2️⃣7️⃣

1.4K 120 5
                                    



Bayan wata daya

Nagaji da neman gda har na hakura,abokinsa ba abunda bayamin,yana ciyar dani yana tufatar dani,banida matsala,se damuwa da tayimin yawa,yana supporting dina yana lallashina ko yaushe amma I couldn't stay with him any longer,A part of me didn't trust him,amma ba laifina bane maxanne baxankara yarda dasu ba.......

Satinann gabadaya batajin dadi batasan meyasa ba,dawowa tayi daga aiki tagaji,wanka takeso tayi,ta kunna heater ta sirka ruwa,tafi week rabonta da wanka,ynxu ba abunda yadameta,ko kaya batadamu ko wanke sukeba,sawa kayi takeyi,ko wanka batayi setaga dama,nothing matters.....

Ina gama wanka nasa towel naxame,dakyar na mike,wani abu na hango kamar karamar camera,mamaki nikeyi me camera takeyi a toilet dina,haka nafito dai,nasa jeans da wata short gown nashafa man xafi a kafar,nakoma toilet din,ji nayi kamar jini yabar yawa a jikina,abokin muhsinne yasa hannunsa yana dauko cameran,innalillahi me hakan kenufi to.........

Fita nayi nasa hijab,na tafi dakinsa naga beshigoba waje yafita ashe,laptop nagani kunne,nakarasa tareda fito da idona waje sosae video nane yake playing,Ina wanka don baxanma iya tuna yaushe bane,a youtube akai uploading,dannawa nayi,nafita naga videos dinane dayawa gabadaya Ina wanka,wasu zufa ne ke ketomin ta ko ina,narasa ina xansa Raina..........

Wani miyau na hadiye,nafara girgiza kaina nace nooo nooo let it be dream plssssssss,wlhy baxan iya daukaba,tashin hmkalin dayawa,yakamata nafita,yakamata ace in gudu amma nakasa ko motsi.......

Parlor naganshi naga yana kokarin shigowa nace miye wannan,iye miye wannan?tsaki yai yace macuciyar banxa,anfadamaku bansan abinda kikayibane keda bilaal,so stop pretending like an innocent,matsowa kusa da ita yayi xekamata tasa ihu,yace anfadamuku xaku xauna gidana a banxane?nima dole inyi benefiting.......

Nace ka kyaleni,ka sakeni nace yafizgoni,namijine shi gashi kato ya fini karfi,nesa ba kusaba,kokari yake yaciremin hijab din jikina,kokawa mukafarayi,duduubawa nafarayi banga ko abu dayaba,cizo na masa iya karfina,ya turesa na bude kofar na fita a guje,har nakai gate nadawo,narufe gidan ta waje,nafara gudu,narasa inda xani,so nike inkoma imdauki kudina da kayana amma nakasa,nakasa dena gudu....

I ran like a crazy person,mutane se kallona suke amma bedame niba,ko ba komi na tsira da mutumcina,wani bench nagani naje da gudu na xauna Ina maida numfashi....

Ynxu gani nikadai a garinda bansan kowa ba,sannan ba kudi hannuna,babu kuma kayan sawa,I couldn't go back to that house,baxan kuma iya komawa gurin muhsin ba sannan baxan iya komawa gurin iyayena ba....

Ga breakfast ☕️

#vote
#comment
#share

Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now