BABI NA ASHIRIN DA HUDU

722 59 1
                                    

*RUBUTACCIYAR KADDARA*

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( *home of expert and perfect writers)*💡

*SOPHIE GALADANCHI* ✍🏼

💡💡💡 *_ALK'ALUMA SHIDA GARABASA 2020_*💡💡💡

_SHIN WAI MA TA INA YADACE INFARA NE? *TANA K'ASA TANA DABO* GASHI INA GANIN KAMAR *DA CIWO A ZUCIYA TA* HAKAN NE MA YASA NAKE JAJURCEWA A KODA YAUSHE WURIN NUNA *IZZATA* DOMIN CIKA *BURIN ZUCIYA TA* DUK DA INA TSORON TAB'O *GIDAN RINA* DOMIN YIN HAKAN TAMKAR YIN SARTSE NE GA *RAYUWATA* HMMMM AI MAI KAMAR ZUWA KAN AIKA HAKANNE MA YASA NI *UMMI A'ISHA* NAKE KIRA GAREKU MASOYA NA MA'ABOTA KARANTA LITTATTAFAI NA DAMA LITTATTAFAN K'UNGIYAR HASKE WRITERS GABA DAYA DA KUZO MUYI DANDAZON CINCIRINDON KARANTA *DA DUMI DUMINSU LITTATTAFAI GUDA SHIDA* WADANDA SUKA SAMU KULAWA DA TAGOMASHI DAGA MARUBUTA SHIDA FASIHAI KUMA HAZIKAI WATO *YAN SHIDA AMANA* 

_SUNE_ _KAMAR HAKA_

AISHA DAN SABO 👉🏻 *BURIN ZUCIYA* !!
SHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN MAI *LAIFIN BOYE*  _DA_  *HURAYYA*

JIDDAH ALIYU👉🏻 *GIDAN RINA* !!

DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN MAI *NIDA YAYA HABEEB*  _DA_  *SONKI NE SANADI*

KHADIJA AHMAD KDEEY👉🏻 *DA* *CIWO A* *ZUCIYATA*!!

_DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN MAI_  *ABU IRFAN*  _DA_  *Y'AR BABBAN GIDA*

RAHMA NA LELE👉🏻 *RAYUWATA* !!

_DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN MAI_  *LIKITAN ZUCIYA*  _DA_  *SAMARIN BANA*

SLIMZY👉🏻 *IZZA TA*

DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR *ANYI* *WALKIYA*  _DA_ *TAK'ADDAMA*  _WANDA YAKE ZUWA MUKU A KYAUTA YANZUN HAKA_

SAFIYYA GALADANCI👉🏻 *TANA K'ASA TANA* *DABO* !!!

DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN *RUBUTACCIYAR* *KADDARA* _WANDA YAKE ZUWA MUKU YANZUN HAKA A KYAUTA👌🏼_

KAR KUBARI ABAKU LABARI NIDAI TUNI NA HADA KOMATSAI NA NAYI GABA DOMIN KUN SAN BIKIN FARAR KAZA BALBELA BASAI ANBATA GORON GAYYATA BA,KAR DAI KU MANTA WADANAN MARUBUTAN DAGA KUNGIYAR NAN MAI ALBARKA KUMA HASAKAKKU WATO *HASKE WRITERS* *ASSOCIATION*💡 *ALK'ALUMA SHIDA AMANA*

*GAMAI BUKATAR KARANTA WADANNAN KAYATATTUN LABARAI  ANYI MASU* *KUDI NE AKAN NAIRA DARI BIYAR 500 KACAL GUDA SHIDA,MAI SON* *GUDA DAYA ZAI BIYA 200 MAI SON BIYU ZAI BIYA 350 MAI SON HUDU ZAI BIYA 400 MAI SON* *DUKA ZAI BIYA 500 KAMAR YADDA MUKA FADA A SAMA*

_KU TUNTUBE MU KAMAR HAKA_ 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

FIRST BANK
3120641551
SAFIYA MUSA GALADANCI
SHAIDAR TURA KUDINKA GA WANAN NUMBER 👉🏻08103943903

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
ZENITH BANK
2255398727
AMINA JIBRIL
SHAIDAR BIYANKA GA WANAN NUMBER👉🏻08166177830

GA MASU TURA KATIN WAYA MTN AKE BUKATA ZAKA TURA GA  WANAN NUMBER 08039424298 SHAIDAT BIYAN KATINKA GA 07084161619

KADA KUBARI A BAKU LABARI!!!

DON KARIN BAYANI
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

07084161619
08103943903
08166177830

*HASKE MAGANIN DUHU*🤝🏻

24

Y'an kwanakin da yayi a bangarenta sai yaga kamar da can ba aure yayi ba sai yanzu, irin Matan nan da wasu mutanen ke rainawa shi yaga amfaninsu, duk wayewar matarshi ta farko har yanzu bata San ta kawo masa abinci da kanta ba, kullum sedai tazo ta hada kugu dashi tana bawa mai aiki odar ta kawo masa abinci, kayanshi sai idan shine ya gyara dakanshi, amma Bangaren indo har mantawa yake da kalar kayan daya saka jiya, bai taba ganin kayansa a bangarenta masu datti ba balle yaga natan ma, Indai ya cire kaya sedai ya dawo yagansu a goge cikin wardrobe, kala kalar abinci masu gina jiki su yake ci.

RUBUTACCIYAR K'ADDARAWhere stories live. Discover now