2️⃣4️⃣

1.4K 125 4
                                    


Shigowa ango yai da abokanansa,nikuma anty salma (kanwar mummy)tadage se anmin makeup,sedako akamin akagama nasaka royal blue lace,nayi masifar kyau,nikaina admiring kaina naitayi,nayita pictures sannan naje parlour inda mukai pictures da muhsin da frnds dinsa,cewa nai kaina naciwo nakoma daki nasamu su mimi sundawo daga gurin tailor sukace Ina ango amasu pictures,nace ae har sunwuce don harynxu basusan ba bilal bane mijina,anyi taro lafia,da daddare yan daukar amarya sukaxo,haka akadaukeni xaatafi dani,baban muhsin yace yamana booking hotel muyi honeymoon,ya kashe kudine dayawa amma kasar yaso mubari,haka aka kaini gidana,idona rufe yake,bansan ya kallar gidan yakebah,nidai naji anhau dani sama,Anty salma ce tacema su mimi subi motoci amaidasu gida don hotel xamuwuce ynxu,kuma muhsin bawasu close friends garesabah,bare ayi siyan baki,haka sukatafi badon sunso bah,nikuma nayi kwanciyata don nagaji,inajinsu suna tafiya,har sukawatse banjin motsin kowa,natashi nashiga toilet nayi wanka naxo na kwanta........

Dakin natashi na karewa kallo,nayi mamakin Ina baba yasamo kudinda yaima wannan hadadden gadon,nayi tsaki a raina nace asarar kudi"Ni dama kudin yabani yakawoni da katifa yafimin"

Horn naji,naji ana bude gate,nasan muhsin ne yadawo,bayan like 3 mint se gashi yashigo dakin tareda sallama,kwanciyata na gyara kamar me bacci don ko ganinsa bansan yi,gadon yafara bugawa yanaso yatadani,nace miye?yace Kiyi hakuri nabarki ke kadai,natsaya siyan kaxa ne,nace to,yace welcome to my home,nace thnks,kallona yai yace tashi mutafi,nace toh,na mike nasa hijab,nadauki wayata nabishi,shiga mota yai nabude nashiga mukatafi hotel din,haddaden hotel ne,don ba karamin burgeni yai bah,haka mukarasa room dinmu,room din yasha decoration ga kayanama ashe nan aka kawomin,xama nai a gefen kujera Ina karema dakin kallo,naji hawaye na zubomin yace nasan bakisona maryam amma kiyi hakuri a hnkali xamu fahimci juna and I promise you xan kula dake fiye da yanda kike Tsanmani,tsaki nai don se yanxu nakejin haushin kaina,inda nasani naji maganar bilal,dayace ba duty na bane inyi sacrificing happiness da future dina for my family,but it was too late now,wasn't it?kallona yai yaga banbar hawayen bah yace xakiyi wanka?nace nooo yashiga toilet yai wanka yafito,yace shiga kiyi alwala muyi sallah nace kaina ciwo yake,yace ey ba dadewa xamui munayi bah,nace to namike nayi alwala mukai sallama yaita adduoinsa,nidai binshi kawae nike,yagama yaitamin tamboyoyi nace nan iyaba don wasu na iya ciki,amma nace duk bansaniba,yace inshaaallah xe koyardani,leda na ga yadauko da drinks yace in matso inci,yunwa nima nikeji amma bana bukatar abinci,iskan dakin beminbah,wata iska daban nikeso,nace inaso infita insha iska,yace iska kuma zafi kikeji hala?nace Aa iskar dakince bataminbah,yace to muje na rakaki,nace nooo bana bukata yi xamanka,yace baceyuwu bah kinsan dolena na kula dake kar wani abu yasameki,nace daxu kagama cewa xakabani farinciki,xakamin duk abnda nikeso,to wannan na cikin abunda nikeso,ba don yasoba yace shknan jeki take care of yourself nace i will,kwanciya yai na tsaya na karemasa kallo, tareda kashe masa Hasken wutan dakin......


Harabar hotel din nafito nasamu wani bench acan gefe na zauna,fuskar bilal ce taxomin a rai,his eyes,hair,smile,touch,kamshinsa,da yanda yake kallona,everything I had wanted,everything desired.....

Nooo baxanbar muhsin ya batamin future bah,wayata nai sauri na kunna nai dialing no din bilal,bugu daya yai picking,nace bilal ka taimakamin kadaukeni a nan,banson nan,take me away from all this....yace shhhhh kibar kukan,tundaxu Ina bakin hotel din,fito,kifito mutafi,fita nayi da gudu,har nakusa cin karo dashi ya jani yabude motan nashiga yarufe,yashiga mukatafi,wani hotel ya kaini,harynxu banbar kuka bah,part of me nafadamin abunda nikesonyi bedace bah and the other part of me nafadamin akai daidai nike,jawoni jikinsa yai yafara rarrashina,yabani abinci naci sanannn yabani magani ya kwantardani tareda rufeni da duvet..........


Daren ranar a hotel muka kwana,washegari tunda asubah mukabar garin,mukatafi katsina,a gdan abokin bilal mukasauka kafin ya sama mana gida,tun a ranar bilal yace xefara neman a gda,abokin yace noo muaxauna taredashi don dama yagaji daxama shi kadai,haka ko akai mukaxauna,da daddare mukaje shopping yasiyamin kayayyakin sawa da kayan abinci duk abunda xamu bukata dai,xama da bilal made me happier,his kisses made me alive,koyaushe cikin nunawa junanmu mugun so mukeyi,muna spending nights making love to each other,lost in each others bodies,forgetting every problem......tunda mukaxo bamutaba magana akan abinda muka aikatabah,munkashe wayoyinmu gabadaya,ya balla sim din yacanxamin wani,shima yacanxa nashi,amma duk lkcinda natuna fuskar muhsin senaji zuciyata kamar xata buga,bansan dalili bah.......

#vote
#comment
#share
    

                Your's arabiya💔

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now