🌹🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿
🌹🌿🌹
🌹🌿
🌹
🌿 *TAWAKKALI*🌿
(Labarin Nooriya da "mijin yayarta")🌹
🌿🌹
🌹🌿🌹
🌿🌹🌿🌹
🌹🌿🌹🌿🌹Page 4️⃣7️⃣to4️⃣8️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🌹
_Kwantagora_Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*ZAUJUN MAJNUN*
*HASKE BAYAN DUHU*
and
*TAWAKKALI*_SADAUKARWA_
*Aminiyata NAFEESA HUSSAINI Ina roƙon ALLAH yajikanta yaimata rahama amin 🤲 ya rabbi*Wattpad AminaUmarF
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*_PEN WRITERS ASSOCIATION_*
✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
__________________________________
*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
____________________________________
https://www.facebook.com/110384724043172/
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/Typing✍️
"A ah my wiffy bazaki mutu ba so pls karki sake cewa haka kinji ko?..yaƙarashe faɗi tare da nuna tada ɗan yatsaya alamar gargaɗi, cikin fisgo numfashin tace to abba *Najwa* kayafe mun abinda nai maka ka?...,
da sauri cikin bugawar zuciya haɗe da rawar murya yace my wiffy ai bakiyi mun komai ba kinji?..,cikin sake fisgo numfashin haɗe da magana da ƙyar tace a ah abba *Najwa* a iya tsawon zaman mu zakace banyi maka laifi ba?...
taƙarashe faɗi tare da kafa mashi idanunta dake cike da mayen ciwo yayinda numfashin ta yaketa wahalar fita, shiɗinma kallonta yake da jajaye idon shi dasuke cike da tsananin tsoro haɗe da mugun bugawa da zuciyar shi keyi..
cikin saurin magana yace my wiffy a iya tsawon zaman mu ni baki sabamun ba, asalima kyautatawa kikai tayimun irin wacce babu wani ɗa namiji dayake samun haka daga matarshi,
wanda yasa akullum nake jina tamkar wani sarki so kidaina neman yafiyar wani laifi, agurina dakike ganin kinyi mun amma ni sam bakimun komai ba kinji ko?.
********
"Ahankali ta lumshe ido tswon wani lokaci sai kuma tabuɗe tare da ɗan jan numfashin da yafara daidai tuwa, sannan tace pls abban *Najwa* nidai kayafe mun domin tabbas nasan koda acikin rashin sanine nayi maka laifi, balle kuma nasan nayi maka laifi cikin sanin shine nake roƙonka kayafe mun kafin na mut...cikin tsawa ya katseta dafaɗin haba wiffy wai menene haka ne eye?..sai faman kiran mutuwa! mutuwa!! mutuwa!!! zakiyi kikeyi, wanene yafaɗa maki cewa zaki mutun yaune wai eye?..
yaƙaarashe faɗi fuska murtin, murmushi ƙarfin hali tayi domin taga kamar ranshe yaɓaci dan haka sai takai hannunta ɗaya tashafo kyakkwan sajen fuskarshi, wanda yasashi lumshe ido zuciyarshi tana halbawa yayinda yakejin so da kaunar ta haɗe da mugun tausayinta.
"Cikin ɗan fisgo magana tace yi hakuri abban *Najwa* idan naɓata maka rai, kuma babu wanda yafaɗa mun cewa zan mutu yau,
kawai dai ina sone ka yafemun domin kasan kullinafsin za'ikatulu'maut dukkan rai dole sai taɗanɗani ɗacin mutuwa, sannan ita mutuwan nan idan zatazo ba faɗawa BAWA takeyi ba balle yace to kijirani saina shirya sannan ki tazo,
"A ah anasone ako dayaushe bawa yakance cikin shirinta shiyasa nake roƙon ka daka yafemun kaji?.
"Cikin sanyi jiki yace to shikenan na yafe maki amma kisani bakiyi mun komai bafa kinji?, kai ta gyaɗa alamar to yace yauwa asalima nine nai maki laifi nakuma san har yanzu abin yana ɓata maki rai so pls kiyafe mun kinji my wiffy?.
YOU ARE READING
TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya
Fiction HistoriqueTAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya