3️⃣9️⃣:20 questions

1.5K 174 8
                                    


THOSE VOTING AND COMMENTING,DA MASU KALAMAN KARFIN GWIWA,NAGODE KWARAI,ALLAH YASAKAMAKU DA MAFIFICIN AlKHAIRINSA,ALLAH YA BIYAMUKU BUKATUNKU,KUNKAINI INDA KO A MAFARKI BANTABA TUNANIN ZUWA BA,DA BAZARKU NIKE TAKA RAWA❤️I luv you all✨😍❤️

Daki takoma tashiga tana murmushi mints ta kalleta tace su bestie manya,an fada kogin 😂maryam tahada rai tace koginme kuma?tace bansaniba cigaba da rainamin hnkali mana,ae nadade da sanin kin canxamin matsayi,maryam tariqota tace habadae,kinsan banda wacce tafiki wlhy,tell me,me kike nufi,mints tace Ina nufin yaushe xamufara shirye shiryen biki?tace bikin lafiya?ae hrynxu bemin maganar komi ba,mints tace qila ku haka taku soyyyar xata kasance,tace mints kenan ynxu kina tunanin xe aureni bayan duk abnda yafaru?baxeyiba wlhy,sede ayi mutunci,dan no matter what I do,I can't change the past,mints tayi dariya ta kwanta......

Tace ashe baki muhsin ba harynxu,nikam sanina da shi ba na wani dogon lokaci bane,amma nasan xeyi abinda yafi hakama.....Tana kwacene kawae,takasa bacci tunanin maganganun mints kawae takeyi,according to maganar mints kenan akwae possibility din gyara auren,amma to how?taya xaafara hakan?mints ce tace kinga tunani beda wani amfani inbaxakiyi bacci ba nikam kina takurani,murmushi tayi tatashi tashiga toilet tayi alwala taxo tagabatarda istikhara......

Washegari

Bacci tatashi bakowa a gdan duk sunfita aiki,tayi wanka tasa gown din atamfa,tashafa powder tatafi kitvhen tana tunanin mexatadafamasu don yunwa takeji,taji ana knocking,mayafi tayafa,tabude kofar taganshi tsaye sanye da suit yace kinshirya kenan?tace nashirya me?yunwa nikeji shine naxo kirakani muci abinci,tace kawae se infita cin abinci dakai,kakira aryana mana ya rakaka,ko kaje kai kadai donnikam ba inda xani,yace calm down ba saceki xanyiba rakani kawae xakiyi,rufe kofar tai niyyar yi yarike tareda langwabar da kai yace plss.....

Kasa cewa komiis tayi taje daki tadauko hijab,tareda rufe gidan taba mai gadi keys din tabishi,wani restaurant sukaje sukadaine gurin,akawo masu duk abubuwanda sukace sunaso,abincin sukafaraci yaga taki sakin jikinta yace muyi game mana,tace game kuma wani iri?yace 20 questions...tace okay you first,yace miye best color dinki?tace pink,yai daria yace still a baby,tace your favorite movie?yace money heist tace wow yace favorite holiday destination?tayi shiru tana tuna babanta sannan tace paris,yace mine is Disney.....

Tayi shiru tarasa question setace miye abu daya da kake xuwa duk inda xaka dashi?abunda baka iya xama baya tare dakai?ya kwashe da daria yace nahhh i can't baxan iyafadamakiba,tace okay topic close,ur turn,yace miye idea dinki abt a perfect date?tace ummm gurin da ba hayaniya haka,just a nice diner,movie afta dat shknan,yace okay noted,tace worst day of your life?yace daren aurenmu,bantaba shiga tashin hnkali irinna ranarba,tayi shiru sannan tace nadade inason tambayarka,ya kayi danatafi?yace I was depressed for months,sannan Ina ta tunanin miyesa kika tsaneni haka?bayan nafara dawowa daidai kuma bilal yadawo yacikamu da karya,da karyaryaki........

Hawayene sukaxubomata tace I never hated you,I was stupid,ga yarinta,kawae kyale kyalen rayuwa nikeso, yace shhh we were both stupid,we both made mistakes,nima harda laifina,danaga bakisona dana kyaleki,kinga haka dukda befaruba.....

Tace mistakes dina are far worse than your own"yace and so was your sufferings,so kiyi shiru kawae.....tace kaddarace kawae ni a shirmena aurenka shi xehanamin kowani jin dadi na rayuwa,segani  homeless and penniless on the street.....yace you have heard your share of miseries,baxan taba bari wani abu yasamekiba,dagowa tai ta kalleshi batareda tace komi ba,yace karasa abincinnaki........

Tunda takoma gida takeba mintss labarin fitarsu tace abun haushin bemin wannan maganarbafa,shiru kikeji,mintss takwashe da dariya tace maryam tawa wai kekam anya baxakije ki zubda ma mata aji ba?wannan rawar jiki haka?ae ko yayi maganar class dinki xakija,kija makarantar allonki,maryam tace daganan kuma se yazube ko?to wallahy ba daniba,baxaae haka daniba,kawae inga samu inga rashi baxeyuwubakam......


Yesssss yesssss
Keep voting
Keep sharing it to your family and friends
Love you all❤️
    

                Your's arabiya🦋

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now