🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿🌿 *TAWAKKALI 2021*🌿(Labarin nooriya da "mijin yayarta")
_Labarine me taɓa zuciya_🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page9️⃣to🔟
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ* 🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and now
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA GA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI ALLAH yajikanki da RAHAMA Ameen ya rabbi.*🤲_Wattpad Amina Umar Faruq_
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
______________________________________*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
*_Bismilahirrahamaniraheem_*
""""ALLAH ya shiryaka *Nafee'u* dama ai yau kasan bazan hanaka shiga mun gida ba saboda *HASKEN* gidan tazo, fuska haɗe cikin maganar mashaya yace ah! to ahanani mana idan za'aiya,
murmushi takaici abban yayi tare da faɗin ai bazan hanakan ba domin kaci albarkacin ta ne har zaka shiga,
"kuma idan baka manta ba ni na amince da hakan nabaka dama cewar duk lokacin datazo kashiga kayi duk abinda kakeso, amma tana tafiya zaka fitarmun agida saboda haka bismillah! shiga ga ƙofa nan abuɗe.
"Ƙwaf yah *Naf* yayi tare da sake zuƙar abin mayen shi sannan yace to ahanani ma agani idan ban shuka rashin mutunci agurin nan ba ALLAH yatsinan, murmushi takaici Abban yasakeyi tare da kallon shi ya girgiza kai yace ALLAH ya shiryaka sannan ya cigaba da jan tasbi shi.
"kwaf yai tare dajan hannun *Nooriya* suka shiga zauran da sauri tafisge hannunta tare dasakin kuka me cike da zallar ɓacin rai akan abinda yah *Naf* yaiwa abban,
cikin sanyi jiki yace kuttt! kefa *Hasken* gidan mu haka kike dazaran anfaɗawa "tsohon can magana sai kifara kuka kuma kinsan fa natsani jin kukan ki,
"Cikin kuka haɗe da maganar shagwaɓa tace ai dole nayi kuka tunda dama sanjin kukan nawa kakeyi, haba yaya *Naf* meyasa kai koda yaushe burinka kaɓafawa abba rai mahaifin kane fa,
amma kai sai kamanta da hakan duk maganar datazo bakinka sai kafaɗa mashi haka yadace saboda ALLAH?.
"Fuska haɗe yace to "shima mantawa yakeda cewa ni ɗansa ne ai kina ganifa ƙiriƙiri yahanani shiga gidan nan, dasauri tace to aikasan dalilin dayasa yahanaka shiga dan haka sai kadaina mana tunda hakan babu kyau kaji?..
taƙarashe tare da kallon fuskar shi tana me riƙe hannun shi dake riƙe da abin mayen da yake sha.
"Cikin haɗe fuska yace to naji, ganin yanda ya amsa maganar ne yasata sake cewa pls my yah *Naf* Dan ALLAH kafasan duk abubuwan da ka keyi babu kyau,yanzu wannan abun dakake sha halal ne ko Haram eye?...cikin ɓacin rai yace nace naji ko?..cikin sanyi jiki tace ALLAH sarki yah *Naf* kenan haka zaka shiga kana shan wannan abun, shin yakake tunanin "umman mu zataji idan taga kana sha koso kake tayi fushi dakai ne?..
"Da sauri yace no! jikin shi har yana rawa a ah my sweet lovely sis banaso "Umma tayi fushi Dani, kuma ai nace maki zan daina kiyi mun addu'a kinji *Hasken* gidan mu kinsan ke yar *Baiwace* yakarashe fadi tare da tura amun acikin aljanun wandon shi, kinga na ɓoye bazan shiga dashi Ina shaba kar umma tagani tayi fushi Dani ko?...

YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Historical FictionTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya