0️⃣3️⃣

2.6K 206 2
                                    

AMANA WRITERS ASSOCIATION 👨‍👨‍👧‍👦

ABINDA KA SHUKA🌾

Hlo
Hy
Ina magana da Maryam ne?ey itace,olryt Ina kirane daga A&A nig lmtd munyi appointing dinki as personal assistant din Aysha Aliyu,so aikinki xefara Monday 8:00 AM sharp,kashe wayar yayi batareda tayi magana bah

Kasa magana tayi kamar an dasata a gurin,mints ce tai sallama tashigo,yadai maryam meyasameki ?naga kinyi shiru,lafiya

Kirana akai daga A&A,shiru mints tayi taxauna taredacewa maryam kiyi hakuri inshaaallah xakisamu wanda yafishi karkidamu,Allah nataredake

Maryam sauke ajiyar xuciya tayi tareda cewa mints sunbani,sunbani aikin as personal assistant.........

Tsalle tayi ta rungumeta tana murna tareda fadin Alhamdulillah,naji dadi,naji dadi sosae

Tsoro nikeji gani nike kamar yabani aikinann ne dan yarama abinda na masa,Maryam tace Aa inshaaallah bahakabane

MONDAY

Shiryawa takeyi tarasa kayanda xatasa duk kayannata bawasu masu kyau bane,tadaga wannan tadaga wancan,kowanne setaga beyibah,mints ce tamikamata wata blue abaya,tace kisa wannan

Aa mints bekamata ace koyaushe kayanki xanta sawa bah,tsaki mints tayi wlhy Maryam xanci ubanki

Shiryawa tai tsaf sukafito xasuwuce,mashaallah shine abinda mama kefadi Allah yatsareminku

Shiga company din tai tareda karasawa office din aysha,tayi knocking taji shiru har 8:30 shiru xama tai a gurin don taga kamarma duk maaikatan basuxobah,se 9 ta hango aysha na tahowa kallonta tai tai lallai matarnan akwae gayu,lkcinda Ina sec school ba abunda nikeso irin fashion,Ina spending hours gurin karatun fashion magazines,inason kwalliya kowa yaganni seya sake kallona

Amma ynxu ji ynda rayuwa ta maidani ko powder shafata wahaala takemin...

Gudmrning maa
Mrning maryam
Amma kikirani da aysha kinga kamar age mates muke aiko

Murmushi kawae maryam tayi,kinga office dinki kuwa?a'a banganibah,office din shine tsakiyan office din aysha da muhsin nunnunamata abinda yakamata tayi tareda komawa nata office din don tanada aiki sossae a gabanta

Xama tai tareda karema office din kallo,kamshin turare tajiyo mai dadi,tsayawa tai taga wanda xewuce,muhsin ne yasa blue suit wacce takara fitomasa da kyansa,ko kallonta beyibah yawuce Abinshi

Har yatafi yadawo tareda fadin Ina fata kinsan aikinki a gurinnan?ina fata ba kallon mutane kikaxoyi bah?kallonsa tayi tace ba kallon mutane naxoyibah

Har yafara tafiya yaji tace meyasa kabani aikinnan?kabanine don karama abunda nama?juyowa yai tareda kallonta tundaga sama har kasa tareda fadin baki kai matsayin inyi ramuwa akanki bah,inkinga anrama abu to tabbas andamu da mutum and besides ba ni nabaki aikinnan bah,inta nine har abada baxaki sake shigowa cikin company dinnan bah

Xama yai kan kujera tareda jan tsaki amma yarinyar nan ta rainani ninema xanyi ramako da ita hmmmm,amma ya canxa ynxu taxama wata me hakuri,kamar ba itabah,fuskarta ko kwalliya babu,lkcinann kullum kaganta fuskarta dauketake da kwalliya

Allah sarki fuskarda a koyaushe nike muradin gani itace ynxubanson gani kwata kwata

Awa biyu yabata yana tynaninta yakasa aikin komi,tsaki yaja tareda mikewa gskia aysha bata kyautamasada tadauki yarinyarnan aiki,hmmmm fita yai so yake yabar gurin gabadaya

Wucewa yaxoyi ta office dinta yaga se rubutu take.....

                   Arabiya😉

ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)Where stories live. Discover now