koma gefe inda ake rawa,suna xaune duk wanda xe wuce seyafada mata wayeshi,kudinshi,kadarorinda yakeda,matanshi,da wanda beda aure,dai abubuwa da dama,dan kusan duk yasansu,muhsin suka hango yace kinga tall guy dincan,tace ey yace sunansa muhsin dukda yana da company dinshi nakanshi da babanshi yabarmasa"muhsin textile industry "amma be aiki gurin,tafiya yai yana aiki karkashin wani company don yafisu yai making kudinshi da kanshi,tace wow 😮 amazing,yace poor guy yanada hankali naji ance daren aurensa matarsa ta gudu da brothernsa,bawan Allah,wasu matan dai basuda imani wlhy,tari tafara yace sorry ga ruwa,sha tayi tace barinje indan sha iska,waje tafita tasamu wani bench taxauna

Wai meyasa mutum inyai mistake daya a rayuwarsa baxaataba mantawa bah,meyasa mutane baxasu taba denamin wannan kallon bah,a hankali take magana ita kadai akan bench,kamar kincanxa raayinki?dagowa tayi taga muhsin ne tace not nw plsss,yace inason sanin meyasa xakiriqa kula samari gaban mijinda kikabari,dan Allah ka kyaleni,gani tayi idonsa ya sauya kamar yasha wani Abu yace inason sanin maxa nawa kika kwanta dasu da aurena kanki?rough estimate kawae xakimin,tace ni ban kwanta da kowa bah se bilal shi kadaine,yace karyar banxa,meyasa ke bakida gaskiyane kifadamin maxa 100,200 ko 500 ihu tamasa tace nacemaka bantaba dakowa bah se bilal.....

Karyane,tace wlhy ba karyabane,yace karya kike maryam tace banfadamaka don kayardabah,bantaba da kowabah se bilal and wannan ne na karshe daxan fadi haka,yace amma yace kinci amanarsa,hawayen idontane ya tsaya tace banganebah?yadawone?batareda ya amsatabah yace yace kinci amanarsa da abokinsa,tace what😳😱shi yafadamaka haka?yace ey kuma kayarda?yace meyasa baxan yardabah,tace kuma kayafemasa akan same mistake dinda mukai,kabarni anan Ina wahala cikin zafi da sanyi,rana da dare Ina binka,yace bance maki nayafemasa bah,nadai yarda da abinda yafadine kawae.....hawaye yaga yaxubo mata ba abinda yatsana irin yaga kukanta,tayi wani murmushi tawuce,rikota yai yace tsaya ki saurareni muyi magnar fahimta ta fuxge hannunta tace bana tunanin kanada maganar fahimta dani,tareda shiga taxi tawuce abinta........

Baba yakira a waya yace yabashi adress din bilal,yace mexakai dashi yace kawae inason muyi maganane kuma inason ganin dan uwana yace shkann,green valley hotel yace nagode motanshi yashiga yatafi hotel din,dama yama aysher text cewa baxe koma tareda su bah kuma tayarda,shekara shidan da yawuce kullum cikin damuwa yake wani bangaren na jikinshi nafadamasa tanacan tanabari wasu maxan nataba ta freely ashe ba hakabane,to shekaru shiddan nan ina take?ya ta rayu?meyafaru da ita dahar yacanxata haka? Karasawa hotel din yayi yai parking,a sun dade suna magana da receptionist din dakyar tabashi room numbern,knocking yayi,bilal dinne ya bude taredaware ido,betaba tsammanin ganisabah,turashi muhsin yai yashiga dakin macece a kan gadonsa da ga ita se wata nytie wadda batada marabah da tsirara,ga pot nan na shisha sunata zuka dakin duk hayaki,yace naxo muyi maganane,sosa kai yafarayi yabude bedroom din sukashiga,yace katuna kafadamana cewa maryam ta ci amanarka da abokinka?yasunan abokin naka?yace ummmm....ummm namanta yace how?yaakai kamanceshi,yace ban iya tunawa ne tsakanin faruk nedai ko sadeeq yace dukansu ne ma mushsin yace wow 😮 su biyu kenan yace ey mana kuma ae halinta ne kasan macuci baxetaba canxawa bah,muhsin yace hakane macuci kullum macucine haka makaryaci kullum makaryacine,ya cigaba dacewa katuna lokacin da muke yara kaita baba karya kullum kodan don yafisonka akaina?yace kamarya yace ina nufin in macuci be canxaba yaxaae makaryaci yacanxa..........


#VOTE
#COMMENT
#SHARE

                 Arabiya❤️😍

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now