2️⃣9️⃣

1.4K 157 14
                                    




Dearest❤️Ummu Affan affan,my biggest wattpad fan,thank you for your support,Allah saka da Alkhairi,I appreciate you🌹this page is your's,ke kadai🙄kuma karwanda yakaramtamata😂😂

2️⃣9️⃣

Sallar asr nayi naji kamshin suyan kwai,tuni naji cikina yawani hargitse natashi da sauri nayi toilet nayita amai,seda na amayo komi na cikina,don dama nakasa cin komi gabadaya yau,se ruwan lipton dinda nasha da safe,tashi nai na gyara jikina,na wanke bakina nafito,natafi kitchen,ummi ce tasoya kwan kuma tafita amma harynxu akwae kamshin,sauri nayi nafita jiri na dibana,se bayan 10 mint nakoma inason indauki was wani lipton inhada insha kafin oga yashigo yaganni,naita sauri nahada nakoma dakinda muke xama inba aiki,nayi sauri nasha nadan xauna,yunwa nikeji baxan iya cin abinci ba and banda kudi bare nasiya fruits nasha,gobe dai yakamata a biyamu salary,yana biyanmu xandauki excuse intafi doctor ya dubani....

            ****************

Tashinayi daga bacci naganni a wani bakon wuri da ruwa a hannnuna,dakin natsaya karema kallo,a raina nace kamar asibiti,amma menikeyi anan?wata nurse ce tashigo taga nafarka tayi sauri tafita takira Doctor,se gashi sundawo tare,nace wayakawoni nan?yace wata abokiyar aikinki ce,ummi sunanta,she found you unconscious on the floor,na dagamasa kai kawae,jiri nikeji bansan meyafaru bayan nan ba....

Soo meke damuna?sbda Ina kallo a films in mutum na feeling dizziness sosae to yanada matsala a brain dinshi ko wani abu haka,ya kalleni yace getting unconscious in the first trimester is common,so kiriqa kula da kanki,da kuma diet dinki sannan ma naga bakicin abinci sosae.....

Tunani nike a ina natabajin kalmarnan(first trimester),naksa tunawa,na kalleshi nace first trimester kamarya?ya bude ido yace sooo bakisan kinada ciki ba,nayi sauri nadaga kai,don ciki betaba xuwa cikin kaina ba......
Nace noooo nooo ka kara dubawa dai,akwae mistake a wani gurin,bakuyi year din da kyau ba,or mayb result din banawa bane,tashi nayi kokarin yi,nurse din tayi saurin rikeni tace it's pretty clear from your test kinada ciki na 8 weeks,wen last kikai period yakamata kiyi tunani kigani...girgiza kaina kawae nike don baxan iya tuna komi ynxu ba....jikina naji yayi wani sanyi duk tunani na stressing kaina danikeyine duk yajawo hakan,na kalleta nace Ina nufin muna using protection,shit dan Allah kuce wasane,pleaseeeee.....

Hawayene yafara zubomin,doctorn ya tsiramin ido yana kallona yace bani numbern wani inkira,your husband ko family member ko mom dinki ma......

Na kara girgiza kaina nace noooo kaciremin ruwannan kawae intafi aiki,kar oga yadawo bananan,xeyi fada sosae and banso inyi loosing aikinnan,ummi ce tashigo takaraso inda nike,da abinci,taganmu haka,ta tambaya ko akwae matsaala Doctor yace wai sallama na nakeso ayi tace ba matsala xan kula da ita yace to se kuriqa xuwa check up......

Kamani tayi mukafito,ta tsayarda me napep ta xaunar dani,tasa abubuwanmu a ciki,kuka nacigabadayi sosae har muka karasa restaurants din,mutane se sannu sukemin mukashiga daki,tabani abinci nakici dakyar dai nasha fruit tacemin wai menene problem din inace babyn na mijinkine,nace yatafi ae yabarni kuma ba mijinabane,briefly nabata labarina,da ynda nike kwana cikin restaurant din,mamakine yakamata,amma tacemin inbata time xatai tunani se musan shawarar da xamu yanke,amma ynxu in kwantar da hnkalina baxatafadima kowaba,godiya namata,tatashi tafita........

                **************

Haka wani week din yatafi,Ina shan magunguna na,narage jin jiri amma hrynxu akwae morning sickness dinnan,nagama goge goge,narufe restaurant din na kwanta,Ina tunanin rayuwa nashafa cikin jikina,wai ynxu akwae wata halitta a cikina,se ynxu natuna ranar da nasamu ciki,ana gobe bilal xetafine,daren beyi using protection ba,gashi nasamu ciki kuma ba dan sunna ba,tunani nike ko in zubar amma baxan iya ba,baxan iya aikata wani babban zunubin ba,wanda na aikata ma kullum cikin istigfari nike Ina neman yafiyar ubangiji.........

Yau bacci nayi sosae har banji kiran sallah ba,ruwa kawae naji an watsomin jikina,natashi a firgice........



Sooo naso in karasa littafinnan,amma baku bani karfin giwa,baku commenting,baku supporting dina,soo xantsaya anan,don nalura rubutun baya kayatar daku yanda yakamata,nagode da kuka ware lokaci,cikin lokutanku har kuka karanta littafinnan,its a great pleasure,nagode kwarai

    
                    BISSALAM

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now