🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021* (Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page1️⃣to2️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*AminaUmarFaruq on Wattpad https://my.w.tt/gKC4azRRocb
*Gabatarwa*
*Bismilahirrahamaniraheem da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da ameencin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Mohammad (S A W) da iyalan gidan shi da sahabbansa da wayanda suka bishi har zuwa ranan ƙarshe,ya Allah ina rokonka yanda kabani ikon fara wannan littafin lafiya kabani ikon gamashi lafiya ameen yarabbi*🤲.*TSOKACI*
_wannan labarin ƙirƙirarre ne banyi shi don cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka duk wanda yaga hali yazo ɗaya danashi badashi nakeyi ba, saida kuma kusani labarine da hakan tana faruwa awannan zamani da muke ciki_.*GARGAƊI*
_Ban yarda "wani ko wata" su" juyamun labarine tawata cigarba yin hakan babban kuskure ne dan haka sai akiyaye_,*GAISUWA*
gaisuwa haɗe da JINJINA ban girma zuwa ga MASOYANA aduk inda kuke afaɗin duniyar nan, inafata alkharin Allah ya'iske ku inayin ku over Allah yabar kauna da zumunci me ɗorewa har abada ameen nagode.
_SADAUKARWA_
*Nasadaukar da wannan littafin ga aminiyata NAFEESA HUSSAINI wacce tarigamu gidan gaskiya, Ina ROKON ALLAH madaukakin SARKI yajikanta" yasata huta yakai RAHAMA ƙabarinta yakuma raya abinda tabari akan tafarkin Addinin musulunci, mukuma damuka rage yasa intamu tazo mucika da imani yabamu ikon tashi dashi Ameen ya rabbi.*🤲
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
_KANO G R A_
"""""Da misalin ƙarfe 6:15pm na ranan asabar, "wata farar kyakkawar budurwa ce wacce bazata wuce shekara goma shatakwas ba, sanye take da dogon hijab baki har ƙasa domin kuwa ba'a ko hango asalin kayan datasa.
"Hijab ɗin irin me hannu porket ɗin nan ne wanda akeyayi yanzu, hannun ta riƙe da niqaf ɗinta da alama tagaji dashi ne ta cire ko Kuma dai batada ra'ayin sawa ne oho!,
"yayinda ɗayan hannun kuma da ke ɗaure da agogo me kyau take riƙe da hannun wata farar kyakkawan "yarinya yar kimani shekara uku, sai kuma wata kyakkawan yarinya itama farace kamar waccan ita kuma yar kimani shekara biyarce,
"Itama riƙe take da hannun wannan "yar kimanin shekara ukun kenan sun sata a tsakiya itada budurwan.
"Kallon ɗaya zakai ma "yaran kagane "yaya da ƙanwa ne saboda tsananin kamar ɗasu kai da juna haka zalika suna kama da wannan kyakkwar budurwar" sosai, saidai kwayar idon budurwar yafina yaran kyau,
"sanye suke da riga da wando da hijab na makarantar islamiyya kalar sararin samaniya.
"Cikin nutsuwa suke tafiya yayinda yaran ke firar su me cike da yarinta, can sai yar ƙaramar taɗaga kai" ta kalli wannan budurwan tare da faɗin atti *oriya* ta ai yo na iya kalatu na, wacce aka kira atti *oriya* murmushi tayi me ƙayatarwa har saida haƙorin gwal ɗinta ya bayyana wanda yaƙarasa fuskarta kyau da ƙwarjini,
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya